Gidan Kurkuku

Allah ya kyauta! Yawan fursunoni mata na karuwa a duniya

Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai

Wata kotun majistare a Aba ta ingiza keyar wasu 'yan kungiyar IPOB zuwa kurkuku bisa ga zargin kisan kai da kona dukiyar jama'a. Wadanda ake zargi dai su 7 ne.

Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai
Wani ƙasurgumin ɓarawo ya shiga hannu bayan ƙwace ma wata mata wayar N55,000

Wani mutumi mai suna Adananu Abdullahi ya bayyana gaban kotu a ranar Alhamis 14 ga watan Satumba, inda ake tuhumarsa da satar jakan wama mata da wayar Naira 55.

Wani ƙasurgumin ɓarawo ya shiga hannu bayan ƙwace ma wata mata wayar N55,000
Tirkashi!: Za'a tura shi kurkuku saboda ya koyar da addinin Musulunci a kasar China

Tirkashi!: Za'a tura shi kurkuku saboda ya koyar da addinin Musulunci a kasar China Ya kafa zauruka biyu a dandalin Wechat na koyar da addinin musulunci

Tirkashi!: Za'a tura shi kurkuku saboda ya koyar da addinin Musulunci a kasar China
Barawon kayan wutar NEPA ya shiga hannun hukuma, an aika shi kurkuku

Barawon kayan NEPA ya shiga hannun hukuma, an aika shi kurkuku. Rashin aikin yi da zaman kashe wando dai kan mayar da wasu samarin barayin kayan wuta.

Barawon kayan wutar NEPA ya shiga hannun hukuma, an aika shi kurkuku
Kotun daukaka kara ta saki tsohon Gwamnan Adamawa daga kurkuku

Kotun daukaka kara ta saki tsohon Gwamnan Adamawa daga kurkuku bayan hukuncin trsareshi tsawon shekara biyar da babbar kotu tayi masa sakamakon tuhumarsa

Kotun daukaka kara ta saki tsohon Gwamnan Adamawa daga kurkuku
Yan Najeriya suna nadaman kawo APC mulki - Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido yace yan Najeriya suna matukar nadamar zaben APC zuwa mulki saboda jam'iyyan basu da kwararrun yan siyasa a cikin su

Yan Najeriya suna nadaman kawo APC mulki - Sule Lamido
Kotu taki bawa Dudafa damar fita waje kiwon Lafiyarsa

Rashin gamsuwa da Neman alfarmar da Waripamo-Owei Dudafa ya nema da kotu a Jihar Legas tayi da yasa taki basa damar fita waje don neman lura da lafiyarsa

Kotu taki bawa Dudafa damar fita waje kiwon Lafiyarsa
Rundunar Yansandan jihar Sakkwato ta sanya ƙafar wando ɗaya da yan daba

Rundunar Yansandan jihar Sakkwato ta kama yan daba su 120 a fadin jihar bayan ta wani sintiri da fara gabatarwa sati daya data wuce a tsakanin karfe 10 na dare

Rundunar Yansandan jihar Sakkwato ta sanya ƙafar wando ɗaya da yan daba
Ta gudu bata tsira, an sake kama yar Fim ɗin Hausa data tsere daga Kurkuku (Hoto)

Wata tsohuwar yar Fim din Hausa Rabi Isma’il data taba tserewa daga gidan yarin garin Hadejia na jihar Jigawa a ranar 16 ga watan Daisambar 2011 ta shiga hannu,

Ta gudu bata tsira, an sake kama yar Fim ɗin Hausa data tsere daga Kurkuku (Hoto)
Anyi wa fursunoni 34 afuwa a wannan jihar ta Najeriya (Karanta)

Gwamna Ben Ayade na Jihar Cross River yayi afuwa ga fursunoni 34, dake zaman wakafi a gidan yarin Kalaba, a wani bangare na bikin cika Shekaru 50 da kirkiro jih

Anyi wa fursunoni 34 afuwa a wannan jihar ta Najeriya (Karanta)
Kano @50: Gwamna Ganduje ya saki 'yan fursuna 50 daga kurkuku

A bikin cikar Kano shekara 50 da kafuwa, Gwamna Ganduje ya saki 'yan fursuna 50 daga kurkuku, ya kuma yi alkawarin tallafa musu da jari don su zauna lafiya.

Kano @50: Gwamna Ganduje ya saki 'yan fursuna 50 daga kurkuku
Yan sara-suka su 11 sun gamu da fushin hukuma a jihar Bauchi

Wata kotun majistri ta aika da yan Sara-suka dake harkar barandan siyasa su goma sha daya zuwa gidan yari a jihar Bauchi bayan ta kama su da laifuka daban daban

Yan sara-suka su 11 sun gamu da fushin hukuma a jihar Bauchi
Firsuna 367 sun rubuta jarabawan JAMB yau

Shugaban kwamitin labaran hukumar gudanar da jarabawan shiga jami’o’in Najeriya wato JAMB, Dr. Fabian Benjamin, ya bayyana cewa firsuna 367 harda guda 60.

Firsuna 367 sun rubuta jarabawan JAMB yau
Kotu ta yanke hukuncin zaman kurkuku akan jami'an gwamnati 2 kan laifin karkata buhun shinkafa 180 na yan gudun hijra a Borno

Wata babban kotun tarayya da ke Maiduguri ta yanke hukuncin zaman kurkuku na tsawon Shekara 1 da kuma taran N1m kan jami'an gwamnatin jihar Borno 2 kan laifi.

Kotu ta yanke hukuncin zaman kurkuku akan jami'an gwamnati 2 kan laifin karkata buhun shinkafa 180 na yan gudun hijra a Borno
An yankewa wani Bawan Allah shekaru fiye da 100 a kurkuku

Ko yaushe zai fito? Kotun Legas ta yankewa wani mutumi shekaru fiye da 100 a gidan kurkuku. Ba mamaki Wannan Bawan Allah zai karasa rayuwar sa a kirikiri.

An yankewa wani Bawan Allah shekaru fiye da 100 a kurkuku
Gwamnatin Buhari zata gina kotuna a gidajen yarin kasar nan

Danbazau ne ya bada hasken haka yau a Abuja, Lokacin da yake ƙaddamar da motocin aiki 239 da kuma kayayyakin amfanin gona da hukumar kula da gidajen yarin ƙasar

Gwamnatin Buhari zata gina kotuna a gidajen yarin kasar nan
An zargi dan jarida da ta'addanci, hukuncin da ake yanke masa zai baka tausai

Amma Lauyan da ke kare shi ya ce za su daukaka kara saboda babu wasu hujjoji da ke tabbatar da Ahmed Abba ya aikata laifin da aka ce an same shi da aikatawa.

An zargi dan jarida da ta'addanci, hukuncin da ake yanke masa zai baka tausai
Gwamnatin tarayya ta samar da gidan fursunan mata na biyu

A ranar Laraba, hukumar gidan yari na Najeriya (NPS) ta sanar da samar da gidan fursunan mata na biyu a Najeriya. Peter Tenkwa, ne ya tabbatar da hakan.

Gwamnatin tarayya ta samar da gidan fursunan mata na biyu
Wata muslma ta fitar da kiristoci daga gidan yari, ta basu kudin motar komawa gida

wata mata Musulma ta ’yantar da wasu kiristoci daga gidan yarin Kaduna, domin su samu daman gudanar da ibadarsu ta azumin kwanaki 40 da Kiristocin suke yi.

Wata muslma ta fitar da kiristoci daga gidan yari, ta basu kudin motar komawa gida
ALBISHIR: Hukumar kula da gidan yari zata dauki ma'aikata 6,545

Kontolan ya kuma sanar da cewa hukumar tasa tana nan zata fito da wani shiri don bunkasa harkar noma irin na zamani a gidajen yarin fadin kasar nan domin yan

ALBISHIR: Hukumar kula da gidan yari zata dauki ma'aikata 6,545
Obama ya saki wasu fursunonin Guantanamo 4

Wadanda aka sake sune Salem Ahmad Hadi Bin Kanad, Muhammed Rajab Sadiq Abu Ghanim, Abdallah Yahya Yusif Al-Shibli, da Muhammad Ali Abdallah Muhammad Bwazir

Obama ya saki wasu fursunonin Guantanamo 4
Yanzu-yanzu! Fursunoni 150 sun tsere daga gidan yari

Hukumomin kasar na zargin cewa, maharan na da alaka da kungiyoyin ‘yan aware na masu kishin muslunci, yayin da aka shafe sa’oi biyu suna harbe-barben bindigar.

Yanzu-yanzu! Fursunoni 150 sun tsere daga gidan yari
NAIJ.com
Mailfire view pixel