Birnin Abuja

Rundunar Yansandan Najeriya ta cika hannu da wata mata mai safarar ƙananan yara

Duk dan Najeriya na da yancin zama a yankin da yake so ba tare da jin tsoro ba - Kungiyan CAN

Kungiyan Kristocin Najeriya, CAN, reshen arewa a ranar Alhamis ta bukaci duk yan Najeriya da su zauna a inda su ke ba tare da jin tsoro rayukan su ba

Duk dan Najeriya na da yancin zama a yankin da yake so ba tare da jin tsoro ba - Kungiyan CAN
Ikon Allah: Gida guda sun sun tsallake rijiya da baya bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja (hotuna)

Murna da godiya ga Allah ce ta biyo bayan mummunan hadari da ya rutsa da mace da mijinta bayan da wata gingimari ta murkushe motar su a kan hanyarsu ta Abuja.

Ikon Allah: Gida guda sun sun tsallake rijiya da baya bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja (hotuna)
Gidajen haya a Abuja sun yi tashin gwauron zabi

Gidajen haya a Abuja sun yi tashin gwauron zabi. Gidajen suna kara zama hoto sakamakon koma bayan tattalin arzikin kasa wanda yasa mutanen garin basa iya kamawa

Gidajen haya a Abuja sun yi tashin gwauron zabi
Yanzu Yanzu: Mutane 3 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Abuja

Ambaliyar ruwa na sassafe da akayi a yankin Lokogoma dake babban birnin tarayya Abuja,ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku sannan kuma ya halaka kadarori da dama.

Yanzu Yanzu: Mutane 3 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Abuja
Akwai dumbin dukiya a bolar Abuja, inji wani matashi

Akwai dumbin dukiya a bolar Abuja, inji wani dan matashi da ya kammala karatun sa. Akwai sana'o'i da dama da matasa zasu samu su yi don daina zaman banza

Akwai dumbin dukiya a bolar Abuja, inji wani matashi
Charley Boy ya sha da kyar a kasuwar Wuse dake Abuja

An kai wa Shahareren mawaki, Charles Oputa, wanda aka fi sani da Charley Boy, wanda shine jagaba wajen zanga-zangan kira da shugaba Buhari da ya dawo hari

Charley Boy ya sha da kyar a kasuwar Wuse dake Abuja
Sanata Sani yana goyon bayan yajin aikin da ASUU ta dauka, ya kira FG don biyan bukatun

Shehu Sani, Sanata wanda ke wakiltar wakilai na Kaduna a majalisar dokokin kasar ya goyi bayan Jami'ar Harkokin Kasuwanci ta Jami'o'i, ASUU a kan farawar yajin

Sanata Sani yana goyon bayan yajin aikin da ASUU ta dauka, ya kira FG don biyan bukatun
Yadda aka yaudare ne na saya kayan gidan Jonathan

Bagobiri, ciyaman din masu sayan kayan hanu dake kasuwan Tipper Garage Abuja. Ya bayyana yadda wasu suka yaudare shi har suka shi ya saya kayan gidan Jonathan

Yadda aka yaudare ne na saya kayan gidan Jonathan
Abuja zata fuskanci wahalan mai saboda NUPENG na barazanar dakatar da yin aiki a birnin

Shugabanin kungiyan ma’aikatan Man Fetur da Gas(NUPENG) sunyi barazanar daina shigowa da mai cikin birinin tarayya(FCT) da saboda sabanin da suka samu da AMCON

Abuja zata fuskanci wahalan mai saboda NUPENG na barazanar dakatar da yin aiki a birnin
YANZU YANZU: 'Yansanda sunyi babban kamu a Abuja, na dan Boko Haram

Labari YANZU YANZU: 'Yansanda sunyi babban kamu a Abuja, na gudajjen dan Boko Haram. A kwanakin nan ana yawan cafke tserarrun yan ta'adda a cikin gari

YANZU YANZU: 'Yansanda sunyi babban kamu a Abuja, na dan Boko Haram
Kashi 25 cikin 100 na mazauna garin Mpape na dauke da kwayar cutar Kanjamau

Dalilan da yasa mazauna Abuja sunfi kowa hatsarin kamuwa da cutar Kanjamau a Najeriya. Cutar Kanjamau tana kara yaduwa tsakanin ma'aikatan Abuja. Karanta.

Kashi 25 cikin 100 na mazauna garin Mpape na dauke da kwayar cutar Kanjamau
Ba da ni ake yunkurin tsige Osinbajo ba - inji Bala Mohammad tsohon ministan Abuja

Babu hannuna a yunkurin tsige Mukaddashin Sugaban Kasa, Yemi Osinbajo inji Bala Mohammed. Ya ce Ibada ce ta kai shi Kasar Saudiya ba halartar taro ba.

Ba da ni ake yunkurin tsige Osinbajo ba - inji Bala Mohammad tsohon ministan Abuja
Da kalubale da yake gaban mu garin zama, ba za mu daina yawon sana'a mu ba - Inji 'yan kasuwa a Abuja

Abin da na sani kawai, idan jami'an ‘taskforce’ za su dan ji tausayi mu, zan iya samu nasarar ciyar da matana da yara tare da wannan aiki da na ke yi.

Da kalubale da yake gaban mu garin zama, ba za mu daina yawon sana'a mu ba - Inji 'yan kasuwa a Abuja
Alhamdulillahi! An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

Da ikon Allah, masu farauta sun kashe dorinar da ta addabi mazauna kananan hukumar Abaji da Kwali a garin Abuja a jiya Asabar, 4 ga watan Febrairu a rafi.

Alhamdulillahi! An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja
Ba maraya sai rago: Kalli yadda guragu ke neman kudi

Wasu guragu su biyu sun tabbatar da wannan maganar da ake cewa ba maraya sai rago. guragun kuwa an tsince su ne a garin Abuja kan wata gada yayin da suke shara

Ba maraya sai rago: Kalli yadda guragu ke neman kudi
Duba abin mamakin da aka gani a Abuja (Hotuna)

an hangi wasu masu gadi na daban a Abuja

Duba abin mamakin da aka gani a Abuja (Hotuna)
Orubebe na ci gaba da amayo kadararin kasa da ya handame

Godsway Orubebe dai ya shahara wajen nuna goyon bayan ga tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan.

Orubebe na ci gaba da amayo kadararin kasa da ya handame
NAIJ.com
Mailfire view pixel