Bindigogi

Jami'in sojin Najeriya ya bindige kaftin da wasu mutum 4 kafin ya kashe kan sa

An kama shugaban ýan fashi da bindigu guda 5 a Abuja (Hotuna)

Jami’an rundunar yansandan babban birnin tarayya sun kama wani gawurtaccen dan fashi mai shekaru 25, Michael Olowu a kauyen Kabusa na babban birnin tarayya.

An kama shugaban ýan fashi da bindigu guda 5 a Abuja (Hotuna)
Wasu hatsabiban yan bindiga sun mamaye sansanin yan sanda

Wasu yan bindiga da suka dade suna kai hare-hare a yankunan dake gabar ruwa a jihar Ogun, sun kai hari a sansanin yan sandan ruwa dake jihar, inda suka kashe

Wasu hatsabiban yan bindiga sun mamaye sansanin yan sanda
Barayin shanu da yan daba sun mika kai ga hukuma a jihar Zamfara

Akalla bindigogi 1000 ne wasu yan daba, masu kora shanu da yan banga suka sallamar a shirin da gwamnatin jihar Zamfara da sashe soja 1 ta shirya ajihar Zamfar.

Barayin shanu da yan daba sun mika kai ga hukuma a jihar Zamfara
Hukumar Kwastam ta kama mutane 3 dake da alaka da bindigogi 661 da aka cafke a Lagas (HOTUNA)

Hukumar hana fasa kwari na Najeriya wato Kwastam sun cafke mutane uku da ake zargin suna da alaka da sababbin bindigogi 611 da aka kama a jihar Lagas.

Hukumar Kwastam ta kama mutane 3 dake da alaka da bindigogi 661 da aka cafke a Lagas (HOTUNA)
LABARI DA DUMI-DUMI: Hukumar Kwastam ta cafke sababbin bindigogi 661 a jihar Lagas (HOTO)

Jaridar Punch ta rahoto cewa hukumar hana fasa kwari na Najeriya wato kwastam ta cafke bindigogi 661 a jihar Lagas. Zuwa yanzu ba'a san daga inda ya fito ba.

LABARI DA DUMI-DUMI: Hukumar Kwastam ta cafke sababbin bindigogi 661 a jihar Lagas (HOTO)
An kama dan kwamitin da Buhari ya kafa da makamai da kuma Daloli a gidansa

An kama wani dan kwamitin binciken badakalar sayen makami da Daloli mai yawa da kuma bindigogi a gidansa a Abuja, an kuma gurfanar da shi gaban kuliya.

An kama dan kwamitin da Buhari ya kafa da makamai da kuma Daloli a gidansa
Hukumar Kwastam ta kama bindigogi da alabarusai a Lagos

Hukumar Kwastam ta kama bindigogi da albarusai da kuma kayan sojoji da aka shigo da su a cikin wasu motoci da kuma kwaitainoni guda biyu a tashar jirgin ruwa.

Hukumar Kwastam ta kama bindigogi da alabarusai a Lagos
Tsageru sun mika makamansu a Jihar Rivers

Wasu tsageru masu dauke da makamai sun amsa tayain afuwa, sun kuma mika makamansu ga gwamnatin jihar Rivers a wani biki da aka yi a jihar

Tsageru sun mika makamansu a Jihar Rivers
NAIJ.com
Mailfire view pixel