Babbar Kotu

Bani da masaniyar inda Kanu yake - Buratai ya shaidawa Kotu

Ban yi nufin kunyata Atiku Abubakar ba, in ji tsohuwar surukar sa

Ummi Bukar Bolori, Tsohuwar matar dan Atiku Abubakar wato Aminu, ta yi bayani dalla-dalla kan abun da ya janyo rigimar su na wanda zai kula da 'ya'yan su.

Ban yi nufin kunyata Atiku Abubakar ba, in ji tsohuwar surukar sa
Bright Chimezi da a ke tuhumar sa tare da Nnamdi kanu, ya roki kotu ta daure Daraktan DSS

Bright Chimezi da a ke tuhumar sa tare da shugaban IPOB, Nnamdi kanu, ya roki kotu ta daure Daraktan Hukumar Tsaro ta Kasa wato DSS, reshen Jihar Akwa Ibom.

Bright Chimezi da a ke tuhumar sa tare da Nnamdi kanu, ya roki kotu ta daure Daraktan DSS
Dan kunan bakin wake Farouk Abdulmutallab ya kai karar Ma'aikatar Shari'ar Amurka

Dan kunan bakin waken nan dan asalin Najeriya, Farouk Abdulmutallab, wanda a halin yanzu ke daure a gidan yari a Amurka na rai da rai, ya kai kara kotu.

Dan kunan bakin wake Farouk Abdulmutallab ya kai karar Ma'aikatar Shari'ar Amurka
Kudin Makamai: Bafarawa da dan sa sun gaza samun rabe shari'ar su da ta Dasuki

A halin yanzun dai Dasuki da Bafarawa tare da dan sa da kamfanin dan na sa da kuma tsohon karamin Ministan kudi wato Bashir Yuguda, su na fuskantar tuhumar laif

Kudin Makamai: Bafarawa da dan sa sun gaza samun rabe shari'ar su da ta Dasuki
Harshen damo: Shararen mai garkuwa da mutane Evans ya musanta tuhumar da ake masa

A yau ne Alhamis, 19 ga watan Nuwamba, Gawurtaccen mai yin garkuwa da mutane da aka fi sani da Evans ya musanta tuhumar da ake masa a alhalin ya amsa a baya.

Harshen damo: Shararen mai garkuwa da mutane Evans ya musanta tuhumar da ake masa
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

Gwamnatin tarayya ta gurfanar da dan majalisa mai wakiltan Bauchi ta tsakiya Senata Isah Misau a gaban kotu bisa laifin sharri ga Sifeta janar Ibrahim Idris.

Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda
Warware zare da abawa tsakanin rikicin gwamnatin tarayya da kamfanin Intels na Atiku

Dangantaka tsakanin kamfanin Intels da gwamnatin tarayya tayi tsami ne bayan gabatar da asusun bai daya na TSA da gwamnatin tarayya ta yi kuma ta umarci duk kam

Warware zare da abawa tsakanin rikicin gwamnatin tarayya da kamfanin Intels na Atiku
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Misau yace dalili daya da yasa gwamnati ke chajin say a kasance saboda yayi kira ga a binciki ofishin Sufeto Janar na yan sanda bisa zargin aikata rashawa.

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
Idan ba a daina fusata ni ba sai na ajiye shari'ar Nnamdi Kanu - Mai Shari'a Binta Nyako

Mai shari'a Binta Nyako ta babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja, ta yi barazanar cire hannun ta daga shari'ar Nnamdi Kanu, shugaban masu fafutikar nem

Idan ba a daina fusata ni ba sai na ajiye shari'ar Nnamdi Kanu - Mai Shari'a Binta Nyako
Tsofaffin ministoci 2 sun halarci zaman shariar Nnamdi Kanu a Abuja

Tsofaffin ministoci biyu, Femi Fani-Kayode da Osita Chidoka sun halarci babbar kotun tarraya Abuja dan sauraran shariar shugaban kungiyar yan asalin Biyafara

Tsofaffin ministoci 2 sun halarci zaman shariar Nnamdi Kanu a Abuja
Shugaban kungiyar yan asalin Biyafara Nnamdi Kanu ya gagara bayyana a gaban kotu

Shugaban kungiyar yan asalin Biyafara IPOB Nnamdi Kanu, ya gagara bayyana a gaban babbar kotu tarayya dake Abuja dan cigaba da saurarar shariar sa a Abuja

Shugaban kungiyar yan asalin Biyafara Nnamdi Kanu ya gagara bayyana a gaban kotu
Ku taimakeni ku tsame sunana daga cikin wadanda su ka tsayawa Kanu; Sanata Abaribe ya roki kotu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata tisa keyar wadanda suka tsayawa Kanu zuwa gidan yari matukar suka gaza gabatar dashi gaban kotu kamar yadda suka amince

Ku taimakeni ku tsame sunana daga cikin wadanda su ka tsayawa Kanu; Sanata Abaribe ya roki kotu
Aiki ja: Gobe ake sa rai Nnamdi Kanu ya bayyana a gaban Kotu

Lauyan Shugaban Kungiyar Biyafara ta IPOB ya ce Gwamnati ba za ta rasa sanin inda aka boye Nnamdi Kanu ba don haka ya rage mata gobe ta fito da shi zuwa Kotu.

Aiki ja: Gobe ake sa rai Nnamdi Kanu ya bayyana a gaban Kotu
Wayyo: Nnamdi Kanu ya jefa ni a cikin uwar-bari Inji Sanatan da ya karbi belin sa

Sanatan Jihar Abia Enyinnaya Abaribe ya koka da yadda Jagoran na Biyafara Nnamdi Kanu ya jefa su cikin matsala bayan an karbi belin sa a Kotu kwanaki.

Wayyo: Nnamdi Kanu ya jefa ni a cikin uwar-bari Inji Sanatan da ya karbi belin sa
An bankaɗo yadda wani tsohon gwamna ya zalunci wasu Yansanda a zamanin mulkinsa, karanta

tsohon gwamnan jihar Taraba, Fasto Jolly Nyame inda ake tuhumarsa da batar da makudan kudade ba a kan ka’ida ba, tsohon gwamnan yayi ma kotu bayani mai daure ka

An bankaɗo yadda wani tsohon gwamna ya zalunci wasu Yansanda a zamanin mulkinsa, karanta
Kungiya ta shigar da gwamnatin tarayya kara a kan cigaba da biyan tsofin gwamnoni albashi a matsayin ministoci da sanatoci

Kungiyar ta bayyana cewar a cikin karar data shigar gaban kotun, tana zargin gwamnatin da kasa karbo naira biliyan 40 da tsofin gwamnonin suka karba a matsayin

Kungiya ta shigar da gwamnatin tarayya kara a kan cigaba da biyan tsofin gwamnoni albashi a matsayin ministoci da sanatoci
Shari'ar Diezani: Jami'an EFCC ne suka tursasa ni har na amsa cewa na karbi kudi naira miliyan 30 - Nwosu

Wani tsohon ma'aikacin Hukumar Zabe ta Kasa INEC na Jihar Kwara , mai suna Christian Nwosu ya fada ma wani babban kotu a Legas yadda Hukumar EFCC ta tursasa shi

Shari'ar Diezani: Jami'an EFCC ne suka tursasa ni har na amsa cewa na karbi kudi naira miliyan 30 - Nwosu
Patience Jonathan ta kai Magu da EFCC kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 2

Patience matar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ta shigar da Magu da EFCC kotu tana neman a biya ta diyyar naira biliyan 2 na tauye hakkokinta da aka yi.

Patience Jonathan ta kai Magu da EFCC kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 2
An sake gurfanar da yaron gidan Jonathan da wasu mutane 2 a kan billion 3

Hukumar ta EFCC a ranar Talata da ta gabata ta sake gurfanar da George Turnah, tsohon mashawarci na musamman ga Mista Dan Abia, tsohon babban darakta NDDC.

An sake gurfanar da yaron gidan Jonathan da wasu mutane 2 a kan billion 3
Badakalar Kudi: Kotu ta yankewa wani farfesa hukuncin zaman gidan yari na shekara 40

Wata babbar kotu mai zamanta a Ibadan ta yankewa farfesa a bangaren noma, Benjamin Ogunmodede, hukuncin zaman gidan yari har na tsawon shekaru 40 bayan da hukum

Badakalar Kudi: Kotu ta yankewa wani farfesa hukuncin zaman gidan yari na shekara 40
A raba aurenmu, mijina baya bani abinci – Wata mata ta bayyanawa kotu

Wata matar aure mai suna, Hafsat Mohammed, ta bukaci wata kotun Shari’a da ke zaune a Minna ta raba aurenta da mijinta saboda baya cepane a gida sai shaye shaye

A raba aurenmu, mijina baya bani abinci – Wata mata ta bayyanawa kotu
Ina bin kwamitin yakin neman zaben tsohon shugaban kasa Jonathan bashin miliyan 24 na fastocin zabe, in ji wani mai sana'ar dab'i

Mai aikin dab'in ya bayyana haka ne a ranar laraba da ta gabata, yayin da ya bayyana gaban kotu a jihar legas tare da tsohon shugaban kwamitin yada labarai na

Ina bin kwamitin yakin neman zaben tsohon shugaban kasa Jonathan bashin miliyan 24 na fastocin zabe, in ji wani mai sana'ar dab'i
NAIJ.com
Mailfire view pixel