Badakalar Kudi

Kar ku sassautawa masu kwashe kudin gwamnati - Osinbajo ya bawa Afirka ta yamma shawara

Badaƙalar dala biliyan 25 a gwamatin Buhari: Osinbajo ya mayar da martani

Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Lahadi 15 ga watan Oktoba, inda yace babu wasu kudi kamar haka da suka bace, ko kuma ma aka taba aiki da su, inji majiyarmu.

Badaƙalar dala biliyan 25 a gwamatin Buhari: Osinbajo ya mayar da martani
Ina Dalar Amurka Biliyan 25 ta shiga? Shugaba Buhari ya na ganin takansa

Tun a ranar da gabata, shugaban kasa Muhammadu Buhar ya shiga fuskantar kalubale domin fayyace yadda aka yi kasafin Dalar Amurka Biliyan 25 na kudin da kamfanin

Ina Dalar Amurka Biliyan 25 ta shiga? Shugaba Buhari ya na ganin takansa
An jefa wasu Jami'an INEC a kurkuku bisa zargin karbar cin hanci daga wani Gwamna

Ana zargin wasu Ma'aikatan INEC Akinwoye Amodu, Nwoha Yusuf, Patrick Anuke, Iro Abali, Nwosu G. Oluchi, Arukwe Chinelo da wasu da karbar cin hanci kwanaki.

An jefa wasu Jami'an INEC a kurkuku bisa zargin karbar cin hanci daga wani Gwamna
Yan siyasa sun dage suna yi mana zagon kasa, sai sun lalata aikin mu a EFCC – Inji Magu

Yan majalisun Najeriya basu fahimci tsarin aikin hukumar bane, don haka suke dage kan lallai sai an cire EFCC daga kungiyar, bamu taba ganin irin haka a Duniya

Yan siyasa sun dage suna yi mana zagon kasa, sai sun lalata aikin mu a EFCC – Inji Magu
An bankaɗo sabuwar badaƙala: Yadda wata tsouwar minista kuma Sanata a yanzu ta sayi gidan N540m a birnin Landan

Ita dai wannan tsohuwar minista, wanda a yanzu take Sanata tayi amfani da sunan wani kamfani ne (ADRIATIC LAND 4 LIMITED ) wajen siyan wannan kasaitaccen gida.

An bankaɗo sabuwar badaƙala: Yadda wata tsouwar minista kuma Sanata a yanzu ta sayi gidan N540m a birnin Landan
An ba wani Dan Jarida toshin baki a Jihar Kano ya maida

An ba wani Dan Jarida toshin baki a Jihar Kano mai suna Nasiru Zango ya maida. Hukumar karbar korafi ta Jihar Kano ta jinjina masa matuka da irin wannan kokari.

An ba wani Dan Jarida toshin baki a Jihar Kano ya maida
An cafke wani mutum mai kamfanin kudaden bogi a Legas

hukuncin wata kotu a legas wa wani dan damfara da aka kama da makudan kudade na bogi da yakeyi a kamfaninsa na musamman domin dulmiyasu cikin kudaden kasa

An cafke wani mutum mai kamfanin kudaden bogi a Legas
Goodluck Jonathan na iya shiga cikin babbar matsala

Kwanaki Shugaba Buhari ya dakatar da shugaban NIA ya kuma bada umarni a hukunta maras gaskiya. An bayyana cewa shugaban NIA bai sanar da kowa batun kudin nan ba

Goodluck Jonathan na iya shiga cikin babbar matsala
Tashin hankali: An saci sama da Tiriliyan 10 a NNPC-Inji Majalisa

Majalisar Dattawa ta bankado wata mahaukaciyar badakala a bangaren man fetur na kasar. Majalisar tace ta gano cewa manyan ma’aikatan kamfanin NNPC na sata.

Tashin hankali: An saci sama da Tiriliyan 10 a NNPC-Inji Majalisa
'Ɓatar dabon naira miliyan 500: babban akanta na ƙasa ya gurfana gaban ýan majalisu

mun gano wasu matsaloli da kasafin kudin hukumar NCPC, kuma mun gayyaci babban akantan daya gurfana gaban mu don yi mana karin bayani, amma bamu gan shi ba.

'Ɓatar dabon naira miliyan 500: babban akanta na ƙasa ya gurfana gaban ýan majalisu
Tofa! Ga fa tarhon dala miliyan 250 (Hotuna)

An yi gwanjon wayar tarhon da Adolf Hitler ya yi amfani da ita a lokacin yakin duniya na biyu, kan kudi dala miliyan dari biyu da hamsin a Amurka.

Tofa! Ga fa tarhon dala miliyan 250 (Hotuna)
Gwamnati ta gano wasu uban Biliyoyi da aka sace

Minista Lai Mohammed yace a sanadiyar mutane uku masu tonon asiri Gwamnati ta samu karbo wasu dala miliyan 150 da kuma wasu Naira Biliyan 8 da aka sace.

Gwamnati ta gano wasu uban Biliyoyi da aka sace
Alkalai biyu sun sha tambayoyi a hannun EFCC kan da zargin cin hanci

Hukumar EFCC ta fara tistsye alkalan da ake zargi da aikata laifin cin hanci da rashawa, inda guda biyu suka amsa tambayoyi a Lagas.

Alkalai biyu sun sha tambayoyi a hannun EFCC kan da zargin cin hanci
NAIJ.com
Mailfire view pixel