Birnin Landan

Aliko Dangote ya bayyana sirrin nasarorin kasuwancin sa

Manyan mutane 30 da su ka kai wa Buhari ziyara a Landan cikin kwanaki 100

A yau kuma mun kawo jerin wadanda su ka ziyarci Shugaba Buhari a Landan lokacin yana jinya. Shugaba Buhari ya shafe kwanaki kusan 100 a can inda ya dawo jiya.

Manyan mutane 30 da su ka kai wa Buhari ziyara a Landan cikin kwanaki 100
YANZU-YANZU: Baba Buhari ya dira da karfinsa (hotuna)

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya dawo daga birnin Landan misalign karfe na yau Asabar, 19 ga watan Agusta, 2017 bayan ya kwashe kwanaki 100

YANZU-YANZU: Baba Buhari ya dira da karfinsa (hotuna)
Shugaba Muhammadu Buhari zai dawo yau asabar – Femi Adesina

Mun rahoto mai yanzu-yanzun nan cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo yau bayan ya ga likitansa yau a Landan. Wannan rahoto ya fito ne daga bakin Femi.

Shugaba Muhammadu Buhari zai dawo yau asabar – Femi Adesina
Yanzu Yanzu: Fasto Adeboye ya ziyarci Buhari a Landan (Hotuna)

Babban mai fada aji kuma shugaban cocin Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye ya ziyarci shugabana kasa Muhammadu Buhari a Abuja House, Landan.

Yanzu Yanzu: Fasto Adeboye ya ziyarci Buhari a Landan (Hotuna)
Yan Najeriya suna zanga-zanga a gaban gidan Buhari dake Landan yanzu (Hoto)

Masu zanga-zangar ka dawo ko kayi murabus sun samu yardan yan sanda don gudanar da zanga-zanga a gaban gidan Buhari, inda zasu gudanar a daren yau Jumaá.

Yan Najeriya suna zanga-zanga a gaban gidan Buhari dake Landan yanzu (Hoto)
Wani mutum ya shirya zuwa ganin Buhari a keke (Hoto)

Wani bawan Allah dan jam’iyyar APC ya shirya kayan sa tsaf ya daura a bayan kekensa ya kama hanyar zuwa birnin London domin ganin shugaban kasa Muhammadu Buhari

Wani mutum ya shirya zuwa ganin Buhari a keke (Hoto)
Da ɗumi ɗumi: Buhari ya karbi baƙoncin Sakataren ƙungiyar man fetur da Duniya a Landan (Hotuna)

Barkindo ya kai wannan ziyara ce mai muhimmanci a ranar Litinin 14 ga watan Agusta, kamar yadda hadimin shugaban kasa Bashir Ahmad ya bayyana ma NAIJ.com.

Da ɗumi ɗumi: Buhari ya karbi baƙoncin Sakataren ƙungiyar man fetur da Duniya a Landan (Hotuna)
YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

A yau Asabar, 12 ga watan Agusta. Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci masu magana da yawunsa da ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, a Abuja House.

YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan
An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan

An gano wasu sabbin kadarori mallakar tsohuwar minister man fetur a gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Diezani Alison-Madueke a bincike da ake.

An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan
Wani dan Najeriya ya yi zanga-zanga a gaban gidan Buhari a Landan (Bidiyo)

Wani dan Najeriya da ya ambaci sunansa a matsayin Goodluck Jonathan Oberia, ya je masaukin shugaban kasa Muhammadu Buhari na Landan, inda ya nemi ganin sa.

Wani dan Najeriya ya yi zanga-zanga a gaban gidan Buhari a Landan (Bidiyo)
Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila: Wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa

Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila da aka fara, wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa a zo a fara samin matsala a kasa Najeriya

Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila: Wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa
Babban Faston Duniya ya ziyarci Buhari yace ya ga ikon Allah

Babban Faston Darikar Angilikan Archbishop na Canterbury Justin Welby ya ziyarci Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari dazu a gidan sa ya kuma ji dadin haka

Babban Faston Duniya ya ziyarci Buhari yace ya ga ikon Allah
Rahoto: Jirgin shugaban kasa ya taso daga Landan

Fadar shugaban kasar ta ce bata da masaniya a kan wannan ci gaban kamar yadda hadiman shugaban kasa a shafukan labarai, Femi Adesina da Garba Shehu suka fada.

Rahoto: Jirgin shugaban kasa ya taso daga Landan
Rashin lafiyar Buhari: Gwamnan PDP ya bayyana dalilin da yasa aka sanya shi cikin masu ziyarar shugaban kasa

Gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom ya bayyana dalilin da yasa ya kasance daga cikin gwamnonin da suka kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara Landan.

Rashin lafiyar Buhari: Gwamnan PDP ya bayyana dalilin da yasa aka sanya shi cikin masu ziyarar shugaban kasa
Rigimammen Sanatan Najeriya Dino Melaye ya tafi shakatawa birnin Landan (hotuna)

Ba sabon labara bane cewa rigimammen sanatan Najeriya Dino Melaye na son shakatawa sannan kuma yake yi iya kokarinsa don ganin mafarkinsa ya zama gaskiya.

Rigimammen Sanatan Najeriya Dino Melaye ya tafi shakatawa birnin Landan (hotuna)
Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan

Tsohon hadimin na musamman ga tsohon shugaba Goodluck Jonathan a fanin yadda labarai, Reno Omokri ya kai ziyara zuwa gidan Abuja da ke garin Landan inda Buhari

Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan
Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)

Gwamnonin da suka je birnin Landan don kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara sun dawo gida Najeriya. Sun baro shugaban kasar cikin koshin lafiya.

Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)
‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan

Gwamanan jihar Ebonyi Dave Umahi ya bayyana samun saukin shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin al’ajabi cewa yana cikin fara’a da koshin lafiya sosai.

‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan
Gwamnoni sunyi magana bayan ganawa da shugaban kasa Buhari (hotuna)

Wasu gwamnoni da suka gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin Landan sun bayyana shi a matsayin mutun da ya dade cikin koshin lafiya da walwala.

Gwamnoni sunyi magana bayan ganawa da shugaban kasa Buhari (hotuna)
Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya tarbi gwamnoni a Landan (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawagar kungiyar gwamnonin Najeriya da suka kai masa ziyara birnin Landan a yau Laraba 26 ga watan Yuli, 2017.

Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya tarbi gwamnoni a Landan (hotuna)
Ziyarar Gwamnoni Ingila: Ko kunsan nawa suka kashe domin zuwa gano Buhari da kudin mu?

Nawa ziyarar Gwamnonin APC zuwa Landan yaci? An kashe makudan kudi a zuwan Shugabannin APC Landan. Kudin zai isa a yi anfani da shi a muhimmin abu a Najeriya

Ziyarar Gwamnoni Ingila: Ko kunsan nawa suka kashe domin zuwa gano Buhari da kudin mu?
Abin da ya sa ba a zabi Fayose cikin Gwamnonin da za su gana da Buhari ba

Mai magana da bakin Shugaban kasa Femi Adesina ya bayyana abin da ya hana Fayose zuwa Landan. Shi dai Gwamnan yana cikin masu magana game da lafiyar Buharin.

Abin da ya sa ba a zabi Fayose cikin Gwamnonin da za su gana da Buhari ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel