Addinin Musulunci

Wani ɗan ƙwallon ƙungiyar Liverpool na yin Da’awa irin na Musulunci a cikin Filin ƙwallo

Abin Mamaki: Wani babban Fasto ya mayar da katafaren Cocinsa zuwa Masallacin Juma’a

Wani babban Bishop a kasar Kenya ya rungumi addinin Musulunci, inda ya mayar da babban Cocinsa zuwa Masallaci, kamar yadda wani shafin yanar gizo ta ruwaito.

Abin Mamaki: Wani babban Fasto ya mayar da katafaren Cocinsa zuwa Masallacin Juma’a
ALLAHU AKBAR: Wani Aljani ya karbi kalmar Shahada a hannun Sheikh Dahiru Bauchi

Wani aljani mai suna Chineke ya karbi musulunci a hannun shahararren Shehin Darika, Dahiru Bauchi. Chineke ya musulunta ne yayin da ya shiga jikin wani mutum.

ALLAHU AKBAR: Wani Aljani ya karbi kalmar Shahada a hannun Sheikh Dahiru Bauchi
Duk masu kashe mutane da sunan Allah wuta za su - Sarkin Musulmai

Sarkin musulmai Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi Allah-wadai da masu kashe mutane da sunan Allah ko addini domin kuwa ba inda yin hakan zai kai su sai wuta

Duk masu kashe mutane da sunan Allah wuta za su - Sarkin Musulmai
Babu bambamci tsakanin Musulman Arewa da na Kudancin kasar nan – Shehi Dahiru Bauchi

Malamin Addinin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya jaddada hadin kan Musulman Najeriya a Legas, inda yace babu wani bambaci tsakanin Musulman Arewa da na kudu.

Babu bambamci tsakanin Musulman Arewa da na Kudancin kasar nan – Shehi Dahiru Bauchi
Mutuwa rigar kowa: Wani babban Shehin Malami a Zaria ya rasu

Sheikh Abbas Isah kafin rasuwansa shine mataimakin shugaban hadaddiyar kungiyar jama’atil Izalatin Bidi’a wa Iqamatissunah, a lokacin da suka dunkule.

Mutuwa rigar kowa: Wani babban Shehin Malami a Zaria ya rasu
Mahajjata 5,286 daga jihar Kaduna sun dawo gida daga kasar mai sarki

Hukumar Alhazai ta jihar Kaduna ta ce kimanin mahajjata 5,286 daga jihar aka dawo da su gida har zuwa yanzu tun daga kammala aikin hajji na shekara ta 2019.

Mahajjata 5,286 daga jihar Kaduna sun dawo gida daga kasar mai sarki
Ku yi mana shiru; Musulman Najeriya sun yi kaca-kaca da Kungiyar CAN

Sakataren Kungiyar CAN ta Kiristoci ya soki tsarin Gwamnantin Tarayya na SUKUK wanda zai debe mu'amala da riba a tsarin tattalin arziki amma an maida martani.

Ku yi mana shiru; Musulman Najeriya sun yi kaca-kaca da Kungiyar CAN
A kawo dauki! Ni Musulmi ne amma ina ganin na fara rasa imanina zuwa mara addini – Dan Najeriya

Wani dan Najeriya yace ya fara rasa imanin sa a cewarsa ya tsinci kanshi cikin matukar yarda da aminci a fannin kimiya bisa yarda da koyarwar addinin Islama.

A kawo dauki! Ni Musulmi ne amma ina ganin na fara rasa imanina zuwa mara addini – Dan Najeriya
Gwamnan jihar Osun ya ba da hutu don tunawa da sabuwar shekarar musulunci

Gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola, ya bayyana ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba 2017 a matsayin ranar hutu don tunawa da sabuwar shekara ta musulunci.

Gwamnan jihar Osun ya ba da hutu don tunawa da sabuwar shekarar musulunci
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam tayi kira da a zauna lafiya kan batun fadan kabilanci

Shugaban Jama'atul Nasril Islam JNI yayi kira ga matasan Yankin Arewacin najeriyya da Suyi hakuri kada su tada zaune tsaye. Biyo bayan harin da aka kaiwa 'yan a

Kungiyar Jama'atu Nasril Islam tayi kira da a zauna lafiya kan batun fadan kabilanci
Bincike: Ana nuna wa 'ya'yan musulmi bambanci a wajen daukar aiki a Birtaniya

Bincike: Ana nuna wa 'ya 'yan musulmi bambanci a wajen daukar aiki a Birtaniya. Musulman da ke zaune a Birtaniya suna ganin tasku na rashin samun aiki

Bincike: Ana nuna wa 'ya'yan musulmi bambanci a wajen daukar aiki a Birtaniya
Diplomasiyya: Sarkin Saudiyya zai kai ziyara fadar shugaban kasar Amurka

Diplomasiyya: Sarkin Saudiyya zai kai ziyara fadar shugaban kasar Amurka, kasashen biyu na da alaka ta kut-da-kut, a fannin kasuwanci da kuma tsaron cikin gida

Diplomasiyya: Sarkin Saudiyya zai kai ziyara fadar shugaban kasar Amurka
Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un: Allah ya yiwa wata mahajjata rasuwa a kasar mai tsarki

Wannan ne hoton wata matashiyar da ba'a sani ba wanda Allah ya mata cikawa a lokacin aikin hajji a kasar Saudiyya yayin tafiya zuwa garin Makkah.......

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un: Allah ya yiwa wata mahajjata rasuwa a kasar mai tsarki
Fayose ya saka tufafi da rawani kamar musulmi zuwa sallar idi

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a ranar juma'a, 1 ga watan Satumba ya saka tufafi da rawani a matsayin musulmi kuma ya shiga yin sallah Eid-Kabir tare da..

Fayose ya saka tufafi da rawani kamar musulmi zuwa sallar idi
Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj

Mun kara lekawa zauren nan na Musulunci inda mu ka jero Darajar Ranar 9 ga wannan Watan nan Dhul Hajj watau 'Arafah' kamar yadda wani Malami yayi jawabi.

Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj
An samu wata sabuwar aƙida data fito, suna yin wani ibada mai ɗaure kai (Hotuna)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ita wannan sabuwar akidar suna taruwa ne a cikin Masallaci, inda suke zama sahu sahu, suna gabatar da addu’o’i yayin da Qur’ani.

An samu wata sabuwar aƙida data fito, suna yin wani ibada mai ɗaure kai (Hotuna)
An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya

Hukumar aikin Hajji a jihar Kano ta sanar da cewa an kammala jigilar mahajjatan jihar kashi na karshe su 540 zuwa kasar Saudiyya don aikin Hajji na 2017.

An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya
An yi dandazon yiwa shugaba Buhari addu'o'i na musamman a jihar Kano (Hotuna)

Dubban musulmi masu aminci daga jihohi bakwai na arewa maso yammacin Najeriya sun dandazo a Kano a yau don yin addu'a ta musamman ga shugaba Muhammadu Buhari.

An yi dandazon yiwa shugaba Buhari addu'o'i na musamman a jihar Kano (Hotuna)
Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-daya a Indiya

Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-ta-daya, A cikin irin matsalolin da ma'aurata ke fuskanta, an sami kotu da ta hana yin saki ukku a nan take

Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-daya a Indiya
Tsakanin 10 na Ramadan da 10 na Dhul Hajj wanne su ka fi daraja?

Mun kawo falalolin Watan Dhul Hajj da Malamai su ka yi sabani wajen kwanakin da su ka fi kowane daraja tsakanin farkon Dhul Hajj da karshen watan Ramadan.

Tsakanin 10 na Ramadan da 10 na Dhul Hajj wanne su ka fi daraja?
Rayuwar kunci ta almajirai; shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne?

Sharhi: Rayuwar kunci ta almajirai, shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne? batun siyasa yana matsowa sai kaga kowanne mai rawani ya zama dattijo.

Rayuwar kunci ta almajirai; shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne?
Gwamna Kashim Shettima: A kullun ina ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci

Gwamna Kashim Shettima ya sanar cewa kullum yana ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci don saduwa da marayu 195 da ke karatu a karkashin tsari ilimi

Gwamna Kashim Shettima: A kullun ina ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci
NAIJ.com
Mailfire view pixel