Arewa

'Yan bindiga cikin kayan jami'an 'yan sanda (SARS) sun budewa motar Dino Melaye wuta

Wata jiha a Arewa ta yiwa sauran jihohi dukan kece raini wajen samar da Shinkafa da ake bukata cikin kowace Shekara a Najeriya

Kamar yadda shafin jaridar nan ta Daily Nigerian mun samu rahoton cewa, jihar Kebbi ce kan gaba tare da cirar tuta wajen yiwa kasar nan ta Najeriya hidima ta samar da shinkafa da kasar nan take bukata cikin kowace shekara.

Wata jiha a Arewa ta yiwa sauran jihohi dukan kece raini wajen samar da Shinkafa da ake bukata cikin kowace Shekara a Najeriya
Ban Tausayi: Ambaliyar Ruwa tayi matukar muni a wani yankin Arewacin Najeriya

NAIJ.com ta fahimci cewa, ruwan saman da ya kece tamkar da bakin kwarya da misalin karfe 11.00 na daren ranar Lahadin da ta gabata har zauwa karfe 1.00 na daren ranar Litinin ya janyo cika da tumbatsar fadamu da koguna a yankunan.

Ban Tausayi: Ambaliyar Ruwa tayi matukar muni a wani yankin Arewacin Najeriya
Kangararrun matasa sun fasawa kwamishinan 'yan sanda kai da hoge yayinda suka kai masa hari

Da safiyar yau ne wasu kangararrun matasa suka kaiwa David Akinremi, kwamishinan ‘yan sandan jihar Taraba hari tare da jifansa a ka. Lamarin ya faru ne a wani yankin unguwar Tudun Wada dake Jalingo, babban birnin jihar Taraba.

Kangararrun matasa sun fasawa kwamishinan 'yan sanda kai da hoge yayinda suka kai masa hari
Ka je ka warware rigingimun da jam’iyyar APC ke fama da su kafin 2019 – Fadar shugaban kasa ta umarci Kachikwu

Aiki ja: Fadar shugaban kasa ta dorawa Kachikwu alhakin warware rikicin APC kafin 2019

Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha

Aiki ja: Fadar shugaban kasa ta dorawa Kachikwu alhakin warware rikicin APC kafin 2019
Duba hotunan Kwankwaso a Coci ba jar hula

A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa

Duba hotunan Kwankwaso a Coci ba jar hula
Abubuwa 4 da PDP zata yi domin dawo da martabarta a Najeriya - Obasanjo

A jiya ne shugabancin jam’iyyar PDP karkashin jagorancin shugabancinta na kasa, Uche Secondus, suka ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo. Bayan ziyarar tasu, Ofishin yada labarai na Obasanjo ya aike da jawabin yadda ganawar ta su

Abubuwa 4 da PDP zata yi domin dawo da martabarta a Najeriya - Obasanjo
APC tayi babban rashi a arewa, Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalin marigayin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakonsa na ta'aziyya ga iyalin jigo a Jam'iyyar APC, Alhaji Sale Hassan, a jihar Filato da Allah ya yiwa rasuwa. A wani jawabi da kakakin shugaba Buhari, Garba Shehu, ya raba ga manema labara

APC tayi babban rashi a arewa, Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalin marigayin
What we don’t want to hear in this election- Arewa organization issues warning to police, others over Ekiti poll

The Arewa Youth Consultative Forum (AYCF), on Friday, July 13, warned law enforcement agents against trying become partisan during the governorship election that is scheduled to hold in Ekiti on Saturday, July 14.

What we don’t want to hear in this election- Arewa organization issues warning to police, others over Ekiti poll
Harin Sokoto: Gwamna Tambuwal ya bayar da kiyasin mutanen da aka kashe

Adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren Sokoto ya cimma 39, kamar yadda gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal, ya fada a yau, Alhamis. Tambuwal ya kara da cewar an gano karin wasu gawarwakin bayan 32 na farko da aka binn

Harin Sokoto: Gwamna Tambuwal ya bayar da kiyasin mutanen da aka kashe
Rikicin APC ya dauki sabon salo: Buba Galadima ya aike da wasikar neman soke zaben su Oshiomhole ga INEC

Rikin jam’iyyar APC ya dauki sabon salo bayan shugaban tsagin R-APC, Buba Galadima, ya aike da wasikar neman rushe zaben shugabannin APC ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). A cikin wasikar ta sa, Galadima, ya shaidawa

Rikicin APC ya dauki sabon salo: Buba Galadima ya aike da wasikar neman soke zaben su Oshiomhole ga INEC
Wani dattijo mai shekaru 60 ya maka wata budurwa a kotu saboda taki aurensa

Wani tsoho mai shekaru 60, Salisu Nuhu, ya yi karar budurwarsa, Janet Baru a kotu saboda ta ki amincewa da aure shi. Mai shigar da karar ya shaidawa kotun Shari'a na II na magajin gari cewa budurwarsa Janet tayi masa alkawarin tan

Wani dattijo mai shekaru 60 ya maka wata budurwa a kotu saboda taki aurensa
Abinda ka shuka: Jama'ar wani gari a jihar Kebbi sun hallaka wani magidanci da ya bi surukar sa har gida ya yi mata yankan rago

Wani shaidar gani da ido, da bai yarda a ambaci sunansa ba, ya shaidawa jaridar The Nation cewar Manu ya kasha surukar sa ne saboda sun hana shi ganawa da matarsa, Aisha, da ya yiwa saki daya. “Ya saki matarsa ne bayan wani sabani

Abinda ka shuka: Jama'ar wani gari a jihar Kebbi sun hallaka wani magidanci da ya bi surukar sa har gida ya yi mata yankan rago
Hotunan taron gangamin yakin neman zaben dan takarar APC a zaben Ekiti da Buhar, Osinbajo da jiga-jigan jam'iyyar suka halarta

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Ekiti, dake kudu maso yammacin Najeriya, domin yiwa, Kayode Fayemi dan takarar APC a zaben gwamnan jihar kamfen. Za a gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, mai

Hotunan taron gangamin yakin neman zaben dan takarar APC a zaben Ekiti da Buhar, Osinbajo da jiga-jigan jam'iyyar suka halarta
Dalilin da ya saka shugabannin R-APC hada gwuiwa da PDP cikin gaggawa

A jiya ne, Mista Babatunde Ogala, mai bawa APC shawara a kan harkokin shari’a ya zayyana wasu laigukan ta’addanci hudu (4) da shugabannin tsagin R-APC suka yiwa jam’iyyarsu tare da bayyana cewar zasu maka su a kotu domin koya masu

Dalilin da ya saka shugabannin R-APC hada gwuiwa da PDP cikin gaggawa
Hotuna daga taron hadakar PDP, R-APC da ragowar jam'iyyu fiye da 30 domin fitar da dan takara guda

Yayin taron nasu, jam’iyyun sun rattaba kan yarjejeniyar marawa dan takara guda baya da zai fafata da shugaba Buhari da zai yiwa jam’iyyar APC takara. Cikin jami’yyun da suka halarci taron akwai, SDP, NCP, ADC, da kuma jami’yyar

Hotuna daga taron hadakar PDP, R-APC da ragowar jam'iyyu fiye da 30 domin fitar da dan takara guda
Me ya kai fura zani?: Obasanjo ya halarci taron gangamin jam’iyyar PDP

Wani labari da jaridar New Telegraph ta wallafa a yau, Litinin ya bayyana cewar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya halarci taron gangamin jam’iyyar PDP da aka yi a garin Abeokuta, babban birnin jihar Ogun. An gudanar da tar

Me ya kai fura zani?: Obasanjo ya halarci taron gangamin jam’iyyar PDP
Kiyayewar Allah: dakarun soji sun kashe wutar wani rikicin kabilanci da ya so barkewa a jihar Gombe, kalli hoto

A yau, Litinin ne, runduna ta 301 ta dakarun sojin Najeriya ta dakile wani rikicin kabilanci da ya so barkewa tsakanin kabilun karamar hukumar Biliri da na Shongom a jihar Gombe. Dakarun sojin sun gaggauta dira yankin bayan samun

Kiyayewar Allah: dakarun soji sun kashe wutar wani rikicin kabilanci da ya so barkewa a jihar Gombe, kalli hoto
Bambarakwai: An kama ‘yan bijilanti 11 bisa zargin kisan ‘yan ta’adda 41 a Zamfara

Hukumar ‘yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da kama ‘yan bijilanti da aka fi sani da “yansakai” 11 bisa zarginsu da kisan ‘yan ta’adda 41. Kakakin hukumar ‘yan sanda a jihar Zamfara, SP Muhammad Shehu, ya tabbatar da hakan

Bambarakwai: An kama ‘yan bijilanti 11 bisa zargin kisan ‘yan ta’adda 41 a Zamfara
2019: Sanatoci 12, mambobin majalisar wakilai 70 sun dira Kaduna domin nuna goyon baya ga Buhari

A kalla sanatoci 12 da mabobin majalisar wakilai 70 ne daga jihohin arewa 7 suka dira jihar Kaduna domin nuna goyon bayansu ga tikitin takarar Buhari da Osinbajo a zaben shekarar 2019 mai zuwa. Wani daga cikin ‘yan kwamitin day a

2019: Sanatoci 12, mambobin majalisar wakilai 70 sun dira Kaduna domin nuna goyon baya ga Buhari
Ba kanta: Sanatoci 30 da ‘yan majalisar wakilai 60 sun kwatsawa tsagin R-APC, zasu tsallaka zuwa PDP

Mambobin tsagin R-APC na jam’iyyar APC mai mulki sun kamala shirye-shiryen tsallakawa zuwa jam’iyyar adawa ta PDP nan bada dadewa ba, kamar yadda rahoton jaridar Tribune ya wallafa. Wata majiya daga cikin tsagin R-APC a majalisar

Ba kanta: Sanatoci 30 da ‘yan majalisar wakilai 60 sun kwatsawa tsagin R-APC, zasu tsallaka zuwa PDP
Gwamnan APC zai fice daga jam’iyyar saboda fin karfi da tsohon gwamna kuma sanata mai ci ke nuna masa

Wata majiya mai tushe ta shaidawa jaridar Nigeria Today cewar, shawarar gwamnan ta ficewa daga jam’iyyar ba zata rasa nasaba da shirye-shiryen hana shi tikitin kara tsayawa takara a jam’iyyar APC din ba a zaben 2019. Majiyar ta ba

Gwamnan APC zai fice daga jam’iyyar saboda fin karfi da tsohon gwamna kuma sanata mai ci ke nuna masa
Dogara ya bayyana abu daya tilo da zai iya kawo karshen rikicin jam’iyyar APC

A wani jawabi da Turaki Hassan, kakakin Dogara ya aikewa da jaridar Premium Times a yau, Alhamis, bayan wata ganawa tsakanin sabon shugabancin APC da ‘yan majalisar ta wakilai, ya bayyana cewar idan ba adalci aka tabbatar ba rikic

Dogara ya bayyana abu daya tilo da zai iya kawo karshen rikicin jam’iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel