Albashin Ma'aikata

Shugaba Buhari ya dakatar da daukar sabbin ma'aikata

'Yan Majalisa a Najeriya sun fi Shugaban Kasar Amurka albashi mai tsoka

Shugaban wata Kungiya a Kasar nan a jiya ya bayyana albashin Sanatocin Najeriya ya fi na manyan Shugabannin Duniya irin su Donald Trump da Theresa May tsoka.

'Yan Majalisa a Najeriya sun fi Shugaban Kasar Amurka albashi mai tsoka
Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashin ma'aikata

Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashi. Har yanzu gwamnatin tarayya bata ce komai ba game da karin albashin ma'aikata

Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashin ma'aikata
Ortom yayi alƙawarin biya albashin ma’aikatan Binuwai kafin Disamba

Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom,ya yi kira ga ma'aikatan gwamnati da ke jihar cewa su yi hakuri yayin da shirye-shirye ke gudana don kawar da bashin albashi

Ortom yayi alƙawarin biya albashin ma’aikatan Binuwai kafin Disamba
Kungiyar kwadago ta Benuwe ta yi shirin tafiya yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda rashin biyan albashi

Kungiyar kwadago ta jihar Benuwe ta sanar da duk ma'aikatan gwamnatin jihar da a tafi yajin aikin sai-baba-ta-gani daga ranar 3 ga Oktoba saboda kin biyan albas

Kungiyar kwadago ta Benuwe ta yi shirin tafiya yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda rashin biyan albashi
Labari da duminsa: Likitoci da ma'aikatan lafiya na hukumar NAFDAF sun fara yajin aiki

Kungiyan Likitoci da sauran ma'aikatan lafiya na hukumar Kula da abinci da magunguna NAFDAC sun fara yajin aikin na sai baba yayi kira inji mataimakin kungiyar.

Labari da duminsa: Likitoci da ma'aikatan lafiya na hukumar NAFDAF sun fara yajin aiki
Buhari ya bada umarni a biya wasu ma’aikata kudin su da ya makale tun 2003

A makon nan Gwamnatin Shugaba Buhari tayi na’am da a ware kudi har Biliyan 45 ga tsofaffin ma’aikatan jirgin saman Najeriya da su ka dade da barin aiki.

Buhari ya bada umarni a biya wasu ma’aikata kudin su da ya makale tun 2003
Jihohi 13 da ba su biyan Malaman Makaranta albashi a Najeriya

Duk da Gwamnatin Tarayya dai ta ba Jihohin kasar kudin bashin Paris Club, Malamai da dama na zaune ba albashi. Mun kawo jerin Jihohin da ba su biyan albashin.

Jihohi 13 da ba su biyan Malaman Makaranta albashi a Najeriya
SERAP ta bukaci Saraki ya fayyace wa 'yan Najeriya albashin da sanatoci ke karba

Da gaske ne cewa kowane sanata yana samun biliyan 3 a shekara? - SERAP ga Saraki. Hukumar SERAP tana so Bukola Saraki ya tabbatar mata da albashin sanatoci

SERAP ta bukaci Saraki ya fayyace wa 'yan Najeriya albashin da sanatoci ke karba
Yajin aikin ma'aikatan Jami'a: Gwamnatin tarayya da ma'aikatan jami'a sun cimma matsaya

Yajin aikin ma'aikatan Jami'a: Gwamnati da ma'aikatan jami'a sun cimma matsaya. Gwamnatin tarayya zata cika musu alkawari , ta amince da basu naira biliyan 23

Yajin aikin ma'aikatan Jami'a: Gwamnatin tarayya da ma'aikatan jami'a sun cimma matsaya
Dan Allah ku biya ma’aikatan ku albashin su – Shugaba Buhari ga gwamnonin jiha

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar sarakunan gargajiya na kasa sannan kuma ya koka kan yadda wasu gwamnonin jiha suka kashe kudin Paris Club.

Dan Allah ku biya ma’aikatan ku albashin su – Shugaba Buhari ga gwamnonin jiha
Dalilin da ya sa gwamna Ortom ba zai iya biyan albashi ba

Dalilin da ya sa gwamna Ortom ba zai iya biyan albashi ba. Ma'aikata a jihar Benue sun koka a kan rashin biyan su albashi. Bashi ya yi wa gwamnatin yawa

Dalilin da ya sa gwamna Ortom ba zai iya biyan albashi ba
Malaman Kwalejin takanikal na jihar kogi zasu fara yajin aiki bisa rashin biyan su albashi

Kungiyar malaman kwalejin takanikal a turance 'Academic staff Union of polytechnics' (ASUP) reshen jihar Kogi ta baiwa yayan kungiyar umurnin fara yajin aiki.

Malaman Kwalejin takanikal na jihar kogi zasu fara yajin aiki bisa rashin biyan su albashi
Wani gwamnan Arewa ya fadi dalilin da yasa ya biya ma’aikata rabin albashi a jihar

Gwamnatin jihar Kogi ta fito ta bayyana dalilin da ya sa wasu ma'aikata a jihar sun sami rabi albashi yayin da kuma aka biya wasu ma'aikata cikakken bashin su.

Wani gwamnan Arewa ya fadi dalilin da yasa ya biya ma’aikata rabin albashi a jihar
Ma'aikatan asibiti na zanga-zanga har an hana kowa sakat

A safiyar yau Laraba 30 ga watan Augusta, daruruwan ma'aikata na asibitin gwamantin tarayya da ke jihar Ondo, FMC,Owo sun gudanar da zanga-zangan lumana.

Ma'aikatan asibiti na zanga-zanga har an hana kowa sakat
Bukola Saraki yace Majalisar sa zata yi dokar hana diban 'ya'yan manya aiki a manyan ofisoshin gwamnati a asirce

Saraki yace Majalisar sa zata yi dokar hana diban 'ya'yan manya aiki a manyan ofisoshi a asirce, wannan na zuwa ne bayan da ake zargin ko dansa zai takara ne

Bukola Saraki yace Majalisar sa zata yi dokar hana diban 'ya'yan manya aiki a manyan ofisoshin gwamnati a asirce
Matsalar albashi: Ma’aikata a Adamawa sun koma ga Allah, nafilfilu da yankan rago

Ma’aikatan karamar hukumar Furore ta jihar Adamawa sun gudanar da salloli da addu’o’i har ma da yankan dabba domin Allah ya amsa addu’ar su kan bashin albashi.

Matsalar albashi: Ma’aikata a Adamawa sun koma ga Allah, nafilfilu da yankan rago
Dara taci gida: Jami’an tsaro dake KADPOLY sun yi bore, sun garƙame ƙofofin shiga makarantar

Da safiyar Alhamis 17 ga watan Agusta ne jami’an tsaro dake kwalejin kimiyya da fasaha suka kulle babbar kofar shiga kwalejin don nuna bacin ransu kan hakkokins

Dara taci gida: Jami’an tsaro dake KADPOLY sun yi bore, sun garƙame ƙofofin shiga makarantar
Jan kunne: A kul! Kada ka kuskura ka ci bashi don yin waɗannan abubuwa guda 3

yi nazari inda ta fitar da wasu abubuwa guda uku da bai dace mutum ya karbi bashi ba domin gudanar dasu, ko ya tafiyar dasu. Wadannan abubuwa sun hada da.

Jan kunne: A kul! Kada ka kuskura ka ci bashi don yin waɗannan abubuwa guda 3
Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?

'Yan Majalisar Najeriya sun karbi albashin sama da Miliyan 200 cikin shekaru biyu. Ma'ana 'Yan Majalisar kasar dai sun ci fiye da rabin wa'adin su yanzu haka.

Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?
Kusan kashi 9 bisa goma na likitocin Najeriya na kokarin tserewa aiki Turai - Bincike

Bincike ya nuna kusan kashi 9 bisa goma na likitocin Najeriya na kokarin tserewa aiki Turai. Albashin likita a Najeriya dai gutsure ne akan irin kudin na waje

Kusan kashi 9 bisa goma na likitocin Najeriya na kokarin tserewa aiki Turai - Bincike
Uwar-bari ta sa Bukola Saraki ya daina karbar albashi biyu

Dr. Bukola Saraki Shugaban Majalisar Dattawa ya daina karbar albashi a Jihar Kwara. Wasu Sanatoci da Ministoci na karbar kudi a matsayin Tsofaffin Gwamnoni.

Uwar-bari ta sa Bukola Saraki ya daina karbar albashi biyu
Gwamna Ayade ya ba da umurnin biyan fensho da garatuti

burin gwamnatin Ayade shi ne ya faranta wa ma'aikatan jihar sa rai, ta hanyar biyan su albashi samar da walwala a gare su, ya ba da umurnin biyan fensho.

Gwamna Ayade ya ba da umurnin biyan fensho da garatuti
NAIJ.com
Mailfire view pixel