Ambaliyar Ruwa

Ambaliyar ruwa a jihar Neja tayi tafiyar yaji da kauyuka 116 da hekta 100 ta gonaki

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Sama da mutane 100 a jajimaji, dake karamar hukumar Karasuwa a jihar Yobe, sun rasa gidajen su ta dalilin ambaliyan ruwa hukumar maikatan agaji sun isa wajen

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe
Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa

Fiye da gidaje 1000 sun rushe sanadiyar ambaliyar ruwa a kauyukan, Faggo, Yana da sauransu, a karamar hukumar Shira dake jihar Bauchi. Sakataren gwamnan jihar

Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa
Mutane 3 sun mutu a cikin wata ambaliyar ruwa a Abuja

Rahotanni sun kuma yi rahoton cewa Minista na FCT, Muhammad Bello, ya umurci 'yan gudun hijirar don tabbatar da cewa an kwashe mazaunan yankin da abin ta shafa.

Mutane 3 sun mutu a cikin wata ambaliyar ruwa a Abuja
Yanzu Yanzu: Mutane 3 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Abuja

Ambaliyar ruwa na sassafe da akayi a yankin Lokogoma dake babban birnin tarayya Abuja,ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku sannan kuma ya halaka kadarori da dama.

Yanzu Yanzu: Mutane 3 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Abuja
Ruwa na malale: An gano makarantar Firamari inda ɗalibai ke ɗaukan karatu tsamo tsamo cikin ruwa (Hotuna)

An gano wata makarantar Firamari a jihar Jigawa inda wasu dalibai dake karatu a makarantar basu karaya ba, suke zuwa daukan darasi duk da ruwa ya malale ta.

Ruwa na malale: An gano makarantar Firamari inda ɗalibai ke ɗaukan karatu tsamo tsamo cikin ruwa (Hotuna)
Hanyoyin kauce wa ambaliyar ruwa a kasar nan

Tun daga farko watan Yuli ne gwamnatin kasar nan ta fitar da gargadin cewa 30 daga cikin jihohi 36 na fuskantar wannan barazana kuma akwai hanyoyin da suka kama

Hanyoyin kauce wa ambaliyar ruwa a kasar nan
Yadda ambaliyar ruwa ke tayar da zaune tsaye a Najeriya (Hotuna)

Kamar dai yadda a ka saba a kasar kusan duk shekara idan lokacin damina ya zo ana fuskantar kalubale wajen ambaliyar ruwa ta yadda ake asarar rayuka da dukiyoy

Yadda ambaliyar ruwa ke tayar da zaune tsaye a Najeriya (Hotuna)
Ambaliyar ruwa a jihar Gombe ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23

Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 23 ne suka rasa rayukansu sanadiyar ambaliyar ruwa da ya afku a jihar Gombe, yayinda gidaje da dama suka halaka.

Ambaliyar ruwa a jihar Gombe ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23
Rusau: Gwamnatin jihar Legas ta baiwa mazauna Obalende wa'adin kwanaki 2 su tattara inasu-inasu

yau asabar ne gwamnatin jihar legas ta ta fara aikin ta na rushed gidajen mutane da ba su yi ta bisa ka'ida ba. Ta zuba jami'an tsaro a yankin domin kare lafiya

Rusau: Gwamnatin jihar Legas ta baiwa mazauna Obalende wa'adin kwanaki 2 su tattara inasu-inasu
Ruwan sama: An dorawa Gwamnati laifin rusa gidajen jama'a

Mun samu rahoto daga BBC Hausa inda Masana su kace Gwamnati na da laifi wajen jawo barnar ambaliya a Kasar. Yanzu haka dai ruwa na cigaba da yin gyara a Kasar.

Ruwan sama: An dorawa Gwamnati laifin rusa gidajen jama'a
Ku nemi wani Matsugunin: Gargadin Gwamnati wa Mazaunan Lekki

Gargadin gwamnatin tarayya wa mazaunan tsibirin Lekki a Jihar Legas kudancin najeriya akan shawarar cnza muhalli da ya kamata suyi don gujewa illar ambaliya

Ku nemi wani Matsugunin: Gargadin Gwamnati wa Mazaunan Lekki
Ambaliyar ruwa ya yi mummunan barna a jihar Katsina, mutane 2000 sun rasa muhallan su

An bayyana cewa wani yaro mai shekara 10 ya rasa ran sa, yayin da sama da mutane 2000 suka rasa muhallan su sakamakon wata ambaliya da aka yi a Kaita, Katsina.

Ambaliyar ruwa ya yi mummunan barna a jihar Katsina, mutane 2000 sun rasa muhallan su
Mazauna Jihar Legas ke haddasa wa kansu ambaliyan ruwa - Wani Farfesa

bayanan kwararru masu lura da yanayi da kuma canzawar tekunan kasa sun bada bayanin dalilin da ke haifarda ambaliyar ruwa a Legas kudancin kasar Najeriya

Mazauna Jihar Legas ke haddasa wa kansu ambaliyan ruwa - Wani Farfesa
Ambaliya zai cigaba da yi wa Jama'a barna a Najeriya a wadannan Jihohin 10

Farfesa Sani Mashi Shugaban Hukumar NIMET yace ruwa zai cigaba da gyara a wasu wuraren musamman Jihohin Legas, Oyo, Sokoto, Zamfara, Benuwe, da sauran su.

Ambaliya zai cigaba da yi wa Jama'a barna a Najeriya a wadannan Jihohin 10
Ambaliyar ruwa ya yi mummunan barna a Birnin Kebbi

Rahotanni sun kawo cewa ambaliyar ruwa ya yi mummunan barna a yankin Rafin Atiku dake birnin Kebbi, wanda yay i sanadiyar hallaka gidaje da dama a yankin.

Ambaliyar ruwa ya yi mummunan barna a Birnin Kebbi
Ambaliyan ruwa ya hallaka mutane 20 a Suleja (hotuna)

Akalla mutum 20 ne suka rasa rayukansu a wata ambaliya da ta faru bayan wani ruwan sama mai karfi da aka yi a kananan hukumomin Suleja da Tafa na jihar Niger.

Ambaliyan ruwa ya hallaka mutane 20 a Suleja (hotuna)
Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa, an dai shafe kwanaki ukku ana sheka ruwan sama a jihar ta Legas, wanda masana suka ce yayi yawa

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Ambaliyar ruwan sama ya lalata dukiyoyi a jihar Gombe

Ruwan sama ya fara zuba kamar dab akin kwarya a safiyar ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, sannan kuma an shafe saóí da dama ana zuba ruwan hakan ya haddasa asaran.

Ambaliyar ruwan sama ya lalata dukiyoyi a jihar Gombe
Ambaliyar ruwa a jihar Niger: Wasu sun mutu inda dubunai suka rasa matsuguni

Rahotanni sun kawo cewa ambaliyar ruwan sama, ya yi sanadiyar mutuwan mutane shidda a wasu garuruwa dake karkashin kananan hukumomi uku a jihar Niger.

Ambaliyar ruwa a jihar Niger: Wasu sun mutu inda dubunai suka rasa matsuguni
Guguwar iska ta rusa gidaje 1,000 a Kebbi da Zamfara

Rahotanni sun kawo cewa tun da aka shiga kakar ruwan saman bana, guguwar iska ta rusa gidaje 1000 a jihar Kebbi da Zamfara, inji hukumar bada agajin gaggawa.

Guguwar iska ta rusa gidaje 1,000 a Kebbi da Zamfara
Mutanen da ambaliyar ruwa ta takaita a jihar Kano suna neman taimako

Mutanen garuruwan da ambaliya da goguwar iska ta afka wa dake karamar Hukumar kura suna kira ga gwamnatocin Arewa da hukumar bada agajin gaggawa da su kawo musu

Mutanen da ambaliyar ruwa ta takaita a jihar Kano suna neman taimako
Bayan jihar Kano, ambaliyar ruwa ya sake yin barna a wata jihar Arewa

Kawo yanzu tuni gwamnatin jihar ta tura wata tawaga domin ganewa idanuwanta irin barnar da ambaliyar ta jawo a cewar Waziri Ahmadu, kwamishinan harkokin noma.

Bayan jihar Kano, ambaliyar ruwa ya sake yin barna a wata jihar Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel