Dawowar Shugaba Buhari

Shugaba Buhari zai leka wajen bikin nadin George Weah a Monrovia

Kasafin kudi: Buhari zai kashe Biliyan 1 wajen tafiye-tafiye a 2018

Yayin da ku ke jin cewa Shugaba Buhari ya bayyana kasafin shekara mai zuwa za ku ji yadda aka warewa Fadar Shugaban Kasa makudan kudi a kasafin na 2018.

Kasafin kudi: Buhari zai kashe Biliyan 1 wajen tafiye-tafiye a 2018
Shugaba Buhari zai leka Kano bayan ya dawo daga Kudancin Kasar nan

Mun samu labari cewa a jiya daga Fadar Shugaban kasa indata bayyana cewa da zarar Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga Yankin Inyamurai zai shigo kano.

Shugaba Buhari zai leka Kano bayan ya dawo daga Kudancin Kasar nan
Shugaba Buhari ya fara zagayen Yankin Kudu maso gabas

Mun samu labari cewa a jiya ne Fadar Shugaban kasa ta bayyana irin goma sha tara na arzikin da Shugaba Muhammadu Buhari yayi wa Yankin Inyamurai a mulkin sa.

Shugaba Buhari ya fara zagayen Yankin Kudu maso gabas
Kokarin da na yi wa Mutanen Kudu maso gabas a Gwamnati na Inji Buhari

Shugaba Buhari zai leka Yankin kudu maso gabashin Kasar inda zai kaddamar da wasu ayyuka kana kuma ya daga hannun ‘dan takarar APC a yau dinnan zuwa gobe.

Kokarin da na yi wa Mutanen Kudu maso gabas a Gwamnati na Inji Buhari
Yanzu-yanzu: Shugaban Kasa Buhari zai bar Najeriya zuwa Kasar waje

Mun samu labari cewa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi wata tafiya zuwa Kasar waje inda zai gana da Shugabannin Kasar Duniya a Garin Ankara ta Turkiyya.

Yanzu-yanzu: Shugaban Kasa Buhari zai bar Najeriya zuwa Kasar waje
Wani Babban Dan siyasa ya soki mulkin Shugaban Kasa Buhari

Jaridar New Telegraph ta rahoto cewa Shugaban Jam’iyyar UPP Chekwas Okorie ya soki mulkin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da cewa ya raba kasar a mulkin sa.

Wani Babban Dan siyasa ya soki mulkin Shugaban Kasa Buhari
Shugaba Buhari ya yada zango a Landan bayan ya bar taron Majalisar Dinkin Duniya

Labari ya iso mana cewa dama Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Amurka zuwa Landan inda yanzu haka ya isa kuma kila ya samu ganawa da Likitocin sa.

Shugaba Buhari ya yada zango a Landan bayan ya bar taron Majalisar Dinkin Duniya
Yau Shugaba Buhari zai wuce Landan domin ya ga Likitocin sa

Shugaba Buhari zai kama hanyar dawowa gida bayan taron UN na Majalisar Dinkin Duniya amma kafin nan dai Shugaban zai biya Birnin Landan a hanyar sa ta dawowa.

Yau Shugaba Buhari zai wuce Landan domin ya ga Likitocin sa
Atiku Abubakar ya jinjina wa shugaba Buhari a kan nasarar da ya yi a taron MDD

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya taya shugaba Muhammadu Buhari murna a kan nasarar da ta yi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya.

Atiku Abubakar ya jinjina wa shugaba Buhari a kan nasarar da ya yi a taron MDD
Shugaba Buhari zai wuce ya ga Likita bayan an kammala taron Majalisar Dinkin duniya

Yanzu haka Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai wuce ya ga Likita bayan an kammala taron UN wanda a jiya Shugaban kasar yayi jawabin sa a gaban Duniya.

Shugaba Buhari zai wuce ya ga Likita bayan an kammala taron Majalisar Dinkin duniya
Rashin lafiya: Hadimin Buhari ya bayyana halin da Shugaban kasa yake ciki

Bashir Ahmad wanda ke taimakawa Shugaban kasa Buhari a kafafen zamani ya bayyana abin da ya hana Shugaban jawabi kwanaki a Kaduna. Tuni dai a karshen makon nan.

Rashin lafiya: Hadimin Buhari ya bayyana halin da Shugaban kasa yake ciki
Shugaba Buhari ya isa birnin New York don ya halarci taron Majalisar Dinkin Duniya

Shugaba Buhari ya isa birnin New York tare da wasu shugabannin duniya don halartar taron mako daya na Majalisar Dinkin Duniya wanda za a fara a ranar Talata.

Shugaba Buhari ya isa birnin New York don ya halarci taron Majalisar Dinkin Duniya
Wani Fasto ya gargadi masu yi wa Shugaba Buhari fatan mutuwa

Jama'ar Jihar Abia sun nuna matukar farin cikin dawowar Shugaban kasa Buhari. Jam’iyyar APC a Jihar ta dai kara jaddada goyon bayan ta ga Shugaba Buhari.

Wani Fasto ya gargadi masu yi wa Shugaba Buhari fatan mutuwa
Jama'a sun yi taro saboda murnar dawowar Shugaba Buhari a Kudancin Kasar nan

Kamar yadda mu ka ji labari daga Jaridar Daily Trust cewa Masoyan Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi babban taro a Garin Umuahia na Jihar Abia kwanan nan.

Jama'a sun yi taro saboda murnar dawowar Shugaba Buhari a Kudancin Kasar nan
Shugaba Buhari yayi alkawarin ganin 'Yan Najeriya sun ji dadi a mulkin sa

Shugaba Buhari yayi wa 'Yan Najeriya babban alkawari a mulkin sa. Shugaban kasa Buhari yace da da dawo wannan karo yin iya bakin kokari na a mulkin kasar.

Shugaba Buhari yayi alkawarin ganin 'Yan Najeriya sun ji dadi a mulkin sa
Ka ji abin da aka yi wa Buhari a Mahaifar sa lokacin Bikin Sallah

Mun samu labari dagaGidan Talibijin na NTA cewa an yi hawan durbar saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura jiya. Shugaban kasar yayi Sallah ne a gida

Ka ji abin da aka yi wa Buhari a Mahaifar sa lokacin Bikin Sallah
Bikin Idi: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin 'Yan Makarantar su a 1953

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin tsaffin abokan sa na makaranta da suka karashe karatu a shekarar 1953 inda suka kawo masa ziyarar yawon Sallah a gida

Bikin Idi: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin 'Yan Makarantar su a 1953
Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi

An yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addua a kasa mai tsarki a Ranar Arafah. - Gwamnoni da Sanatocin kasar su na cikin masu adduar a wajen aikin hajji.

Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi
Bikin Sallah: Shugaban wata kasa ya kira Buhari a wayar tarho

Jiya mu ka ji cewa wani babban Shugaban kasa ya kira Shugaba Buhari har ya kuma gayyace sa taro. Za ayi taron kasashen a karshen watan Oktoban nan mai zuwa.

Bikin Sallah: Shugaban wata kasa ya kira Buhari a wayar tarho
Dakarun Jam'iyyar APC Da Ke kokarin Dusashe Hasken Shugaba Buhari a Zaben 2019

Dakarun Jam'iyyar APC Mutum 6 Da Ka Iya Dusashe Hasken Shugaba Buhari a Zaben 2019 na cikin gidan APC da zai ba su damar yin takarar a babban zaben 2011

Dakarun Jam'iyyar APC Da Ke kokarin Dusashe Hasken Shugaba Buhari a Zaben 2019
Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya

Manyan Malaman Najeriya sun yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a kasa mai tsarki. An yi wannan addua ne a wajen aikin Hajji dazu da rana.

Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kama hanyar gida zuwa hutu

Labari ya zo mana cewa Shugaban kasa Buhari ya wuce hutun sallah a Garin sa. Daga nan kuma Shugaban Kasar zai hau karamin jirgi zuwa har zuwa gaban gida.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kama hanyar gida zuwa hutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel