Cuta Ba Mutuwa Ba

Shan maganin bature daga masu yawo dashi a hannu: illolin hakan

Shan maganin bature daga masu yawo dashi a hannu, illolin hakan
Tirkashi! Adadin mutanen dake dauke da kwayoyin cutar kanjamau a jihar Oyo kadai, duba ciki

Kimanin mutane 200, 000 na mazauna jihar Oyo na dauke da kwayoyin cutar kanjamau, wanda rahotannin sun bayyna cewa mutane 50 na kamuwa da cutar a kowace rana, k

Tirkashi! Adadin mutanen dake dauke da kwayoyin cutar kanjamau a jihar Oyo kadai, duba ciki
Cutar tarin kwatai ta yi sanadiyar mutuwar yara 11 a Kano

Wani ma'aikacin hukumar kula da lafiya ta duniya, WHO, Malam Yakubu, ya alakanta barkewar cutar da rashin yin rigakafi akan lokaci da kuma karancin wayar da kan

Cutar tarin kwatai ta yi sanadiyar mutuwar yara 11 a Kano
Gudawa ya kashe mutane a wasu Jihohi 8 na Najeriya

Hukumar dillacin labarai na kasa watau NAN ta rahoto cewa kusan mutane 9000 ne su ka mutu a sanadiyyar cutar gudawa a Najeriya a shekarar bana kurum.

Gudawa ya kashe mutane a wasu Jihohi 8 na Najeriya
Sabuwar cutar da ta shigo Najeriya tana ratsa Jihohi

Mun samu labari cewa cutar Monkey Pox da ke fama da kyanda na cigaba da barkewa a Kudancin kasar nan inda yanzu Jihohi 7 sun kamu da ita a halin yanzu.

Sabuwar cutar da ta shigo Najeriya tana ratsa Jihohi
Ballewar annobar kyandar biri: Yadda zaku kare kan ku daga kamuwa da kwayar cutar

Bincike ya nuna cewar babu wani takamaiman maganin wannan cuta, domin ko a lokaci na karshe da cutar ta bulla a Najeriya saida tayi sanadiyar mutuwar mutum 10

Ballewar annobar kyandar biri: Yadda zaku kare kan ku daga kamuwa da kwayar cutar
Cutar shan inna: Sarki Muhammadu Sunusi ya sha allurar shan inna (Hotuna)

Sarkin yayi kira ga iyaye, musamman maza da su dinga umartar matayensu wajen kai yayansu Asibitoci don ayi musu allurar, domin kuwa babu wata illa dake tattare

Cutar shan inna: Sarki Muhammadu Sunusi ya sha allurar shan inna (Hotuna)
Bincike: Kimanin mutane miliyan 15 na Najeriya su na dauke da cutar Asma

An wani sabon bincike na cibiyar karewa da kuma magance cutar tarin fuka da sauran cututtuka na huhu, (Initiative for Prevention and Control of tuberculosis and

Bincike: Kimanin mutane miliyan 15 na Najeriya su na dauke da cutar Asma
Wani mutum a jihar Kano ya jefa kan sa cikin rijiya

A ranar Asabar ta makon da ya gabata ne, wani mutum mai shekaru 45, Balarabe Haruna, mazaunin unguwar Hausawa Sabon Titi a cikin birnin kano, ya kashe kansa ta

Wani mutum a jihar Kano ya jefa kan sa cikin rijiya
Kishi kumallon mata: Wannan yaron da kishiyan mahaifyarshi ta yankewa mazakuta ya rasu

A ranar 18 ga watan Yuni na shekarar da ta gabata ne wani jariri, Dauda Buhari ya rasa mazakutan sa bayan da kishiyar mahaifiyarsa, Bara'atu Rabi'u ta gille ma

Kishi kumallon mata: Wannan yaron da kishiyan mahaifyarshi ta yankewa mazakuta ya rasu
Kwarmato: Zargin karfa-karfar alkali a kotun shari'a a jihar Nasarawa

Zargin karfa-karfar alkali a kotun shari'a a jihar Nasarawa, wani mai kokarin yin gaskiya da adalci ya kara wa NAIJ.COM harigido da wani alkali ke kokarin yi.

Kwarmato: Zargin karfa-karfar alkali a kotun shari'a a jihar Nasarawa
Yadda wasu 'yan uwa suka warke daga cutar sikila

Masu fama da cutar kan shafe makwanni a galabaice ba tare da an iya magance musu ita ba, sai dai a ba su magungunan da za su rage radadin cutar kawai.

Yadda wasu 'yan uwa suka warke daga cutar sikila
Ciwon sankarau ta sake ballewa a jihar Katsina, akalla 8 sun hallaka

Ciwon sankarau wanda turawa suka sani da Cerebro Spinal Meningitis ya hallaka mutane 8 a kauyen Tsabu da ke karamar hukumar Mai'adua a jihar Katsina.

Ciwon sankarau ta sake ballewa a jihar Katsina, akalla 8 sun hallaka
Kwararru ýan Najeriya sun ƙirkiro maganin warkar da cutar farfaɗiya

Ministan kimiya da fasaha Ogbonnaya Onu ne ya bayyana hakan a taron bita da ma’aikatarsa ta shirya wa yan Najeriya a babbar birnin kasar Amurka wato New York.

Kwararru ýan Najeriya sun ƙirkiro maganin warkar da cutar farfaɗiya
Osinbajo ya jadda manufar gwamnatin Buhari na yaki da cutar shan inna

An samu sake bullar cutar a yankin Arewa maso gabas sakamakon rikicin ta’addanci daya dabaibaye yankin, musamman a kauyukan da aka kwato kwanan nan.

Osinbajo ya jadda manufar gwamnatin Buhari na yaki da cutar shan inna
Akalla yan kallon kwallo 30 ne suka hallaka yayinda suke kallon wasan Manchester United da Anderlecht a jihar Cross River

Sama da mutane 30 ne suka rasa rayukansu yayinda wayan wuta ya rikito kan kwanon gidan kallon kwallo a garin Calabar, babban birnin jihar Cross River.

Akalla yan kallon kwallo 30 ne suka hallaka yayinda suke kallon wasan Manchester United da Anderlecht a jihar Cross River
Karshen duniya! Wata yarinya ta kashe kanta saboda son da take yiwa malamin ta

Sakamakon laifin da yarinya Basma ta yi, shugaban makarantar ya sa an yi mata bulala 15 a gaban dalibai, sannan aka kora ta gida, tare da bukatar washegari ta

Karshen duniya! Wata yarinya ta kashe kanta saboda son da take yiwa malamin ta
An shiga uku: Sankarau’ na cigaba da kashe mutane a Najeriya

Cutar sankarau na cigaba da zagaye Jihohin kasar nan ba ma Arewa kadai ba. Da dama dai sun mutu a Sokoto, Bauchi, Katsina, Zamfara da ma wasu Garuruwan.

An shiga uku: Sankarau’ na cigaba da kashe mutane a Najeriya
Annobar Sanƙarau: ‘Allah ne yayi fushi damu saboda yawan aikata saɓo’ – Gwamna Yari, Haka ne kuwa?

Yawan jaman da suka rasa rayukansu sakamakon bullar cutar kanjamau a jihar Zamfara ya kai 215, don ko cibiyar takaita cutattuka, CDC, tace gaba daya a Najeriya

Annobar Sanƙarau: ‘Allah ne yayi fushi damu saboda yawan aikata saɓo’ – Gwamna Yari, Haka ne kuwa?
Najeriya na bukatar dala biliyan 1.1 don yaki da cutar Sankarau

Gwamnatin tarayyan Najeriya ta bayyana cewa ana bukatar Dala biliyan 1.1 don yaki da annubar sankarau a jihohi biyar da ke yankin arewa maso gabashin kasar.

Najeriya na bukatar dala biliyan 1.1 don yaki da cutar Sankarau
Ciwon sankarau : NCDC ta tabbatar da mutuwan mutane 282 a jihohi 5

Cibiyar dakile cututuka NCDC ta tabbatar cewa ciwon sankarau ta hallaka mutane 282 a jihohi 5 na kasan nan. Yayinda jihar Zamfara ce abin ya fi shafa.

Ciwon sankarau : NCDC ta tabbatar da mutuwan mutane 282 a jihohi 5
Wata Budurwa ta dauki bidiyo tana kashe kan ta

Nakia dai ta haska bidiyo a Facebook inda aka ga tana kashe kan ta. ‘Yan Sanda dai sun iske wannan Budurwa cikin kewaye a mace ta zama gawa ko da suka isa.

Wata Budurwa ta dauki bidiyo tana kashe kan ta
Shugaba Buhari ba zai dawo Najeriya gobe ba, ku karanta bayanai

akwai alamomi shugaban bai koma a ranan domin jami'i mai hudda da jama'a na fadar shugaban kasa mai suna Femi Adesina ya rubuta kan shafin Facebook yayin da yak

Shugaba Buhari ba zai dawo Najeriya gobe ba, ku karanta bayanai
NAIJ.com
Mailfire view pixel