Gonar Shinkafa

Karda a dage haramci dake tattare da shigo da shinkafa – Manoma ga gwamnatin tarayya

Farashin buhun shinkafa ya fado kasa war-was

Farashin shinkafa yayi sauki a Jihar Kaduna ana saida wannan buhun shinkafa a kan N11000 Wata kungiya ce dai da mai suna Sudais Foundation da wannan kokari.

Farashin buhun shinkafa ya fado kasa war-was
Gwamnati ta ware kadadar noma 500 don noman shinkafa ga matasa

Gwamnatin jihar jigawa ta ware kadadar noma 500 domin noman shinkafa ga matasan garuruwan Kwangwara da Bakin Kuja da Giwa da kuma Jangargari a yankin karamar

Gwamnati ta ware kadadar noma 500 don noman shinkafa ga matasa
Gwamnatin Buhari ta yiwa manoman shinkafa da tagomashi da injin 100 - Ministan noma

A kokarinta na bunkasa ayyukan noma gwamnatin tarayya ta sayo injinan sarrafa shinkafa guda 100 don rarrabawa manoman shinkafa a cikin gida a cerwar minista

Gwamnatin Buhari ta yiwa manoman shinkafa da tagomashi da injin 100 - Ministan noma
Shinkafar roba ya watsu a kasuwannin Najeriya: Ga hanyoyi shida da zaka gane ta (Karanta)

Rahotannin da ke yawo suna nuna cewar wasu bata gari daga kasar Sin watau China sun fara cika kasuwannin kasashen Afrika da Najeriya da shinkafar roba.

Shinkafar roba ya watsu a kasuwannin Najeriya: Ga hanyoyi shida da zaka gane ta (Karanta)
Masana sun bayyana illar shinkafar roba a jikin mutane (Karanta)

Masana a harkar kiwon lafiya a Nigeria sun ce idan har ta tabbata cewa shinkafar da hukumar hana fasa ƙwauri ta kasar ta kama da roba a cikinta, to za ta iya.

Masana sun bayyana illar shinkafar roba a jikin mutane (Karanta)
Yayin da Bikin Kirismeti ya karaso ‘yan Najeriya na neman shinkafar gida ido rufe a Cross River

Mutane da dama sun shiga neman shinkafar gida yayin da Bikin Kirismeti ya karaso kusa a fadin Duniya. Wani daga cikin mazauna yankin yace shinkafar Hausa ta fi.

Yayin da Bikin Kirismeti ya karaso ‘yan Najeriya na neman shinkafar gida ido rufe a Cross River
GARGADI! Hanyoyi 6 da ake gane shinkafar bogi 'ta roba'

Ga wasu hanyoyi nan har guda 6 da amintaccen kamfanin jaridar nan taku na NAIJ.com ya zakulo maku don anfanin kawunan mu kan hanya.

GARGADI! Hanyoyi 6 da ake gane shinkafar bogi 'ta roba'
Najeriya zata fara fitar da Shinkafa kasar waje - Ogbeh

Ministan aikin noma, Cif Audu Ogbeh ya bayyana cewa Najeriya takusa ta fara fitar da shinkafa mai kyau zuwa sassan duniya.

Najeriya zata fara fitar da Shinkafa kasar waje - Ogbeh
Gwamnan Kebbi da Gwamnan babban Bankin Najeriya na ziyara a Gonan Shinkafa (Hotuna)

Gwamnan Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, da Mataimakinsa Alh Samaila Yombe tare da Gwamnan CBN, Godwin Emefili, sun kai ziyara gonan shinkafa.

Gwamnan Kebbi da Gwamnan babban Bankin Najeriya na ziyara a Gonan Shinkafa (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel