Dandalin Kannywood

Gwamnan jihar Kano ya tallafawa diyar marigayi Rabilu Musa (Ibro) da kayan daki

Dalilin da ya sa nake bangaren wasan barkwanci — Dangwari

Shahararren jarumin nan mai wasan barkwanci a dandalin shirya fina-finan Kannywood, Muhammadu Sani Ibrahim Tsiga wanda aka fi sani da Dangwari ya bayyana dalilan da su ka sa ya rungumin bangaren barkwanci a masana'antar fim.

Dalilin da ya sa nake bangaren wasan barkwanci — Dangwari
Kalli rawar da wata fitacciyar jarumar Fina finan Hausa ta taka a wani ƙasataccen fim na Turanci (Hotuna)

Maryam Booth ta fito ne a matsayin yar maye, wato mai shaye shaye, da nufin fadakarwa a kan illolin shaye shaye ga mai yinsa, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.Daga cikin jaruman Kannywood da suka taka muhimmin rawa a cikin wannan

Kalli rawar da wata fitacciyar jarumar Fina finan Hausa ta taka a wani ƙasataccen fim na Turanci (Hotuna)
Bazamu taba yin fim dake nuna rashin tarbiya ba – Tagwayen Kannywood

Tagwayen Kannywood Husaina da Hassana Musa Abdullahi sun sha alwashin kin amincewa da ko wani rashin tarbiya wajen harkar fim dinsu a dandalin na shirya fina-finan Hausa. Sun ce hawa fagen rashin tarbiya ya saba ma sana’ar su.

Bazamu taba yin fim dake nuna rashin tarbiya ba – Tagwayen Kannywood
Manyan fina-finan wasan Kannywood 5 da su kayi tashe a 2017

Za ku ji cewa wannan karo mun kawo maku jerin wasu manyan fina-finan wasan Hausa da su kayi tashe a shekarar da ta gabata. Jaridar nan ta Premium Times ne dai tayi aikin kawo wadannan fina-finai. Ga su kuma dai a jere.

Manyan fina-finan wasan Kannywood 5 da su kayi tashe a 2017
Al’amura 3 da suka jawo cecekuce a farfajiyar Kannywood a 2017

A daidai lokacin da muke shirin shiga sabuwar shekara, NAIJ.com tayi amfani da wannan dama domin kawo masu wasu daga cikin abubuwan da suka faru a farfashiyar shirya fina-finan Hausa na Kannywood har suka kawo cece-kuce.

Al’amura 3 da suka jawo cecekuce a farfajiyar Kannywood a 2017
Kannywood: Yan wasan da sukayi tashe a 2017

A lokacin da muka gabato karshen shekara 2017, NAIJ.com ta kawo muku jerin sunayen jaruman Kanywood da aka fi jin su a cikin wannan shekara bisa irin rawa da su

Kannywood: Yan wasan da sukayi tashe a 2017
Dandalin Kannywood: Ni ba cikakkiyar budurwa ba ce amma ban taba aure ba – Rahama Sadau

Rahotanni sun kawo cewa korarriyar jarumar kamfanin shirya fina-fina hausa na Kannywood, Rahama Sadau ta bai wa masoyanta damar yi mata tambaya a shafinta.

Dandalin Kannywood: Ni ba cikakkiyar budurwa ba ce amma ban taba aure ba – Rahama Sadau
Adam A. Zango ya bayyana abin da ya kashe a babban fim din 'gwaska'

Fim din Gwaska action fim ne, wanda akwai fada da wasan tashi a cikinsa, irin fina-finan nan ne da ake kira super-hero films, wato jarumi mai ceto al'umma

Adam A. Zango ya bayyana abin da ya kashe a babban fim din 'gwaska'
Fitacciyar jaruma Mansura Isah ta yiwa mata ma'aurata karatun ta nutsu akan tsafta a gidajen su na aure

Fitacciyar jarumar nan ta shirin fina-finai na wasan hausa Mansura Isah, ta gargadi mata musamman ma'aurata akan tsaftace jikin su da kuma muhallan su a gidajen

Fitacciyar jaruma Mansura Isah ta yiwa mata ma'aurata karatun ta nutsu akan tsafta a gidajen su na aure
Dandalin Kannywood: Yadda nayi artabu da masu garkuwa da mutane - Al-amin Buhari

A sakamakon garkuwa tare da neman kudin fansar fitaccen jarumin nan na wasan Hausa, Al-amin Buhari, manema labari na kamfanin jaridar Daily Trust sun samu gana

Dandalin Kannywood: Yadda nayi artabu da masu garkuwa da mutane - Al-amin Buhari
Dandalin Kannywood: Jerin Fina-finai 5 na shekarar 2017 da suka wajaba mu baiwa idanu hakkin su

A sakamakon gabatowar karshen shekarar 2017, a yau dandalin na Kannywood ya kawo muku jerin fina-finai 5 da suka yi fice wajen shahara ta fuskar nishadantar wa

Dandalin Kannywood: Jerin Fina-finai 5 na shekarar 2017 da suka wajaba mu baiwa idanu hakkin su
Adam Zango ya yaba da bajintar Fati Washa wajen rera wakar Gwaska

Fati Washa ta bi sahun dubban masoya Adam Zango wajen tallata sabon fim din sa da ke gab da fitowa mai suna ‘Gwaska’ in da ta rera wakar kamar ita ta rubuta shi

Adam Zango ya yaba da bajintar Fati Washa wajen rera wakar Gwaska
Da ɗumi ɗumi: Yan bindiga sun yi garkuwa da fitaccen jarumin Kannywood

NAIJ.com ta samu wani rahoto dake tabbatar da satar wani shahararren Tauraron fina finan Hausa, wato Kannywood, Al-Ameen Buhari, kamar yadda Nasiru A Dorayi ya

Da ɗumi ɗumi: Yan bindiga sun yi garkuwa da fitaccen jarumin Kannywood
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Mayatar son lallai sai tayi kama da Anjelina Jolie ta Hollywood, tasa ta yi tiyatar fuska 50, amma sai gashi ta dawo kamar 'yar-tsana mai aiki dda batir

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Fim din Basma ne ya fi ba ta wahala - Fati Abubakar

Shaharariyyar jarumar nan ta Kannywood Fati Abubakar wacce aka fi sani da Fati Shu’uma ta bayyana fim din ‘Basma’ a matsayin fin din da ya fi ba ta wahala.

Fim din Basma ne ya fi ba ta wahala - Fati Abubakar
Abin da ya sa ake kira na Shu'uma — Fati

Shaharariyyar matashiyar nan ta fina-finan Kannywood, Fati Abubakar ta ce ana kiranta da suna Shu'uma ce saboda rashin jin da ta nuna a fim din Shu'uma.

Abin da ya sa ake kira na Shu'uma — Fati
Allah ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki – Adam Zango

Shahararren jarumin nan mai Suna Adam Zango wanda ake wa lakabi da yariman Kannwood wato Prince Zango ya wallafa wani sabon hoton sa a shafin Facebook.

Allah ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki – Adam Zango
Taskar Kannywood: Sarki Ali Nuhu ya naɗa wata tauraruwa Fim sarautar Jakadiya (Hotuna)

Shahararren jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya nada wata matashiyar tauraruwar Fim, Teemah Makamashi sarautar Jakadiyar FKD, kamfanin Fina Finan Ali Nuhu.

Taskar Kannywood: Sarki Ali Nuhu ya naɗa wata tauraruwa Fim sarautar Jakadiya (Hotuna)
Jarumin Kannywood ya bayyan inda ya samo basirar shirya Fim akan masu garkuwa da mutane

Gogan naku ya bayyana cewa sakon dayake da nufin isarwa shine a daina sauraron miyagu mutane masu garkuwa, inda yace hukunci daya dace da su shine a kashe su.

Jarumin Kannywood ya bayyan inda ya samo basirar shirya Fim akan masu garkuwa da mutane
Ban auri Hadiza Gabon ba – Ali Nuhu

Ban auri Hadiza Gabon ba – Ali Nuhu

Shahararren jarumin nan na Kannywood, Ali Nuhu ya karyata rade-radin dake yawo, cewa ya auri fitaciyyar jarumar Kannywood Hadiza Gabon cikin sirri a jihar Kano.

Ban auri Hadiza Gabon ba – Ali Nuhu
A cikin jaruman Kannywood ina son inyi aiki tare da Rahama Sadau - Inji fitacciyar jarumar Nollywood

Fittaciyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finai na Kudu wato Nollywood, Linda Osifo ta bayyana aniyar yin wasa tare da korarriyar jarumar hausa Rahama.

A cikin jaruman Kannywood ina son inyi aiki tare da Rahama Sadau - Inji fitacciyar jarumar Nollywood
Adam A Zango ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin su da jarimi Ali Nuhu

Shahararren dan wasan kwakwaiyon Kannywood Adam A Zango ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin su da jarimi Ali Nuhu a shafin sa na sa da zumunta Instagram

Adam A Zango ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin su da jarimi Ali Nuhu
NAIJ.com
Mailfire view pixel