Fani-Kayode

Yanzu Yanzu: Matsalar zuciya ya kawo cikas a shari’an Fani-Kayode na zambar kudi

Fani Kayode ya soki jawabin da Buhari game da kisan filato

Tsohon ministar sufurin jirgin sama, Femi Fani-Kayode ya soki shugaban kasa Muhammadu Buhari akan maganar da yayi game da kisan da aka yi a jihar Filato

Fani Kayode ya soki jawabin da Buhari game da kisan filato
Fani-Kayode ya soki Okorocha saboda gina gumkin shugaban kasar Afrika ta Kudu da yayi a Owerri

Tsohon ministar sufurin jirgin sama. Femi Fani Kayode, ya caccaki gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, akan gina katafaren gunkin shugaban kasar Afrika ta Kudu

Fani-Kayode ya soki Okorocha saboda gina gumkin shugaban kasar Afrika ta Kudu da yayi a Owerri
Buhari sai yaji kunya kafin ya kammala mulkin sa - Fani Kayode

Tsohon ministar sufufrin jirgin sama, Femi Fani-Kayode, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kamala mulkin sa a cikin kunya da tozarta saboda mugun halin sa

Buhari sai yaji kunya kafin ya kammala mulkin sa - Fani Kayode
Buhari kamar cutar daji ne da ya kamata a kawo karshen shi – Fani Kayode

Tsohon ministar sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode ya kwatanta shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da cutar “daji” wanda ya kamata a kawo karshen shi

Buhari kamar cutar daji ne da ya kamata a kawo karshen shi – Fani Kayode
Sojoji suna kan kwashe kayan gidan Nnamdi Kanu – Fani Kayode

Tsohon ministar sufurin jirgin sama. Femi Fani Kayode, yace a yanzu sojoji suna kan kwashe kayan gidan shugaban kungiyan yan asalin Biyafara IPOB Nnamdi Kanu

Sojoji suna kan kwashe kayan gidan Nnamdi Kanu – Fani Kayode
Opinion: The travails of Ibe Kachikwu, the petroleum minister under Buhari by Femi Fani-Kayode

I have little doubt that Ibe Kachikwu, the minister of state for petroleum resources and energy, regrets the day that he left the relative comfort of the...

Opinion: The travails of Ibe Kachikwu, the petroleum minister under Buhari by Femi Fani-Kayode
Femi Fani Kayode ya lissafo abubuwan da Buhari yakamata yayi kafin ya daina sukar gwamnatin sa

Tsohon ministar sufurin jirgi sama, Femi Fani Kayode, ya bayyana abubuwan da shugaban kasa Muhammadu Buhari yakamata yayi kafin ya daina sukar gwamnatin sa

Femi Fani Kayode ya lissafo abubuwan da Buhari yakamata yayi kafin ya daina sukar gwamnatin sa
Fani Kayode yayi kira da shugaba Buhari ya fada ma yan Najeriya halin da Nnamdi Kanu yake ciki

Tsohon minitsan sufuri jirgin sama Femi Fani Kayode, yayi kira da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fada ma yan Naeriya inda shugaban kungiyan yan Biyafaa ya ke

Fani Kayode yayi kira da shugaba Buhari ya fada ma yan Najeriya halin da Nnamdi Kanu yake ciki
Femi Fani Kayode ya bayyana dalilin da yasa yake goyon bayan takarar Fayose

Tsohon ministar sufurin jrgin sama Femi Fani Kayode ya kara jaddada goyon bayan sa ga tsayawa takarar shugaban kasa da gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose zai yi

Femi Fani Kayode ya bayyana dalilin da yasa yake goyon bayan takarar Fayose
I stand with Fayose because he has fearlessly stood against the evil of the Buhari administration - FFK

Fani-Kayode has revealed why he was at Abuja on Thursday, September 28, to witness Governor Ayo Fayose declared his ambition to run for presidency in 2019.

I stand with Fayose because he has fearlessly stood against the evil of the Buhari administration - FFK
Duk jam’iyyar da bata daraja Yarbawa ba zata fadi zaben 2019 – Fani-Kayode

Tsohon minista Femi Fani-Kayode ya bayyana darasin da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya koya daga faduwar sa zabe a 2015 cewa bai daraja Yarbawa ba.

Duk jam’iyyar da bata daraja Yarbawa ba zata fadi zaben 2019 – Fani-Kayode
Fayose's commissioner of finance, accountant general arrested in Ekiti - Fani Kayode alleges

Former minister of Aviation, chief Femi Fani Kayode claims security operatives have arrested commissioner of finance and accountant general of the Ekiti state.

Fayose's commissioner of finance, accountant general arrested in Ekiti - Fani Kayode alleges
Fani-Kayode warns Buhari to take Obasanjo, Tinubu’s advice on Nnamdi Kanu, IPOB

Former minister of aviation, Femi Fani-Kayode, has told President Muhammadu Buhari to take the advice given by former president Olusegun Obasanjo and the nation

Fani-Kayode warns Buhari to take Obasanjo, Tinubu’s advice on Nnamdi Kanu, IPOB
Fani-Kayode ya gargadi Buhari da ya dauki shawarar Obasanjo da Tinubu kan Nnamdi Kanu da IPOB

Tsohon ministan sufurin jiragen ama, Femi Fani-Kayode ya fada ma shugabna kasa Muhammadu Buhari da ya dauki shawarar Obasanjo da Tinubu akan kungiyar IPOB.

Fani-Kayode ya gargadi Buhari da ya dauki shawarar Obasanjo da Tinubu kan Nnamdi Kanu da IPOB
Femi Fani Kayode ya soki jawabin shugaba Buhari a majalisar Dinkin Duniya

Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufuri, ya soki jawabin da shugabna kasa Muhammadu Buhari yayi a taron majalisar Dinkin Duniya da aka gudanar a Amurka.

Femi Fani Kayode ya soki jawabin shugaba Buhari a majalisar Dinkin Duniya
Buhari ya shirya kawar da kabilan Ibo daga doron kasa - Cif Femi Fani Kayode

Tsohon minitsa sufurin jirgin sama, Cif Femi Fani Kayode yace shugaban kasa Muhammadu Buhari yana son kawar da duka yan kabilan Ibo daga doron kasa dan kiyayya

Buhari ya shirya kawar da kabilan Ibo daga doron kasa - Cif Femi Fani Kayode
Nayi waya da Nnamdi Kanu da lauyansa a lokacin da sojoji suka mamaye gidan sa - Fani Kayode

Tsohon ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode, ya rubuta a shafin sa na tuwita cewa yayi Magana da shugaban yan asalin Biyafara IPOB, Nnamdi Kanu

Nayi waya da Nnamdi Kanu da lauyansa a lokacin da sojoji suka mamaye gidan sa - Fani Kayode
Allah ke magana ta hanyarta! Fani-Kayode yayi ba’a ga Buhari kan goyon bayan Atiku da Mama Taraba tayi

A cewar Fani-Kayode, abubuwa sun tabarbare ma shugaban kasa Buhari, tunda har ministar sa ta fadi cewan zata mara ma wani baya ba shi ba a zaben 2019.

Allah ke magana ta hanyarta! Fani-Kayode yayi ba’a ga Buhari kan goyon bayan Atiku da Mama Taraba tayi
Arrest plans: Nnamdi Kanu is bigger than Buhari - Fani Kayode

Former minister of aviation, Femi Fani-Kayode has called on the federal government led by President Muhammadu Buhari to exercise restraints in the issue Kanu.

Arrest plans: Nnamdi Kanu is bigger than Buhari - Fani Kayode
Fani-Kayode blasts Okorocha over Imo killings

Former minister of aviation, chief Femi Fani-Kayode has blasted Imo state governor, Rochas Owelle Okorocha over the deaths recorded yesterday on August 26.

Fani-Kayode blasts Okorocha over Imo killings
Da ace wani abu ya samu Charly Boy toh da tuni Najeriya ta tarwatse – Fani Kayode

Femi Fani-Kayode yace da ace wani mumunan abu ya samu Charles Oputa wanda a yanzu yake gudanar da zanga-zanga na rashin shugaba Buhari toh da kasar ta tarwatse.

Da ace wani abu ya samu Charly Boy toh da tuni Najeriya ta tarwatse – Fani Kayode
Ba zaka iya amfani da bakinmu kaci albasa ba - Matasan Yarbawa sun caccaki Fani Kayode

Kungiyar YYC ta ce Fani Kayode ba shi da damar yin hangen nesa ko magana a kan abin da Kudu maso Yamma zasu yi ko baza suyi ba akan zaben shekarar 2019.

Ba zaka iya amfani da bakinmu kaci albasa ba - Matasan Yarbawa sun caccaki Fani Kayode
NAIJ.com
Mailfire view pixel