Darajar Naira

Tattalin arziki: Dala ta samu yayin da Naira ta fara wuya a Najeriya

An hana Dala sakat: CBN ta kara zazzago wasu makudan kudi a kasuwa

Babban bankin Najeriya CBN na cigaba da saidawa bankuna Miliyoyin Daloli. Naira tana nan inda aka san ta a kan Dalar Amurka da Pounds Sterling da EURO.

An hana Dala sakat: CBN ta kara zazzago wasu makudan kudi a kasuwa
Naira ta shigo sabon mako da karfin ta

Naira ta shigo sabon mako da karfin ta

Mun ji cewa abubuwa na cigaba da murmurewa yayin da Naira ke cigaba da zama kikam ba tare da girgiza ba a wannan makon kamar yadda bayanai su ke zuwa mana.

Naira ta shigo sabon mako da karfin ta
Naira ta sha kasa kadan a karshen makon jiya

Za ku ji cewa duk da irin kokarin da Babban bankin kasar na CBN ke yi Naira ta sha kasa a karshen wancan makon da ya wuce. Dalar ta koma N366 a kan N365.

Naira ta sha kasa kadan a karshen makon jiya
Dalar Amurka ta sha mugun kashi wannan makon

Sai ace Madalla don kuwa Darajar Naira ta babbako. Dama kun ji cewa ana sa ran cewa Naira za ta kara daraja a kasuwa. Yanzu haka Nairar kuwa ta lula sama.

Dalar Amurka ta sha mugun kashi wannan makon
Tattalin arziki: Ana sa Naira za ta kara daraja

Darajar Naira za ta karu kwanan nan kamar yadda ake sa rai. Babban bankin kasar na CBN zai kara sakin wasu Dalolin Miliyoyi domin a samu saukin Dalar.

Tattalin arziki: Ana sa Naira za ta kara daraja
Madalla: Naira ta buge Dalar Amurka a kasuwar canji

Sai ace madalla don kuwa Naira ta hau Dala a kasuwar canji. A makon jiya dai an saida Dalar ne a kusan N370 wanda yanzu haka an samu ragi na har Naira 3

Madalla: Naira ta buge Dalar Amurka a kasuwar canji
Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

An kulle kasuwan wannan mako inda kudin Najeriya Naira ta kara daraja a kasuwan bayan Fagge, yayinda ake shirin cin bikin Sallar Azumin Ramadanan 1438.

Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi
Tattalin arziki: Naira na kara yin sama; Dala na sauka kasa

Naira na kara daraja yayin da Dala kuma ke sauka. CBN dai na cigaba da aman Daloli don kuwa an kara sakin wasu Dala Miliyan 400 a kasuwar canji wannan makon.

Tattalin arziki: Naira na kara yin sama; Dala na sauka kasa
Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge

Albishirin yan Najeriya, Kudin Najeriya Naira tana cigaba da kara daraja a yau Alhamis, 8 ga watan Yuni 2017 bisa ga dalar Amurka a kasuwan bayan fagge.

Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge
Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka

Kudin Najeriya Naira ta kara daraja a tashin kasuwan ranan Alhamis. Farashinta bosa dalar Amurka ta tashi ne zuwa N374 sabanin N375 da ta kwana a ranan Talata.

Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka
Majalisar Dattijai ta tuhumi babban bankin kasa kan rashin kwandaloli a Najeriya

Majalisar Dattijai ta tuhumi babban bankin kasa kan rashin kwandaloli a Najeriya. Shin ina kwandaloli suke a cinikayya? Darajar kera kwandala ya ninninka naira.

Majalisar Dattijai ta tuhumi babban bankin kasa kan rashin kwandaloli a Najeriya
Haka ake so: Naira ta doke Dala a kasuwar canji

Jiiya Dala ta sha kashi a hannun Naira. Yanzu haka Dala ta koma N371. Ko da dai Dalar EURO ta Turai da Pounds Sterling na Ingila ba su motsa ba a kasuwar.

Haka ake so: Naira ta doke Dala a kasuwar canji
Alhamdulillah! Naira ta cigaba da samun galaba a kasuwan bayan fagge

Kudin Najeriya Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka a kasuwan bayan fagge. Game da cewan rahotanni, Naira ta kara darajan ne zuwa N380 ga dala.

Alhamdulillah! Naira ta cigaba da samun galaba a kasuwan bayan fagge
Ka ji yadda aka yi da Naira a kasuwar canji

Ka ji yadda aka yi da Naira a kasuwar canji; Kwanaki Dala ta dan girgiza kadan a kasuwar canji. Wannan karo kuma Naira ce ta dan sha kashi da Naira guda.

Ka ji yadda aka yi da Naira a kasuwar canji
An kama hanyar rusa darajar Dalar Amurka

Yanzu haka Darajar Naira na shirin mikewa a kasuwa. An yabawa irin kokarin babban bankin kasar. CBN din na cigaba da sakin daloli domin karya darajar dala.

An kama hanyar rusa darajar Dalar Amurka
Da kyau: Ana sa ran faduwar Dalar Amurka

Darajar Dala na iya faduwa kasa kwanan nan don CBN na daukar wani mataki na musamman. Hakan zai sa a samu Dala a gari a ko ina cikin sauki ba kamar da ba.

Da kyau: Ana sa ran faduwar Dalar Amurka
Dalar Amurka ta fadi a kasuwa

Dalar Amurka ta fadi a kasuwa

Muna da labari cewa farashin Naira ya karu a kasuwar canji watau Ma’ana Dalar Amurka ta yi kasa. Bankin CBN ta saki sama da Dala miliyan 200 domin masu bukata.

Dalar Amurka ta fadi a kasuwa
Abu ba dadi: Naira tayi raga-raga a kasuwar canji

labarai na zuwa cewa farashin Naira na yayi kasa kwarai a kasuwa. Dalar Amurka ta tashi a halin yanzu. CBN na kokarin cigaba da tsagaita tashin dalar ta Amurka.

Abu ba dadi: Naira tayi raga-raga a kasuwar canji
Naira ta rikewa Dala kugu a kasuwa

Naira ta rikewa Dala kugu a kasuwa

Farashin Naira na nan daram-dam-dam a kasuwa. Dalar Amurka ta gagara wani yunkuri sama a kasuwar canji. CBN na cigaba da taimakawa wajen tsagaita tashin.

Naira ta rikewa Dala kugu a kasuwa
Madalla: Darajar Naira na cigaba da tashi a kasuwa

Farashin Naira na cigaba da dagawa a kasuwa yanzu. Dalar Amurka na cigaba da yin kasa a kasuwar canji. Bankin kasar na CBN na cigaba da sakin daloli.

Madalla: Darajar Naira na cigaba da tashi a kasuwa
Naira tayi daraja yayin da CBN ta afka dala miliyan 100 a kasuwar canji

A ranar Talata 18 ga watan Afrilu ne bankin ta zuba $280m, inda a ranar Laraba 19 ga watan Afrilu ta sake zuba $100m duk a kasuwar canji wanda ta baiwa yan can

Naira tayi daraja yayin da CBN ta afka dala miliyan 100 a kasuwar canji
An bayyana dalilin da ya sa farashin Dala ke yin tashin gwaron zabo (Karanta)

Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin Dalar Amurka ga bankuna da ‘yan canji, yanzu haka darajar Naira na sam

An bayyana dalilin da ya sa farashin Dala ke yin tashin gwaron zabo (Karanta)
NAIJ.com
Mailfire view pixel