Aikin Hajji

'Yan Najeriya sun koka da sabon tsarin samun izinin shiga kasar Saudiyya

Za a fara karbar kudin aikin hajji na 2018 a jihar Gombe

Hukumar dake kula da jin dadin mahajatta ta jihar Gombe, ta ba da sanarwan cewa fara karban kudin ajiya na aikin hajji da za’a gudanar a shekara ta 2018.

Za a fara karbar kudin aikin hajji na 2018 a jihar Gombe
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta kayyade lokacin rufe karbar kudin maniyyatan badi

Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta kayyade watan Mayu na shekarar 2018 a matsayin lokacin rufe karbar kudin kujerun aikin hajji na maniyyatan badi.

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta kayyade lokacin rufe karbar kudin maniyyatan badi
A bar wata mahajjata daga jihar Bauchi a Saudi Arabia a kan batan fasfo

Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta

A bar wata mahajjata daga jihar Bauchi a Saudi Arabia a kan batan fasfo
An kammala jigilan Alhazan Najeriya daga kasar Saudiyya

Hukumar dake jigila da kula da jin dadin alhazan Najeriya ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya kaf da suka yi aikin Hajji bana daga kasa mai tsarki.

An kammala jigilan Alhazan Najeriya daga kasar Saudiyya
Hajjin bana: Mahajjatan Kano sama da 4000 sun taka kasa

Kwanaki kun ji cewa an kusa gama dauko ‘Yan Najeriya da su ka tafi aikin Hajji wanda asali nan da kwanaki kadan za a gama jigilar Mahajjatan Najeriyar kaf.

Hajjin bana: Mahajjatan Kano sama da 4000 sun taka kasa
Nan da kwanaki 10 za a gama jigilar Mahajjatan Najeriya

Hukumar NAHCON ta kasa tace nan da kwanaki 10 za a gama jigilar maniyyatan kaf. Abdullahi Mohammed yayi alkawarin gyara harkar jigilar aikin Hajjin nan gaba.

Nan da kwanaki 10 za a gama jigilar Mahajjatan Najeriya
Hajji ko Hajijiya? Kotu a kasar Saudiya ta yankewa wani mahajjacin Najeriya hukunci dauri na watanni 3 a gidan kaso

NAIJ.com ta ruwaito daga shafin PREMIUM TIMES cewa, wata kotu a garin Makkah dake kasar Saudiya, ta yankewa wani mahajjacin na Najeriya hukuncin dauri na watann

Hajji ko Hajijiya? Kotu a kasar Saudiya ta yankewa wani mahajjacin Najeriya hukunci dauri na watanni 3 a gidan kaso
Karanta yadda wani Alhajin Najeriya ya tsinto wa kansa rigima a masallacin makka

Mahukuntan tsaro a kasar Saudiyya sun cafke wani Alhaji da kasar Nigeria bisa dalilin daukar wani abinda da fada a kasa shi kuma ya tsinta a harabar Haramin na

Karanta yadda wani Alhajin Najeriya ya tsinto wa kansa rigima a masallacin makka
Yadda Allah ya cika burin matata wacce ta mutu a Makkah bayan aikin hajjin 2017 – Dan Najeriya

A cewarsa, burin matarsa na karshe shine Allah ya karbi ranta a Makkah. Mahuta yayi bayanin cewa matarsa ta rasu bayan ta kammala aikin hajji a wannan shekarar.

Yadda Allah ya cika burin matata wacce ta mutu a Makkah bayan aikin hajjin 2017 – Dan Najeriya
Hajjin Bana: Karin Mahajjata 2 daga jihar Kano sun kuma rasuwa a Saudiyya

Hajjin Bana: Karin Mahajjata 2 daga jihar Kano sun kuma rasuwa a Saudiyya, wannan ya kawo rasuwar mahajjata da maniyyata a can kasa mai tsarkin zuwa 12

Hajjin Bana: Karin Mahajjata 2 daga jihar Kano sun kuma rasuwa a Saudiyya
Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida

Alhazan Najeriya sun taba kasa dazu kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Premium Times. Kun san cewa sama da Mahajjata 80,000 su ka tafi aikin haji bana.

Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida
Yawan maniyyatan Najeriya da suka rasu a Saudiyya ya karu zuwa 14

Mahajjatan Najeriya da suka rasu a kasa mai tsarki wajen sauke farali ya kai 14, na karshen su ma'aikacin hukumar aikin hajjin Najeriya ne. Allah ya jikansu.

Yawan maniyyatan Najeriya da suka rasu a Saudiyya ya karu zuwa 14
Hajjin bana: Yan Najeriya 7 sun cika, wasu sun suma a wajen jifan Shaidan

Yayinda ake kammala aikin hajjin bana, shugaban hukumar jin dadin alhazan Najeriya, Alhaji Abdullahi M Mukhtar, ya tabbatar da cewa lallai akalla yan Najeriya 7

Hajjin bana: Yan Najeriya 7 sun cika, wasu sun suma a wajen jifan Shaidan
Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi

An yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addua a kasa mai tsarki a Ranar Arafah. - Gwamnoni da Sanatocin kasar su na cikin masu adduar a wajen aikin hajji.

Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi
Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya

Manyan Malaman Najeriya sun yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a kasa mai tsarki. An yi wannan addua ne a wajen aikin Hajji dazu da rana.

Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya
Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj

Mun kara lekawa zauren nan na Musulunci inda mu ka jero Darajar Ranar 9 ga wannan Watan nan Dhul Hajj watau 'Arafah' kamar yadda wani Malami yayi jawabi.

Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj
Jerin manyan ibadu guda 7 da ake bukatar Musulmi yayi a ranar Arafa

Akwai wasu muhimman ibadoji guda 7 da ake bukatar dukkanin Musulmi yayi a ranar 9 ga watan Zulhijja, wato ranar Arafa, wanda aka fi sani da jajibarin Sallah.

Jerin manyan ibadu guda 7 da ake bukatar Musulmi yayi a ranar Arafa
Kalli yadda aka sauya ma Ka’abah riga a ranar Arafa (Bidiyo)

A kowanne ranar 9 ga watan Zuhijja na shekarar Musulunci ne ake canza ma dakin Allah, Ka’abah riga, wannan bakin yadin dake dauke da rubuce rubuce a jikinsa.

Kalli yadda aka sauya ma Ka’abah riga a ranar Arafa (Bidiyo)
Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya

Gidan watsa labarai na BBC tace kusan Maniyyata Miliyan 2 ne ke Kasar Saudi Arabia a yanzu domin sauke farali a wannan shekarar wanda yana cikin rukunin Islama.

Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya
Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)

Khamin yace bai taba yin bara ba yayin dayake balaguronsa, amma yace ya hadu da jama’a da dama da suka taimaka masa da abinci da sauran kayayyakin bukatunsa.

Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)
Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Olaniyonu yana fadin shugaban majalisar dattawan zai yi amfani da lokacinsa wajen yi ma Najeriya addu’ar samun zaman lafiya.

Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta
Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?

Abdullahi yace wannan ne dalilin dayasa manoman suka samu isashshen kudin da suka biya don gudanar da aikin Hajjin bana, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito

Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?
NAIJ.com
Mailfire view pixel