Gwamna Ganduje

Gwamna Ganduje na fuskantar barazanar tsigewa saboda yayi ma doka karan tsaye, Karanta

Siyasar Kano Sai Kano: Ya take ne, tunda Kwankwaso ya sami matsayin kwamishina a Gandujiyya a yau?

Musa Iliyasu ya zama kwamishina, Kwankwaso ya sami karin kishiya a Gandujiyya. Ga 2019 na kara karatowa. Kamar dai an hada kai Shekarau da Ganduje don 2019

Siyasar Kano Sai Kano: Ya take ne, tunda Kwankwaso ya sami matsayin kwamishina a Gandujiyya a yau?
Ganduje ya yi sauyin wasu kwamshinonin jihar kano

Wadannan kwamshinoni da gwamna ya sallama sun hadar da; kwamshinan shari'a Haruna Muhammad Falali, kwamshinan kasuwanci Ahmed Rabi'u, kwamshinan kasafin kudi Ha

Ganduje ya yi sauyin wasu kwamshinonin jihar kano
Hotuna: Gwamna Ganduje zai gina katafaren kamfanin sarafa tufafi na Dala Miliyan 600 tare da hadin gwiwar kasar China

Gwamna Ganduje ya saka hannu wata yarjejeniyar gina katafaren masana'antar sarafa tufafi akan kudi Dalan Amurka Miliyan 600 tare da wata kamfanin kasar China.

Hotuna: Gwamna Ganduje zai gina katafaren kamfanin sarafa tufafi na Dala Miliyan 600 tare da hadin gwiwar kasar China
Gwamnatin jihar Kano ta ba da hutun rana 1 dan shiga sabuwar shekarar muslunci

Gwamnatin jihar Kano ta ba da hutu a ranar Juma’a 22 ga watan Satumba domin nuna murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci wanda yayi dadai da ranar bikin yanci

Gwamnatin jihar Kano ta ba da hutun rana 1 dan shiga sabuwar shekarar muslunci
An jinjinawa Ganduje - Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Kano

NAIJ.com ta kawo muku labarin ziyarar da shugaban Kasan Muhammadu Buhari yake daf da kaiwa jihar Kano, sanadiyar bude sababbin asibitoci da aka kammala gininsu

An jinjinawa Ganduje - Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Kano
Rikicin hawan daushe: 'Yan Kwankwasiyya ke da laifi -Inji 'Yan Sanda

'Yan Kwankwasiyya sun fito ne su na ihun 'Ba ma yi' ga Gwmna Ganduje a lokacin hawan Sallah wanda wannan ya kawo rikicin gaske aka yi ta rudani a filin hawan.

Rikicin hawan daushe: 'Yan Kwankwasiyya ke da laifi -Inji 'Yan Sanda
Zamu dauki mataki a zaben 2019 akan duk wadanda suka yiwa shugaba Buhari zagon kasa - Ambasada Ibrahim Waiye

Gwamnoni da 'yan majalisu na dokoki ta Arewa sun ce a shaidawa duk wadanda suka yiwa shugaban kasa zagon kasa bayan tafiyar sa ta neman lafiya, wadda da ya kawa

Zamu dauki mataki a zaben 2019 akan duk wadanda suka yiwa shugaba Buhari zagon kasa - Ambasada Ibrahim Waiye
Ashsha! Ganduje ya furta kalaman ɓatanci ga Kwankwaso, karanta abinda yace?

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito Ganduje yana bayani a yayin gangamin taron masoya shugaban kasa Buhari a ranar Alhamis 24 ga watan Agusta, inda yace suna.

Ashsha! Ganduje ya furta kalaman ɓatanci ga Kwankwaso, karanta abinda yace?
Gwamnatin jihar Kano ta shiga takun saka da masu fataucin miyagun kwayoyi a jihar

Dangane da karuwar amfani da kayan maye na miyagun kwayoyi a cikin matasa, gwamnatin jihar Kano ta kammala shirye-shirye don kafa jami'ai masu yaki da fataucin

Gwamnatin jihar Kano ta shiga takun saka da masu fataucin miyagun kwayoyi a jihar
Kwalejin ilimi ta jihar Kano ta na rokon agajin shugabannin jihar a kan a maishe ta jami'ar ilimi

Sabon ciyaman na kungiyar kula da harkokin kwalejin, Malam Salihu Lukman Abubakar ne ya nemi taimakon don gwamnatin Buhari ta yi duba zuwa ga al'amarin a yayin

Kwalejin ilimi ta jihar Kano ta na rokon agajin shugabannin jihar a kan a maishe ta jami'ar ilimi
Tsakanin Kwankwaso da Ganduje, wani tsagi ne ke da halastaccen shugaban APC a Kano? Uwar jam’iyya ta raba gardama (Karanta)

Uwar jam’iyyar APC ta kasa ta gayyaci Umar Haruna Doguwa ne a matsayin halastaccen shugaban jam’iyyar zuwa taron da mukaddashin shugaban kasa yayi da ciyamomi.

Tsakanin Kwankwaso da Ganduje, wani tsagi ne ke da halastaccen shugaban APC a Kano? Uwar jam’iyya ta raba gardama (Karanta)
Gwamna Ganduje ya yi magana kan batun dawowar Buhari kwanan nan bayan ganawarsu a Landan (bidiyo)

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nuna farin cikin sa kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu lafiya sosai jim kadan bayan ganawarsu.

Gwamna Ganduje ya yi magana kan batun dawowar Buhari kwanan nan bayan ganawarsu a Landan (bidiyo)
Me ya sa mutane ba sa nuna damuwa kan karuwar fyade a Kano?

Rahotanni sun kawo cewa masu zanga-zanga ba su samu damar ganawa da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ba, saboda gwamnatinsa ta hana zanga-zanga.

Me ya sa mutane ba sa nuna damuwa kan karuwar fyade a Kano?
Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso a Kano?

Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso ne? Takun saka tsakanin Gwamna Ganduje na Kano da tsohon uban gidansa Sanata Kwankwaso ya sake salo

Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso a Kano?
Jerry Gana ya yiwa Najeriya butulci - Farfesa Ango Abdullahi

Tsohon ministan labarai, Farfesa Jerry Gana ba shi da halarci a cewar gwamnan jihar Kano, Ganduje, Ango Abdullahi da Dakta Junaid Muhammad sanadiyar wani furuci

Jerry Gana ya yiwa Najeriya butulci - Farfesa Ango Abdullahi
Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a safiyar yau (hotuna)

Mai girma gwamnan jihar Kano ya halarci taron kaddamar da injinan nika hatsi a kamfanin Northern Nigeria Flour Mills Bompai Kano wanda ke jihar a safiyar yau.

Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a safiyar yau (hotuna)
Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje

“Gwamanan jihar Kano Abullah Ganduje , a ranar laraba yace jihar Kano baza ta iya kai masayinta na babbar Jigo a kasuwanci in ba dan Iyamurai da wasu kabilu

Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje
Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi wani aiki irin na mazan jiya, musamman tsohon firimiya Ahmadu Sardauna wanda yayi suna wajen yi ma addini hidima.

Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)
Ka ji abun da Gwamna Ganduje ya ce a kan makomar 'yan kabilar Igbo?

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da cewa babu inda ‘yan kabilar Igbo mazauna jihar za su. Cewa Kano gidan kowa ne ba bako ba dan gari.

Ka ji abun da Gwamna Ganduje ya ce a kan makomar 'yan kabilar Igbo?
Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya bayyana cewa babu tantama a biyayyar da yake yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje.

Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi
Kotu a Kano ta kawo wa Gwamna Ganduje mummunan cikas

Kano ko jami’in KAROTA ko ma wani mai damara tare masu Kurkura ko Adaidaita sahu ko makamancinsu da nufin karbar haraji, har sai kotun ta kammala sauraron karar

Kotu a Kano ta kawo wa Gwamna Ganduje mummunan cikas
Dan halas baya manta alkhairi: Gwamnan jihar Kano ya yabi Ahmed Musa

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yaba ma Musa kan abun arziki da ya yi ma al’umma, cikin abun da ya amfana, musamman daga Kano Pillars.

Dan halas baya manta alkhairi: Gwamnan jihar Kano ya yabi Ahmed Musa
NAIJ.com
Mailfire view pixel