Dan Kwallo

Duniya ta samu: Kalli hotunan Cristiano Ronaldo cikin katafaren jirgin sa na sama

Kwallon kafa: ‘Yan wasan da su ka fi kowa karbar kudi a Duniya

Babbar Mujallar nan ta Forbes ta fitar da wadanda su ka fi kowa albashi cikin ‘Yan wasa har da na kwallon kafa. Ga jerin nan dai mun kawo, ko waye a kan gaba?

Kwallon kafa: ‘Yan wasan da su ka fi kowa karbar kudi a Duniya
Ahmed Musa zai gina katafaren cibiyar wasanni Kano (Hotuna)

Fitaccen dan wasan Najeriya Ahmed Musa zai kaddamar da wata sabuwar katafariyar cibiyar wasa daya gina a jihar Kano a watan gobe, inji rahoton Kwese Sport ESPN.

Ahmed Musa zai gina katafaren cibiyar wasanni Kano (Hotuna)
Kungiyar Chelsea ta suburbude kofin Firimiyar Ingila

Sai dai rawa ta sauya, inda Chelsea ta lashe gasar ana saura minti takwas lokacin da Batshuayi ya shauɗa ƙwallon da ta wuce ta saman Ben Foster bayan ya yi canj

Kungiyar Chelsea ta suburbude kofin Firimiyar Ingila
Wayyo kuɗi na! FIFA na bincike kan badaƙalar cinikin siyan Paul Pogba

Hukumar kwallon kafa ta duniya, wato FIFA za ta binciki ciniki mafi tsada a duniya da Manchester United ta yi da Juventus, a kan sayen dan wasan tsakiya Pogba.

Wayyo kuɗi na! FIFA na bincike kan badaƙalar cinikin siyan Paul Pogba
Akalla yan kallon kwallo 30 ne suka hallaka yayinda suke kallon wasan Manchester United da Anderlecht a jihar Cross River

Sama da mutane 30 ne suka rasa rayukansu yayinda wayan wuta ya rikito kan kwanon gidan kallon kwallo a garin Calabar, babban birnin jihar Cross River.

Akalla yan kallon kwallo 30 ne suka hallaka yayinda suke kallon wasan Manchester United da Anderlecht a jihar Cross River
Hukumar kwallon kafa tayi raddi game da rikicin iyalin Ahmed Musa

Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta kasa ta musanta labarin dake yaduwa na cewa wai Ahmed Musa ya daki matarsa Jamila a can kasar Ingila, kuma wai har yansand

Hukumar kwallon kafa tayi raddi game da rikicin iyalin Ahmed Musa
“Gaskiyar abinda ya faru tsakanina da Alexis Sanchez” – Inji Arsene Wenger

Mai horar da kungiyar Arsenal Arsene Wenger ya musanta rahotannin dake yawo masu ikirarin wai yayi cacar baki tsakaninsa da dan wasan Arsenal Alexis Sanchez.

“Gaskiyar abinda ya faru tsakanina da Alexis Sanchez” – Inji Arsene Wenger
Mutu ka raba: ‘ban taɓa tunanin barin Arsenal ba’ – Arsene Wenger

Arsene Wenger yace "ina fuskantar aiki na ne kawai, shine samun nasarori a wasannin mu tare da tabbatar da ganin kungiyar tana kwallo yadda ya kamata"

Mutu ka raba: ‘ban taɓa tunanin barin Arsenal ba’ – Arsene Wenger
Dan wasan Real Madrid da Everton ya koma waka saboda wannan dalili (Karanta)

Tsohon dan wasan Real Madrid da Everton Roston Drenthe ya koma mawakin zamani na Rap har ya fito da wata sabuwar waka saboda ya gaza samun wani kulop din

Dan wasan Real Madrid da Everton ya koma waka saboda wannan dalili (Karanta)
Babban Dan wasan Duniya yayi sallama da kwallo

Babban Dan wasan nan na Kasar Ingila Frank Lampard ya ajiye wasan kwallon kafa bayan yayi shekara da shekaru ana gwabzawa da shi. Lampard dai ya bar Tarihi.

Babban Dan wasan Duniya yayi sallama da kwallo
Barcelona ta sayi wani dan kwallon Najeriya daga Enyimba

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da kammala cinikin siyan dan wani dan kwallon Najeriya mai suna Ezekeil Bassey daga kungiyar kwallon kafa ta Eyimba,

Barcelona ta sayi wani dan kwallon Najeriya daga Enyimba
Kwana ya kare: Sirikin Mikel Obi ya kwanta dama

Uban matar Mikel Obi, Mista Diyachenko ya rasu, matar, Olga Diyachenko da kanta ne ta daura hoton mahaifin nata yayin dayake raye, don yi mai ta’aziya

Kwana ya kare: Sirikin Mikel Obi ya kwanta dama
Rooney na hangen aiki manaja bayan ritaya

Kyaftin kulob din Manchester United na kasa ingila Wayney Rooney ya bayyana cewa a halin yanzu ya na a kan koya aikin zama mai sarrafa bayan ya ritaya.

Rooney na hangen aiki manaja bayan ritaya
Ɗagogwarago: Kalli abinda wani keyi yayi da yake tuka keke

An rahoto wanda wani dan Najeriya Harrison Chinedu ya kafa tarihi inda ya shiga kundin tarihin Duniya

Ɗagogwarago: Kalli abinda wani keyi yayi da yake tuka keke
Chelsea ta taya dan wasan AC Milan fam miliyan €35

Kungiyar AC Milan tayi watsi da tayin Chelsea na fam miliyan €35 kan dan wasan bayan ta, Alessio Romagnoli.

Chelsea ta taya dan wasan AC Milan fam miliyan €35
Tsohon dan kwallon Najeriya Ikedia ya sume a cikin fili

Pius Ikedia ya fadi warwas a cikin fili lokacin wani wasan kwallon kafa. Dan kwallon na bugawa kungiyar tsaffin ya kwallon Ajax ne

Tsohon dan kwallon Najeriya Ikedia ya sume a cikin fili
Ogenyi Onazi yabar Italiya inda ya koma kasar Turkiya.

Ogenyi Onazi yabar Lazio bayan daya kwashe shekaru biyar a kulob din.

Ogenyi Onazi yabar Italiya inda ya koma kasar Turkiya.
Ka Kalla - Oxlade Chambalain Yaci Ma Arsenal Kwallo

Sababbin yan wasan kungiyar Arsenal Rob Holdin da Granit Xhaka sun fara taka leda a kungiyar Arsenal a wasarsu da suka lallasa kungiyar Chiv

Ka Kalla - Oxlade Chambalain Yaci Ma Arsenal Kwallo
An bayyana Lionel Messi amatsayin dan wasanna musamman

Pope Francis ya lura Messi yafi Maradona da Pele. Shugaban chochin ta katolika ya fadawa mahalarta taron Ranar matasa ta Duniya.

An bayyana Lionel Messi amatsayin dan wasanna musamman
Abinda kaftin din Leceister yace akan tafiyar Mahrez

Wes Morgan ,Kaftin din Leceister city ya roki abokin wasarshi Mahrez da ya tsaya tare da masu kofin premier league din

Abinda kaftin din Leceister yace akan tafiyar Mahrez
Abba Yola Ya Nemi Da Hukumar Zartarwa Ta NFF Su Ajiye Aiki

Mallam Abba Ya Kalubanci Hukumar Zartar Ta NFF Kan Sanarwa Da Sukayi Ta Sabon Mai Horarwa A kan Karya.

Abba Yola Ya Nemi Da Hukumar Zartarwa Ta NFF Su Ajiye Aiki
Victor Moses yayi alkawarin kayatar da Conte a Chelsea

Victor Moses ya shirya tsaf don kayatar da sabon mai horar da kungiyarChelsea Antonio Conte don ya bar shi ya cigaba da taka leda a kungiyar

Victor Moses yayi alkawarin kayatar da Conte a Chelsea
NAIJ.com
Mailfire view pixel