Dan Sanda

Zan kashe ku kuma babu abunda zai faru – Dan sandan Najeriya yayi barazana ga matasa a jihar Ogun (bidiyo)

Tsohon ministan Najeriya ya zargi wani dan sanda da aikata laifukan kisa da yunkurin fyade

Tsohon ministan ya bayyana cewar an gurfanar da dan sandan, wanda yanzu kwamandan rundunar 'yan sanda masu yaki da fashi da makami ne a Jihar Ribas, gaban kwami

Tsohon ministan Najeriya ya zargi wani dan sanda da aikata laifukan kisa da yunkurin fyade
Kaico! Yadda wani Ɗansanda ya halaka wani mutumi saboda an hana shi cin hancin naira 100

Wasu Fasinjoji sun kashe Dansandan sakamakon wata takaddama data kaure tsakaninsa direbansu da shi a tashar mota, kamar yadda rahoton Majiyar NAIJ.com

Kaico! Yadda wani Ɗansanda ya halaka wani mutumi saboda an hana shi cin hancin naira 100
An garkame wani malami bayan ya makure dan cikin sa har lahira

Dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa kotu cewar; a ranar talata, 19 ga watan satumba, wata mata mai suna Aisha Bashiru ta kawo karar mijinta, misalin karfe

An garkame wani malami bayan ya makure dan cikin sa har lahira
Karfin hali: Dansanda ya sharara ma Maigidansa mari a Legas, ka san dalili?

Daily Post ta ruwaito mazauna Unguwar ne suka kai karar wannan jami’in Dansanda zuwa ga mataimakin kwamishinan Sola Akinyede, inda shi kuma ya tura DPO.

Karfin hali: Dansanda ya sharara ma Maigidansa mari a Legas, ka san dalili?
Wani jami'in dan sanda a jihar Ebonyi ya tsunduma kansa cikin rijiya wai don an sauya ma sa wajen aiki zuwa jihar Borno

NAIJ.com ta samu rahotonnin cewa, Mista Oyibe wanda mazauni kuma dan asalin karamar hukumar Ndegu Ishieke ta jihar Ebonyi, ya tsunduma kansa cikin wata rijiya a

Wani jami'in dan sanda a jihar Ebonyi ya tsunduma kansa cikin rijiya wai don an sauya ma sa wajen aiki zuwa jihar Borno
Duba ta cika: An kama masu satan yara su na amfani da sashen jikin su

Labarai daga Scan news na cewa an damke wani saurayi Ifeanyi Chukwu Maxwell Dike dauke da jikin wata yarinya da aka sace a jiya inda ya kwakule mata idanu.

Duba ta cika: An kama masu satan yara su na amfani da sashen jikin su
Cin hanci: Kalli yadda wani jami’in Ɗansanda ya wuce gona da iri a bakin aikinsa

A yanzu haka wan dansanda na cikin tsaka mai wuya bayan kama shi da aka yi dumu dumu yana kokarin kabar kudin cin hanci daga wani mutumi mai sana’ar achaba.

Cin hanci: Kalli yadda wani jami’in Ɗansanda ya wuce gona da iri a bakin aikinsa
Kwana 1000 na ɓarawo...: ‘Ɗansandan’ dake amsan na goro yana sakin ýan fashi ya shiga hannu

Hukumar Yansandan jihar Kano tayi ciki da wani dansandan bogi mai suna Mohammed Yakasai wanda ya shahara wajen sakin yan fashi ta hanyar karbar cin hanci.

Kwana 1000 na ɓarawo...: ‘Ɗansandan’ dake amsan na goro yana sakin ýan fashi ya shiga hannu
Yadda jarumin Ɗansanda yayi ram da gagga gaggan masu garkuwa da mutane a Kogi (Hotuna)

Jami’an Yansanda a karkashin jagorancin jarumin dansandan nan Abba Kyari wanda ya shara wajen kama gagga gaggan masu garkuwa da mutane ya sake kama masu garkuwa

Yadda jarumin Ɗansanda yayi ram da gagga gaggan masu garkuwa da mutane a Kogi (Hotuna)
Fitaccen Dan wasan Hausa ya kai wa babban Jami'in 'Yan Sanda ziyara

Babban Dan wasan kwaikwayon Hausa mai suna Zaharaddeen Sani ya ziyarci gwarzon Dan Sanda Abba Kyari watau Jami'in da ya damke gawurtaccen nan Evans kwanaki.

Fitaccen Dan wasan Hausa ya kai wa babban Jami'in 'Yan Sanda ziyara
Canji ya zo: An kori Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam

An kori wasu Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam.Wadannan mutane sun hada da Sufeta Okelue Nkemeonye, Sajan Braimoh Sunday da kuma Sajan Yusuf Olukugo

Canji ya zo: An kori Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam
Wani kudirin dokar yafe wa barayin gwamnati ya jawo cece-kuce

Kudurin da aka fi sani da, "kudurin yafewa barayin gwamnati", ya Samu gabatarwa ne a majalisan dokoki, daga, dan majalisa, Linus Okorie dake wakiltar Ohaukwu/Eb

Wani kudirin dokar yafe wa barayin gwamnati ya jawo cece-kuce
Kalli kwarzon dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evans (hotuna)

A nan mun kawo maku hotunan jarumin dan sanda kuma mataimakin kwamishina, Abba Kyari wanda shine wanda ya jagoranci farautar fitaccen mai garkuwa da mutanen.

Kalli kwarzon dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evans (hotuna)
Wani dan sanda ya harbe kan shi

Wani dan sanda ya harbe kan shi

Bisa ga rahoto jami’in dan sandan ya kashe kansa ne bayan ya gama amsa kiran da akayi masa a waya bayan an zarge shi da zama uban wani jariri da aka haifa.

Wani dan sanda ya harbe kan shi
Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)

Kwanan wani dan fashi daya addabi al’ummar jihar Ribas sun kare bayan da ya fita tare da abokan aikinsa don yin sana’ar tasu ta Da’u fataken dare, masu barci.

Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)
Yadda jami’in Ɗansanda yayi harbin mai kan uwa da wabi a ofishin Ýansanda, yayi yunƙurin kashe Kwamishina

Wani dansanda mai mukamin Inspeka dake runduna ta 20 na Yansandan MOPOL, Ikeja jihar Legas ya rikirkice inda yayi yunkurin bindige kwamishinan Yansandan jihar.

Yadda jami’in Ɗansanda yayi harbin mai kan uwa da wabi a ofishin Ýansanda, yayi yunƙurin kashe Kwamishina
Kasan Jarumin ɗansandan daya cafko ƙasurgumin mai garkuwa da mutane, Evans? (HOTUNA)

Jarumin jami’in dansandan daya jagoranci farautan fitaccen mai garkuwa da mutan Evans, Mataimakin kwamishina Abba Kyari ya bayyana cewa ba karamin aiki suka yi.

Kasan Jarumin ɗansandan daya cafko ƙasurgumin mai garkuwa da mutane, Evans? (HOTUNA)
Zamu janye dukkan yan sandan da ke tsare masu hannu da shuni – IGP Ibrahim Idris

Sifeto Janar na yansanda, Ibrahim Idris, yace hukumar yan sandan ta shirya janye dukkan yan sandan da ke like da masu kudi a kasan nan zuwa bariki....

Zamu janye dukkan yan sandan da ke tsare masu hannu da shuni – IGP Ibrahim Idris
YANZU-YANZU: Yan sandan Najeriya sun gano wasu muggan makamai a cikin bola

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, Mista Sam Okaula ya bayyana hakan ne a wani zama na musamman da yayi da manema labarai, inda ya ce an gano makaman ne a yayin d

YANZU-YANZU: Yan sandan Najeriya sun gano wasu muggan makamai a cikin bola
Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar yan sandan Najeriya ta gabatar da wasu masu garkuwa da mutane da suka addabi mutane a titin Abuja zuwa Kaduna a yau. Litinin, 19 ga watan Yuni a hedkwat

Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna
Kasan musabbabin ƙaruwar ayyukan fyaɗe, kisan kai da fashi da makami? (KARANTA)

Rundunar yansandan jihar Enugu ta bayyana musabbabin kara yaduwar miyagun ayyuka a tsakanin al’umma, inda rundunar ta danganta hakan da ayyukan matasa.

Kasan musabbabin ƙaruwar ayyukan fyaɗe, kisan kai da fashi da makami? (KARANTA)
Sifeton Janar ya karawa jami’an yan sandan da suka damke mai garkuwa da mutane ‘Evans’ girma

Sifeto Janar na hukumar yan sanda, Ibrahim Idris, ya karawa yan sanda girma bisa ga kyawun aikinsu. An kara musu girma domin karfafa musu guiwa akan cigaba

Sifeton Janar ya karawa jami’an yan sandan da suka damke mai garkuwa da mutane ‘Evans’ girma
NAIJ.com
Mailfire view pixel