Gidan Yari

Cin zarafin takardun Naira na dauke da hukunci zaman gidan wakafi - Babban Bankin Najeriya

Kotu ta aike da mazaje 2 gidan wakafi bisa zargin su da zina da matan aure

Wata babban kotun shari'a da ke zama a Tudun Wada Zaria ta aike da Usman Yusuf da kuma Rabiu Muhammadu zuwa gidan wakafi na makonni 2 bisa laifin zina.

Kotu ta aike da mazaje 2 gidan wakafi bisa zargin su da zina da matan aure
Kotu ta aike da shi gidan wakafi saboda ya jefe wata mata har lahira

A ranar Laraba wata kotun majistre a Ota, jihar Ogun, ta aika da wani mutum dan shekara 51, Preston Ogilo, gidan wakafi saboda ya zargin ya jefe wata mata mai

Kotu ta aike da shi gidan wakafi saboda ya jefe wata mata har lahira
Rashin gaskiya: An jefa wani Dan Najeriya kurkuku a Kasar Amurka

Za ku ji cewa wani Dan Najeriya Kunle Williams zai yi zaman kurkuku na shekaru 6 da rabi a Amurka. Bayan an same sa da aikata rashin gaskiya a Kasar.

Rashin gaskiya: An jefa wani Dan Najeriya kurkuku a Kasar Amurka
Kaico: Sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun wata kasa

Rahoto ya zo mana cewa sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun a Kasar Thailand. Jakadan Najeriya a Kasar Alhaji Nuhu Baballiya ya fadi wannan.

Kaico: Sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun wata kasa
Jihohin da suke kan gaba wajen yawan fursunoni a Najeriya

Kamar yadda sakamakon binciken da hukumar kididiga na kasa ta fitar, jimlan bursunonin da ke gidajen yari a Najeriya shine 68,686. Hakan na nuna akwai cinkoso.

Jihohin da suke kan gaba wajen yawan fursunoni a Najeriya
Bayafra: Abin da na tattauna da Nnamdi Kanu a gidann yarin Kuje - Orji Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya bayyana abubuwan da suka tattauna da shugaban kungiyar IPOB, Kanu a lokacin da ya kai masa ziyara a gidan yarin Kuje.

Bayafra: Abin da na tattauna da Nnamdi Kanu a gidann yarin Kuje - Orji Kalu
Fursunoni sunyi karo-karon kudin domin nemawa abokin su lafiya, sun ce kusan mutum 10,000 sun mutu a shekaru 3

Jaridar Punch ta rawaito cewar Ohuzu ya kwanta rashin lafiya ranar lahadi amma maimakon a garzaya da shi asibiti sai jami'in a gidan yari suka bukaci fursunonin

Fursunoni sunyi karo-karon kudin domin nemawa abokin su lafiya, sun ce kusan mutum 10,000 sun mutu a shekaru 3
Amana tayi wuya: Boyi boyi ta takaita Maigidanta, ta kwashe masa miliyan 3

Wani Boyi boyi daya satar ma Maigidansa naira miliyan uku da dubu dari uku ya gamu da fushin kotu, inda aka ta yanke masa zaman gidan kurkuru na tsawon shekaru

Amana tayi wuya: Boyi boyi ta takaita Maigidanta, ta kwashe masa miliyan 3
Son banza ya jefa wani bakanike watanni 6 a gidan kaso

Wata kotun unguwar Karu dake birnin tarayya Abuja, ta zartar da hukuncin zama a gidan kaso na watanni 6 akan wani bakaniken babura ma su kafa uku Tukura Peteri,

Son banza ya jefa wani bakanike watanni 6 a gidan kaso
Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus

Wani tsoho mai shekaru 60 a rayuwa Adegboyega Abiose ya banka ma kaninsa Olayinka wuta, inda yak one kurmus, wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawarsa barzahu.

Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus
Zaman gidan yari wata 6 ya kama barawon ragon sallah

Wani mutum ya saci ragon layya don cin bikin sallah ya jawo wa kan sa zaman gidan yari na wata shida. Babbar sallah ita ce sallar da ake layya da rago ko shanu

Zaman gidan yari wata 6 ya kama barawon ragon sallah
Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
Kotu ta aika da wani mutum gidan yari bayan kashe dan da suka haifa domin cusawa matar sa haushi

Kotu ta yanke wa wani mutum dan California, mai suna Aramad Andressian zaman shekaru 25 a gidan kaso saboda kashe dan sa mai shekaru 5 domin ya bata mata rai.

Kotu ta aika da wani mutum gidan yari bayan kashe dan da suka haifa domin cusawa matar sa haushi
Kotu ta yanke ma wata mata shekaru 16 a gidan yari saboda ta yiwa saurayinta wanka da soyayyen mai

Wata mata ta yi wa saurayinta wanka da soyayyen mai a yayin da yake bacci bayan da wata 'yar jayayya ta shiga tsakanin su inda sanadiyar haka ne kotu ta yanke m

Kotu ta yanke ma wata mata shekaru 16 a gidan yari saboda ta yiwa saurayinta wanka da soyayyen mai
Hukumar kula da gidajen yari ta sallamo mazauna gida yarin Kirikiri su 100 (Hotuna)

Kwantrolan hukumar Tunde Oladipo yace yawancin mutanen da aka kama an kama su ne suna kasuwanci akan tituna da kuma yawon dare, inji majiyar NAIJ.com.

Hukumar kula da gidajen yari ta sallamo mazauna gida yarin Kirikiri su 100 (Hotuna)
Hukumomin tsaro sun dakile yunkurin fasa gidan yari a Bayelsa

An tattaro cewa wanda ke da alhakin fasa gidan yarin, Mista Victor Tekekuma, ya tayar da dakin kurkuku na gidan yarin da wani abun fashewa don su tsere.

Hukumomin tsaro sun dakile yunkurin fasa gidan yari a Bayelsa
Wani Dan Najeriya ya shiga babbar matsala a Kasar Amurka

Ana shirin daure wani 'Dan Najeriya mai suna Kunle Sodipo na shekaru 20 a Kasar Amurka. Ana zargin wannan mutumi da laifin damfarar Amurka makudan daloli.

Wani Dan Najeriya ya shiga babbar matsala a Kasar Amurka
Wani uba ya rataye 'yarsa mai shekaru 8 domin ta yaga masa takardar sakin aure

NAIJ.com ta samu labarin cewa kallon bidiyon yarinyar ke da wuya, uwar ta sanar da Yan sanda inda suka garzayo a guje gidan mutumin suka ceci yarinyar.

Wani uba ya rataye 'yarsa mai shekaru 8 domin ta yaga masa takardar sakin aure
Duba, wannan hukuncin kotu zai ba ka fata na adalci a kasar Najeriya

Wannan babban take hakkinsu ne kamar yadda aka samar da tanade-tanaden sashe 35 na kundin tsarin mulkin 1999 na tarayyar Najeriya a matsayin an gyara.

Duba, wannan hukuncin kotu zai ba ka fata na adalci a kasar Najeriya
An gano ma'aikatan gidan yari 2 da suka taimakawa tsohon Gwamna Ngilari ya tsere

Hukumar dake kula da gidajen yari ta kasa ta ladabtar da jami’anta biyu na gidan yarin Yola dake jihar Adamawa saboda zargin suna da hannu a takaddamar da ta ku

An gano ma'aikatan gidan yari 2 da suka taimakawa tsohon Gwamna Ngilari ya tsere
Gwamnatin tarayya ta samar da gidan fursunan mata na biyu

A ranar Laraba, hukumar gidan yari na Najeriya (NPS) ta sanar da samar da gidan fursunan mata na biyu a Najeriya. Peter Tenkwa, ne ya tabbatar da hakan.

Gwamnatin tarayya ta samar da gidan fursunan mata na biyu
Idan ka ji abin da wani Fursuna yayi daga gidan yari za ka yi mamaki

Fursunoni ma suna karatu a Najeriya kamar yadda shugaban Jami’ar NOUN Farfesa Uba Adamu ya bayyana Ranar Litinin dinnan. Yanzu haka wani Fursuna zai yi PHD.

Idan ka ji abin da wani Fursuna yayi daga gidan yari za ka yi mamaki
NAIJ.com
Mailfire view pixel