Garin Kaduna

Rana dubu ta barawo: An kama masu garkuwa da mutanen da suka addabi Sabon Gayan a Kaduna

Sallamar Ma’aikata: Malamai za su shiga yajin aiki a Jihar Kaduna

Za ku ji cewa Kungiyar Malaman Makaranta na NUT ta Jihar Kaduna ta soki Gwamna Nasir El-Rufai na cewa korar Malamai zai kawo cikas a fadin Jihar matuka.

Sallamar Ma’aikata: Malamai za su shiga yajin aiki a Jihar Kaduna
Dubun wani tsoho ta cika: EFCC ta kama Dattijo da kudin bogi

Mun samu labari daga Rariya cewa Hukumar EFCC ta kama wani tsoho a Garin Kaduna da ke amfani da kudin karya. Yanzu haka dai ana Kotu inda ake shari’a.

Dubun wani tsoho ta cika: EFCC ta kama Dattijo da kudin bogi
Jihar Kaduna ta yi bikin cika shekaru 5 da magance cutar polio

A jiya ne 24 ga watan Oktoba Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa shekara biyar kenan ba a sami bullowar cutar shan inna Polio ba ko ina a fadin jihar ba

Jihar Kaduna ta yi bikin cika shekaru 5 da magance cutar polio
Hotuna: Hukumar EFCC ta datse manyan kadarorin Maina na jihar Kaduna

NAIJ.com ta samu rahoton cewa, a yau Talata 24 ga watan Oktoba na shekarar 2017, hukumar EFCC reshen ofishinta na jihar Kaduna ta datse manyan kadarori 6 mallak

Hotuna: Hukumar EFCC ta datse manyan kadarorin Maina na jihar Kaduna
Gwamnatin Kaduna za ta gyara dokar hana shan barasa a jihar

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ba kamar yadda ake ta yayata bayanan karya ba cewa wai da gangan ta ke neman ta hana shan barasa, tace kuskure aka samu.

Gwamnatin Kaduna za ta gyara dokar hana shan barasa a jihar
Babu maraya, sai rago: Wasu guragu sun baiwa jama’a mamaki sakamakon irin sana’ar da suke yi, kalla

Wani ma’abocin kafar sadarwa Zamani, Abdallah Usman ne ya dauki hotunan wasu guragu masu kafa dai-dai, yayin da suke aikin karfi a garin Kaduna, suna neman na.

Babu maraya, sai rago: Wasu guragu sun baiwa jama’a mamaki sakamakon irin sana’ar da suke yi, kalla
Har yanzu muna neman daliban nan 5 da suka nutse a ruwa, inji hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna

Har yanzu muna neman daliban nan 5 da suka nutse a ruwa, inji hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna. bin matakan tsaro na da matukar anfani don tsare lafiya

Har yanzu muna neman daliban nan 5 da suka nutse a ruwa, inji hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna
Yanzu-yanzu : Jami'an yan sanda suna kan zangazangar lumana a jihar Kaduna akan rashin biyan su albashi na watanni 2

Jami’an yansadar a jihar Kaduna suna kan yin zanga zanga saboda rashin biyan albashin su na watan Agusta da na Satumba an ba ma'aiaktar kudi laifin matsalar

Yanzu-yanzu : Jami'an yan sanda suna kan zangazangar lumana a jihar Kaduna akan rashin biyan su albashi na watanni 2
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana wanda zai mara wa baya a zaben 2019

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai ya bayyana cewa, shugabannin jam’iyyar APC reshen jihar Kaduna sun yanke shawarar mara wa Buhari baya

Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana wanda zai mara wa baya a zaben 2019
Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Wadannan masu garkuwa da mutane da suka addabi manyan hanyoyin Abuja, Kaduna, zuwa Birnin Gwari da kuma hanyar jihar Kano, dubun su ta cika ne yayin hukumar 'ya

Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna
Wata Kotu ta takawa Gwamna El-Rufai burki a Jihar Kaduna

A baya dai Gwamnatin Kaduna ta sauke wasu Dagatai da Lawanan Unguwanni rututu saboda rage kashe kudin Gwamnati yanzu za ku ji yadda aka yi a Kotu kwanan nan.

Wata Kotu ta takawa Gwamna El-Rufai burki a Jihar Kaduna
Sojojin sama na Najeriya, NAF, sun bude sabuwar makarantar soji a jihar Kaduna (Hotuna)

Sojin sama na Najeriya sun dau wata tsohuwar makarantar sakandare ta jeka-ka-dawo sun mayar da ita gagarumar makarantar kwana a jihar Kaduna. Daga cikin

Sojojin sama na Najeriya, NAF, sun bude sabuwar makarantar soji a jihar Kaduna (Hotuna)
Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda tsoro

Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda zargin masu tada zaune tsaye za su kai musu hari amma gwamnatin jihar Kaduna ta inganta tsaro

Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda tsoro
Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa

Wani mai wankin mota a Gwarinpa ya yi sama da fadi da wata mota kirar Honda Civic da aka kawo masa wankin ta. Wannan barawo mai suna John ya arce da motar ne ba

Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa
Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU da NAT suka tafi yajin aiki

Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU,SSA da NAT suka tafi yajin aikin sai baba-ta-gani. Gwamnatin tarayya ta ki cika musu alkawarin da ta dauka a baya

Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU da NAT suka tafi yajin aiki
Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta

Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noma na OLAM da a ka gina a kan biliyoyi a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta a yau

Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta
Tsohon dan wasan Hausa, Kasimu Yero ya riga mu gidan gaskiya

Tsohon shahararren dan wasan kwaikwayon Hausa, Alhaji Kasimu Yero ya cika a yau Lahadi, 3 ga watan Satumba, 2017 bayan doguwar rashin lafiya da yayi.

Tsohon dan wasan Hausa, Kasimu Yero ya riga mu gidan gaskiya
Da dumi-dumi: Mumunar hadarin mota ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja (hotuna)

Wani mumunar hadarin mota ya faru a babban titin Kaduna zuwa Abuja a yau Lahadi, 3 ga watan Satumba 2017 inda mutane suka jikkata da har da kananan yara

Da dumi-dumi: Mumunar hadarin mota ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja (hotuna)
Jirgin saman sojin saman Najeriya ya yi hadari a jihar Kaduna

Jirgin saman sojin saman Najeriya ya yi hadari a jihar Kaduna. A rashin kwarewar tukun jirgi wasu matukan jirgin suna ganganci da yake zama sanadin hadari

Jirgin saman sojin saman Najeriya ya yi hadari a jihar Kaduna
Matasan Arewa sun nuna goyon baya ga wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo

Kungiyoyin 'yan arewancin Nijeriya da suka hadakai sun ce basu janye maganar da sukayi cewa 'yan Igbo su bar kasar ba kamin Oktoba 1.Sunce subar mana Kasar.

Matasan Arewa sun nuna goyon baya ga wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo
An samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna

Mun ji cewa 'Yan APC akida sun hurowa Gwamna Nasir Elrufai wuta wanda yazu haka an samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna wajen zaben kwanan nan.

An samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna
Ribiti: Shehu Sani da Suleiman Hunkuyi sun tsallake rijiya da baya yayinda aka raunana dan jarida

A sakamakon harin da aka kai musu ranar lahada 30 ga watan Yuli an lalata na’urorin daukan hoto tare da jikkata wani dan jarida da ke jihar kaduna a ranar lahad

Ribiti: Shehu Sani da Suleiman Hunkuyi sun tsallake rijiya da baya yayinda aka raunana dan jarida
NAIJ.com
Mailfire view pixel