Gwamna Aminu Waziri Tambuwal

Tambuwal ya shawarci mutane su daina yawan tattaunawa aka zaben 2019 a yanzu

Labari mai dadi: Gwamnatin Sokoto ta mai da makarantun Islamiyya 4000 zuwa Islamiyya da Boko

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin jihar Sokoto karkashin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ta sauya makaran tun Islamiyya guda dubu hudu zuwa Islamiyya hade da Boko.

Labari mai dadi: Gwamnatin Sokoto ta mai da makarantun Islamiyya 4000 zuwa Islamiyya da Boko
Yadda muka shirya tuggun karya Jonathan tare da Wammako da Tambuwal – Amaechi

Amaechi ya bayyana haka ne a yayin wata ziyara daya kai jihar Sakkawato inda ake gudanar da taron masu ruwa da tsaki na fannin sufuri karo na 15, kamar yadda.

Yadda muka shirya tuggun karya Jonathan tare da Wammako da Tambuwal – Amaechi
Gwamnatin jihar Sokoto ta samar da magungunan zazabin cizon saura kyauta ga yara

Gwamna Tambuwal ya kadamar da shirin rigakafin gida-gida domin yaki da zazabin cizon sauro a jihar, a karkashin shirin gwamnan yace yara da yawa zasu amfana.

Gwamnatin jihar Sokoto ta samar da magungunan zazabin cizon saura kyauta ga yara
Gwamnan Sakkwato ya da tallafin kayan abinci da kudi ga iyayen yan hudu da aka haifa (Hotuna)

Gwamnatin jihar Sakkwato tab a da tallafin mota cike da kayan abinci, kayan yara da kudi ga iyayen sababbin yan hudu da aka Haifa a ranar Litinin, 7 ga wata.

Gwamnan Sakkwato ya da tallafin kayan abinci da kudi ga iyayen yan hudu da aka haifa (Hotuna)
Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Aminu Tambuwal (HOTUNA)

A ranar Alhamis 6 ga watan Yuli ne gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal yayi rashin mahaifiyarsa Hajiya Fatima Dammu a garin Tambuwal.

Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Aminu Tambuwal (HOTUNA)
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya kai ziyaran taya murnar sallah karama

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ziyarci tsohon shugaban kasan Najeriya Alh. Shehu Shagari da kuma sauran tsofafin gwamnonin jihar Sokoto.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya kai ziyaran taya murnar sallah karama
YANZU-YANZU: Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsayin gwamnar Jihar Sokoto

Wata babbar Kotun Abuja ta da dabbaka zaben da yaba Gwamna Aminu Tambuwal damar ‘dare wa kan kujerar mulkin jihar. Alkalin kotun yace masu kallubalantar zaben..

YANZU-YANZU: Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsayin gwamnar Jihar Sokoto
Tambuwal ya aika Shehunnan Malamai 90 Makkah don yi ma Najeriya addu’a

Ma’aikatar kula da addini na jihar Sakkwato ta kammala shirin aikawa da wasu gagga gaggan Maluma kasar Saudiya domin gudanar da aikin Umarah saboda wasu dalilai

Tambuwal ya aika Shehunnan Malamai 90 Makkah don yi ma Najeriya addu’a
Kada wani dan Kabilar Igbo ya ta da hankalisa musamman idan mazaunin Sokoto ne - Tambuwal ga 'Yan Igbo

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya yi kira ga al’umman Igbo dake zaune a jihar sa da su shirya ci gaba da zama a jihar saboda Sokoto gidan kowa ne.

Kada wani dan Kabilar Igbo ya ta da hankalisa musamman idan mazaunin Sokoto ne - Tambuwal ga 'Yan Igbo
Ka nada labarin abin da gwamna Tambuwal zai yi ma matan jihar Sakkwato?

Gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal yace gwamnatinsa ta kammala shirye shiryen turawa da mata 200 yan asalin jihar kasar Indiya da wasu kasashe

Ka nada labarin abin da gwamna Tambuwal zai yi ma matan jihar Sakkwato?
Yadda aminci da soyayya suka ƙullu tsakanina da Tambuwal – Inji Obasanjo

Obasanjo ya bayyana cewar Tambuwal ya zamto Kaakakin majalisa duk da cewa bada san ran shi Obasanjon ba, toh amma bayan ya dare kujerar Kaakakin ne suka shaku

Yadda aminci da soyayya suka ƙullu tsakanina da Tambuwal – Inji Obasanjo
Disaster in Sokoto as windstorms kill 3 and damage 93 houses

The National Emergency Management Agency says three people were killed on Monday in windstorms that destroyed many neighbourhoods in Shagari area of Sokoto.

Disaster in Sokoto as windstorms kill 3 and damage 93 houses
Tambuwal ya samar da ayyuka 27,166 a Jihar Sakwato a bangaren Noma

kokarin Gwamnatin sakkwato gun samarwa da mutane sama da 33,000,don cigabantarda ingantarcen noma da ayyukan da keda alaqa dashi, a jihar ta sakkwato

Tambuwal ya samar da ayyuka 27,166 a Jihar Sakwato a bangaren Noma
Mutane 30, 000 za su shiga noman rani a Jihar Sokoto

Gwamnatin Jihar Sokoto za ta maida hankali bana wajen harkar noman rani. Babban Bankin CBN na dauke da wani tsari na ba manoma 30000 aron kudi domin noman rani.

Mutane 30, 000 za su shiga noman rani a Jihar Sokoto
Gwamnatin jihar Sakkwato zata gudanar a jarabawa ga malaman makaranta

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal yace gwamnatin jihar sa zata gudanar ya bayyana hakan lokacin da ya gana da shugaban kwamitin akan ilimi ,Farfesa Risqua Arabu

Gwamnatin jihar Sakkwato zata gudanar a jarabawa ga malaman makaranta
Governor Aminu Tambuwal all smiles as daughter to get married on New Year's Eve

Aisha Aminu Waziri Tambuwal is one of the daughter of Sokoto's current governor, Alhaji Aminu Tambuwal. She is due to get married on Saturday December 31.

Governor Aminu Tambuwal all smiles as daughter to get married on New Year's Eve
Gwamnatin Jihar Sokoto za ta raba naman Sallah ga marayu

Jihar Sokoto za ta kashe Naira Miliyan 11 wajen sayen shanu ga marayu 4,205 da ke Jihar. Shugaban Kwamitin Zakka na Jihar, ya bayyana hakan.

Gwamnatin Jihar Sokoto za ta raba naman Sallah ga marayu
Jihar Sakkwato na yunkurin amfana da kudin kasar Kuwait

Gwamnatin Jihar Sakkwato tace tana iyakan kokarinta wajen amfana da kudi $1 bilyan ta kasar Kuwait ta sadaukar domin cigaban kasashen Afrika

Jihar Sakkwato na yunkurin amfana da kudin kasar Kuwait
NAIJ.com
Mailfire view pixel