Gwamnan Jihar Ekiti

Gwamnan Ekiti ya sanya hannu ga dokar kisa wanda ta haramta kungiyoyin asiri da na ta'addanci

Ina kan baka na kuma ba zan nemi gafarar shugaba Buhari ba, a cewar gwamna Fayose

Gwamna na jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa maganganunsa da kuma matsawa ya yi sanadiyar dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar.

Ina kan baka na kuma ba zan nemi gafarar shugaba Buhari ba, a cewar gwamna Fayose
Kungiyar Miyatti Allah ta bukaci Fayose ya nemi gafarar shugaba Buhari ko ya fuskanci shari'a

Kungiyar Miyetti Allah na Fulani makiyaya ta gargadi gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose cewa ya nemi gafarar Buhari a kan wasu maganganu da ya yi game shi.

Kungiyar Miyatti Allah ta bukaci Fayose ya nemi gafarar shugaba Buhari ko ya fuskanci shari'a
2019: Mun koma Aso Rock mun gama Inji Fayose

Za ku ji cewa Gwamna Ayodele Peter Fayose ya lashi takobin doke APC a zabe mai zuwa. Fayose yace wa'adi daya kurum Jam'iyyar APC mai mulki za tayi a Kasar.

2019: Mun koma Aso Rock mun gama Inji Fayose
Dalilin daya sa aka hana ni zuwa ganin Buhari a Landan - Fayose

Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana dalilin da yasa aka hana shi ziyaran Buhari a Landan Gwamnoni da manyan-manyan yan siyasa suna kai wai Buhari ziyara

Dalilin daya sa aka hana ni zuwa ganin Buhari a Landan - Fayose
Fayose ya ce yana son ya ziyarci shugaba Buhari a Landan

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya ayyana cewa yana so ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a Landan da kansa don yi masa fatar samu lafiya .

Fayose ya ce yana son ya ziyarci shugaba Buhari a Landan
Kishin ƙishin: PDP na shirin tsayar da Atiku takarar shugaban ƙasa, Fayose mataimaki

Sai dai ba a nan gizo ke sakar ba, inda majiyar NAIJ.com ta bayyana cewa a shirin na jam’iyyar ta PDP, ta gamsu da gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose.

Kishin ƙishin: PDP na shirin tsayar da Atiku takarar shugaban ƙasa, Fayose mataimaki
Fayose ya ce har yanzu gwamnatin Najeriya ba ta fatattakar kungiyar Boko Haram ba

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya musanta kalaman gwamnatin tarayyar Najeriya cewa ta ci galaba a kan ‘yan kunar bakin wake Boko Haram a arewa maso gabas

Fayose ya ce har yanzu gwamnatin Najeriya ba ta fatattakar kungiyar Boko Haram ba
Naira biliyan 4.7 na Paris Club: Fayose na shirin sauya tunanin mutanen Ekiti – APC

Jamíyyar APC a jihar Ekiti ta zargi Gwamna Ayodele Fayose da shirin sauya tunanin mutanen jihar Ekiti ta hanyar karkatar da naira biliyan 4.7 na kudin Paris.

Naira biliyan 4.7 na Paris Club: Fayose na shirin sauya tunanin mutanen Ekiti – APC
Wani gwamna ya ce shine zai gaji Buhari a zaben shekarar 2019

Shugaban gwamnonin jam'iyyar ta PDP, Ayodele Fayose na jihar Ekiti ya sake jaddada cewa babu abin da zai hana shi zama shugaban kasar Najeriya a zaben 2019

Wani gwamna ya ce shine zai gaji Buhari a zaben shekarar 2019
Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose

Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose, tun a baya Ayo Fayose ya zargi Ali Modu Sheriff da cewa shi dan Boko Haram ne

Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose
Ziyarar Osinbajo ga Buhari yaudara ne – Fayose

Gwamnan jihar Ekiti Fayose ya bayyana rahoton ziyarar da mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ma shugaba Muhammadu Buhari a Landan a matsayin makirci.

Ziyarar Osinbajo ga Buhari yaudara ne – Fayose
‘Yan kwanaki kadan bayan ya nemi Buhari ya yi murabus Fayose ya sake sakin bam a kan lafiyar shugaban kasar

A ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, Fayose ya buga shafinsa na twitter inda ya tambayi yadda zaáyi kasa ta ci gaba alhalin shugabanta na gudanar da rayuwa a turai.

‘Yan kwanaki kadan bayan ya nemi Buhari ya yi murabus Fayose ya sake sakin bam a kan lafiyar shugaban kasar
Ni ne zan lashe zaben shugaban kasa a zabukan 2019 - Inji Gwamna Fayose

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya lashi takobi yace ko shakka babu shine zai lashe zaben shugabancin kasar nan a zabukan shekarar 2019 dake tafe

Ni ne zan lashe zaben shugaban kasa a zabukan 2019 - Inji Gwamna Fayose
Idan har da gaske kana son Najeriya to kayi murabus – Inji Fayose ga Buhari

Gwamnan jihar Ekiti Mista Ayodele Fayose ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi murabus muddin da gaske yake kaunar Najeriya tunda bai da lafiya

Idan har da gaske kana son Najeriya to kayi murabus – Inji Fayose ga Buhari
Abin da zan yi a shekarar 2019-Fayose

Abin da zan yi a shekarar 2019-Fayose

Ayo Fayose na Ekiti ya bayyana niyyar sa na shekarar 2019 mai zuwa. Fayose yace ba zai nemi kujerar Sanata ba. Gwamnan yace yanzu kuma hutawa zai je yayi kurum

Abin da zan yi a shekarar 2019-Fayose
Ka ji abin da Sarki Sanusi II ya fada game da Ayo Fayose

Sarkin Kano mai girma Muhammadu Sanusi na biyu II ya jinjinawa Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Peter Fayose wajen kokarin dawo da kimar ilmi a Jihar na Ekiti.

Ka ji abin da Sarki Sanusi II ya fada game da Ayo Fayose
Kalli abinda aka kama gwamna Fayose yana yi a shagon wata mata (Hotuna)

A daidai lokacin da ake bikin zagayowar ranar mata ta duniya, kwatsam sai aka tsinci gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose yana dinki a keken taka taka.

Kalli abinda aka kama gwamna Fayose yana yi a shagon wata mata (Hotuna)
Ka ji abin da Gwamna Fayose zai yi wa samarin Jihar sa?

Gwamnatin Jihar Ekiti ta rabawa matasa filayen noma domin rage matsalar rashin aikin yi a Jihar. Gwamnatin Jihar ta hada kai ne da wata Kungiyar noma domin horo

Ka ji abin da Gwamna Fayose zai yi wa samarin Jihar sa?
Fayose na rinton aikin Buhari a Ekiti -APC

Gwamna Fayose na rinton aikin gwamnatin Buhari na samarwa da matasa aiki a jiharsa bayan yana kan gaba da sukarsa da kokarin ganin bayansa a cewar jam'iyya APC

Fayose na rinton aikin Buhari a Ekiti -APC
Wani shaida ya tona asirin Fayose kan yadda ya karbi naira miliyan 1.2 daga kudin makamai

Shaida da aka gurfanar a bincike da ake gudanarwa na rashawa, Alade Sunday ya bayyana yanda Fayose ya karbi kason sa a kudin makamai.

Wani shaida ya tona asirin Fayose kan yadda ya karbi naira miliyan 1.2 daga kudin makamai
Gwamna Ayo Fayose ya sha kwana da kudin ma’aikata-APC

Kakakin Jam’iyyar APC ta Jihar Ekiti ya zargi Gwamnan Jihar Ayo Fayose da karkatar da wasu makudan kudi da ya karbo daga Gwamnatin Tarayya.

Gwamna Ayo Fayose ya sha kwana da kudin ma’aikata-APC
An bayyana babban makiyin Shugaban Kasa Buhari

APC ta Jihar Ekiti ta yabawa Shugaban Kasa Buhari wajen kubuto da wasu daga cikin matan Chibok, sannan tace ayi ta hukuri da Gwamna Fayose.

An bayyana babban makiyin Shugaban Kasa Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel