Dabbobin

Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

Rashin fita Ofis din Shugaban Kasa Buhari ya fara kawo wani kishin-kishin

Sanannen abu ne cewa Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo ya rike kasar lokacin da Buhari ba ya nan. Wasu 'Yan Najeriya sun ce akwai alamar tambaya game da dawowar

Rashin fita Ofis din Shugaban Kasa Buhari ya fara kawo wani kishin-kishin
Shanun yan Fulani makiyaya sun afka azuzuwan makarantar Firamari (Hotuna)

Wasu shanun yan Fulani makiyaya sun mamaye wata makarantar Firamari dake jihar Edo, wanda hakan yayi sanadiyyar korar dalibai da malamansu daga makarantar.

Shanun yan Fulani makiyaya sun afka azuzuwan makarantar Firamari (Hotuna)
Damisa ƙi sabo: Ta hallaka mai bata abinci a gandun dabbobi

Wata mata dake mai kula da namun daji dake ajiye a gandun dajin Hamerton na kasar Ingila, Rosa King ta mutu "sakamakon tsurewa" bayan wata damusa ta shiga wani

Damisa ƙi sabo: Ta hallaka mai bata abinci a gandun dabbobi
Bincike: An gano wani tafkeken Mazuru da yafi tsayi a Duniya

Da misalin karfe 5 na safe mazurun ke tashi daga barci, sai ya dan ci abinci kadan a matsayin karin kumallo, daga nan sai ya dan yi yawace-yawace abinsa.

Bincike: An gano wani tafkeken Mazuru da yafi tsayi a Duniya
Kowa yayi ta kansa: Zakuna 5 sun tsere daga daji, sun afka cikin gari

Da fari dai mahukuntan gandun dabbobin sun bayyana cewar Zakunan sun watsu inda suka rabu akan hanya, ana ma zaton sun kashe wata saniya, don haka ake gargadin.

Kowa yayi ta kansa: Zakuna 5 sun tsere daga daji, sun afka cikin gari
Murna a jihar Bauchi bayan dawowar Shugaba Buhari daga garin Landan

Labaran da muke samu yanzu yanzu suna nuni da cewa garin Daura dake zaman mahaifar Shugaba Buhari ya kaure murana sakamakon dawowar shugaban da safiyar yau.

Murna a jihar Bauchi bayan dawowar Shugaba Buhari daga garin Landan
Abin Al'ajabi: Likitoci sun ciro ɗaruruwan 'Sulalla' daga cikin wani Kunkuru (Hotuna)

Likitoci a kasar Thailanda sun ceto rayuwar wani kunkuru a ranar Litinin 6 ga watan Maris baya wani aikin tiyatan ceton rai da suka yi masa inda suka ciro sulal

Abin Al'ajabi: Likitoci sun ciro ɗaruruwan 'Sulalla' daga cikin wani Kunkuru (Hotuna)
Tirkashi! Wani kasurgumin Kada ya langwame jakin dawa a rafi (Hotuna)

A wani lamari na ban mamaki da ban tsoro wani katon kada ya hadiye jakin dawa a wani gandun namun daji da aka kebe na kula da su a kasar Kenya ku kalli hotunan

Tirkashi! Wani kasurgumin Kada ya langwame jakin dawa a rafi (Hotuna)
Na fahimci cewar akwai wasu alfanu da mutu zai samu daga kiwon Shanu

Wani matashi bafulatani ya musanta zargin da ake yi ma yan fulani na cewa su mafadata ne, inda yace su damuwarsu kadai shanunsu da suke kiwo, shi suka fi kauna

Na fahimci cewar akwai wasu alfanu da mutu zai samu daga kiwon Shanu
Masu Rago sun koka da rashin Kasuwa a Kaduna

Masu sayar da dabbobi a Kaduna sun soma kuka da rashin ciniki a kasuwa, yayin da Sallah ta ke karatowa.

Masu Rago sun koka da rashin Kasuwa a Kaduna
NAIJ.com
Mailfire view pixel