Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai

Ra'ayi: Gwajin malaman jihar Kaduna: Abun da ba’a bayyana ba

Gwamnatin Kaduna za ta samar da wutar lantarki 50MW daga hasken rana

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kammala shirin samar da wutar lantarki 50 megawatts ta hanyar hasken rana a Kafin Ganye da ke yankin karamar hukumar Igabi.

Gwamnatin Kaduna za ta samar da wutar lantarki 50MW daga hasken rana
El-Rufa’i tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Kwamitin ya kunshi Sarakunan Zazzau, Alhaji Dakta Shehu Idris, Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi da kuma Sarkin Fika Mohammed Abali, kamar yadda NAIJ.com ta gano.

El-Rufa’i tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)
Asha! Kashi 50% na malaman makarantun firamare sun fadi jarabawar 'yan aji 4 a Kaduna

El-Rufai ya bayyana cewa mafi yawancin daliban da jihar ta aike dasu kasashen waje domin karo ilimi sun dawo a dalilin rashin tabuka abin arziki a makarantun.

Asha! Kashi 50% na malaman makarantun firamare sun fadi jarabawar 'yan aji 4 a Kaduna
Yadda Malam Nasir El-Rufai ya kaskantar da kai yayin da ya ziyarci fadar sarkin Legas

Ana sa ran cewa El-Rufai zai bayyana ra'ayin shugaba Buhari na sake tsayawa takara a karo na biyu ga yankin kudu maso yammacin kasar yayin da ya ziyarci Legas.

Yadda Malam Nasir El-Rufai ya kaskantar da kai yayin da ya ziyarci fadar sarkin Legas
Ina addu'a Allah yasa man fetur din Najeriya ya bushe - El-Rufai

Nasir El- Rufai yace ya na rokon Allah yasa man fetur din Najeriya ya gushe saboda dogaro da man fetur ke hana yan Najeriya kirkiran sabin hanyoyin neman arziki

Ina addu'a Allah yasa man fetur din Najeriya ya bushe - El-Rufai
Mun gargadi Buhari kan karda ya nada Aisha Alhassan – El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai yace shugaba Muhammadu Buhari ya nada Aisha Alhassan ne a matsayin minista duk da rashin amincewa da shugabancin APC.

Mun gargadi Buhari kan karda ya nada Aisha Alhassan – El-Rufai
Kalli kyautar da Sanatocin Amurka suka yi ma gwamna El-Rufai (Hotuna)

Da yammacin ranar Litinin 28 ga watan Agusta ne gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya karbi bakoncin wasu yan majalisun dokokin Amurka a garin Abuja.

Kalli kyautar da Sanatocin Amurka suka yi ma gwamna El-Rufai (Hotuna)
Fusatattun matasa sun far ma dogaran kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA

Wasu jami’an hukumar tabbatar da kiyaye dokokin kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA sun tsallake rijiya a ranar Laraba 23 ga watan Agusta lokacin da wasu matasa

Fusatattun matasa sun far ma dogaran kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA
Gwamnatin Kaduna ta kashe naira biliyan 4 wajen mai da makarantun jihar na zamani

Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Nasir El-Rufai ta bayyana cewa ta kashe sama da naira biliyan 4 wajen gyara makarantun gwamnatin jihar zuwa na zamani.

Gwamnatin Kaduna ta kashe naira biliyan 4 wajen mai da makarantun jihar na zamani
Ma’aikatan ilimi a jihar Kaduna za ta samar da kujeru 256,182 ga makarantun gwamnati a jihar

Gwamnatin jihar Kaduna ta ba da kwangila don samar da isashen kujerun zama a makarantu, kwamishinan Ilimi a jihar, Farfesa Andrew Nok ya tabbatar da hakan.

Ma’aikatan ilimi a jihar Kaduna za ta samar da kujeru 256,182 ga makarantun gwamnati a jihar
PDP ta zargi El-Rufai da hannu a hari a kan ‘yan jarida a Kaduna

Jam’iyyar PDP a Kaduna ta zargi gwamnatin jam’iyyar APC a karkashin jagorancin gwamna Nasir El-Rufai cewa ta na da hannu ga hari a kan' yan jarida a jihar

PDP ta zargi El-Rufai da hannu a hari a kan ‘yan jarida a Kaduna
Garkuwa da mutane: Dambazau ya kai ziyarar gani da ido jihar Kaduna (HOTUNA)

Ministan ya fara isa fadar gwamnatin jihar ne, inda ya gana da gwamnan Nasiru El-Rufai daga nan kuma suka dunguma zuwa garin kajuru dake karamar hukumar Kajuru.

Garkuwa da mutane: Dambazau ya kai ziyarar gani da ido jihar Kaduna (HOTUNA)
Wata kungiyar dalibai ta yi karar gwamnatin jihar Kaduna

A can jihar Kaduna ne wata kungiya ta matasan dalibai su ka kai karar gwamnatin jihar Kaduna saboda wasu makarantu guda uku da ta rufe tun shekarar da ta gabata

Wata kungiyar dalibai ta yi karar gwamnatin jihar Kaduna
Anyi taro domin shawo kan matsalolin da ke addabar mutanen Hayin Mal. Bello

Sarkin Hayin Mallam Bello, Alh. Kabiru Isa Gangarida ya tattaro dimbin masu ruwa da tsaki a domin su bada gudumawar su wajen shawo kan matsalolin da ke adabarsu

Anyi taro domin shawo kan matsalolin da ke addabar mutanen Hayin Mal. Bello
Kashe-Kashen Kudancin Kaduna: Zamu fara harbe makiyaya da suke kiwon dare, rantsuwar shugaban tsaro ta STF

Kashe-Kashen Kudancin Kaduna: 'Zamu fara harbe makiyaya da suke kiwon dare', rantsuwar shugaban tsaron STF, a baya-bayan nan dai ana kara samun hare-hare

Kashe-Kashen Kudancin Kaduna: Zamu fara harbe makiyaya da suke kiwon dare, rantsuwar shugaban tsaro ta STF
El-Rufai ya bukaci iyaye su saka tsoron Allah a zukatan 'ya 'yansu

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa'i, a yau Lahadi, 23 ga watan Yuli ya kira ga iyaye da babban murya da su saka tsoron Allah a zukatan 'ya'yansu....

El-Rufai ya bukaci iyaye su saka tsoron Allah a zukatan 'ya 'yansu
Kalli irin kyautar da gwamnan Kaduna yayi ma baƙonsa daga China

Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa’i na jihar Kaduna ya karrama bakonsa, gwamnan lardin Harbei na kasar Sin, wanda ya samu wakilcin mataimakin gwamnan Lardin.

Kalli irin kyautar da gwamnan Kaduna yayi ma baƙonsa daga China
Gwamnan lardin China ya kawo ziyara jihar Kaduna (HOTUNA)

Gwamnan jihar Kaduna ya karbi bakoncin gwamnan lardin Habei na kasar China a karkashin jagorancin jakadan kasar Sin a Najeriya tare da shugaban kamfanin CCECC.

Gwamnan lardin China ya kawo ziyara jihar Kaduna (HOTUNA)
2019: Ba na tsoron faɗuwa zaɓe, burina in sauke nauyin daya rataya a wuyana – El-Rufai

Ba zan damu ba ko na fadi zaben 2019, ko kuwa na samu nasara, abinda na sanya a gaba kawai shine sauke nauyin dake kaina iya gwargwado.” Inji El-Rufai

2019: Ba na tsoron faɗuwa zaɓe, burina in sauke nauyin daya rataya a wuyana – El-Rufai
Mazaunar kudancin kaduna sun kada kuri’u rashin tabbaci ga gwamnatin El-Rufai

Kungiyar matasan kudancin Kaduna da na dalibai ta tabbatar cewa kimani dalibai 3,753 a yankin suka kada kuri’u rashin tabbaci ga gwamnatin Malam Nasir El-Rufai

Mazaunar kudancin kaduna sun kada kuri’u rashin tabbaci ga gwamnatin El-Rufai
Gwamna El-Rufai hau jirgin kasa zuwa Kaduna tare da ýayan sa (hotuna)

A matsayin san a mutun da bai dauki duniya da zafi ba, ya kan dauki lokaci da dama da yaransa kamar yadda suka shakata a jirgin kasa zuwa jihar Kaduna.

Gwamna El-Rufai hau jirgin kasa zuwa Kaduna tare da ýayan sa (hotuna)
El-Rufai: Gwamnan jihar Kaduna ko Baban yara? Kalli yadda haɗuwarsa da wasu yara ta kasance (HOTUNA)

Wasu hotunan gwamnan jihar Kaduna sun watsu a shafukan yanar gizo, inda aka gansa yana karrama wasu kananan yara yayin da suka kawo masa ziyara a ofishinsa.

El-Rufai: Gwamnan jihar Kaduna ko Baban yara? Kalli yadda haɗuwarsa da wasu yara ta kasance (HOTUNA)
NAIJ.com
Mailfire view pixel