Gwamnanonin Najeriya

Malaman Makaranta: Da tsohuwar zuma ake magani Inji wani Malami ga El-Rufai

Malaman Makaranta: Da tsohuwar zuma ake magani Inji wani Malami ga Gwamnan Kaduna
Wani Gwamna zai mika jami'an gwamnatin sa da ya nada hannun 'yansanda

A wata takarda da sakataren gwamnatin jihar ya sanyawa hannu, gwamna, Ayade, ya bayar da umarnin gaggauta tantance duk masu rike da mukaman siyasa dake jihar

Wani Gwamna zai mika jami'an gwamnatin sa da ya nada hannun 'yansanda
Badakalar Kudin Faris Kulob: EFCC Ta Damke 'Yan Kwangilar Bogi Da Gwamnoni Sukayi Alaye Dasu Wajen Wawure Dala Biliyan 1.823

Binciken EFCC ya tabbatar da cewar gwamnonin sunyi amfani da wasu kamfanunuwa na bogi domin wawurar kudaden da shugaba Muhammadu Buhari ya rokesu suyi amfani da

Badakalar Kudin Faris Kulob: EFCC Ta Damke 'Yan Kwangilar Bogi Da Gwamnoni Sukayi Alaye Dasu Wajen Wawure Dala Biliyan 1.823
Gwamnonin APC sun kai ziyarar jaje ga al’ummar jihar Benuwe

Ana sa ran gwamnonin zasu yi ma matsalar ambaliyar ruwan karatun ta natsu, don gano hanyoyin da zasu bada gudunmuwar kare sake afkuwar hakan a nan gaba.

Gwamnonin APC sun kai ziyarar jaje ga al’ummar jihar Benuwe
Tofa: Atiku Abubakar ya caccaki Gwamnatin Buhari

Atiku Abubakar yayi kaca-kaca da Gwamnatin Buhari yace babu wani barawo da aka kama da kudi ya kuma ce an gaza shawo kan rikicin Boko Haram har yanzu.

Tofa: Atiku Abubakar ya caccaki Gwamnatin Buhari
Duba me gwamnatocin kasar nan suka yi wa talaka da kudin da suka raba a watan Agusta

Rabin tiriliyan na Naira gwamnatocin kasar nan suka raba a watan Agusta, me suka yi wa talaka da kudin. An saki kudaden da gwamnatoci suka kashe a watan nan

Duba me gwamnatocin kasar nan suka yi wa talaka da kudin da suka raba a watan Agusta
2019: Ministocin Buhari 7 da za su tsaya takarar Gwamna

A cikin Ministocin da ka iya fitowa neman Gwamna a zabe mai zuwa na 2019 akwai tsohon Gwamnan Jihar Ekiti Fayemi. Bayan nan kuma akwai irin su Shittu.

2019: Ministocin Buhari 7 da za su tsaya takarar Gwamna
Yaji uwar bari? Saraki ya dawo da duka kudin fenshon da aka biyashi - Gwamnatin jihar Kwara

Gwamnatin Jihar Kwara ta ce shugaban majalisar dattijai Bukola Saraki ya mayar da kuɗin da aka biya shi a matsayin fensho tunda yanzu yana aiki da gwamnati.

Yaji uwar bari? Saraki ya dawo da duka kudin fenshon da aka biyashi - Gwamnatin jihar Kwara
Mutane 3 da ka iya zama Gwannan Jihar Anambra

Mun kawo maku jerin Mutane 3 da ka iya lashe zaben Gwannan Jihar Anambra da za ayi a karshen shekarar nan ko da dai 'Yan Biyafara sun babu wanda zai yi zabe.

Mutane 3 da ka iya zama Gwannan Jihar Anambra
Ku daina sata, Shettima ya fadawa gwamnonin Najeriya

Ya kuma jaddada bukatar gwamnonin don ƙirƙirar mafi yawan aiyuka, zuba jari a cikin ilimi da kuma haifar da aikin sararin samaniya da kuma aikin tashoshi.

Ku daina sata, Shettima ya fadawa gwamnonin Najeriya
Ana shirin damke Gwamna Ayo Fayose na Jihar Ekiti

Hukumar DSS na shirin damke Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Peter Fayose. Fayose yace Gwamnatin APC ce da kokarin wannan makarkashiya domin a ga bayan sa.

Ana shirin damke Gwamna Ayo Fayose na Jihar Ekiti
Yadda Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi makeken gidan $1m a Amurka

Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi kayataccen gida a kasar Amurka bayan hawan shi gwamnati da shekara biyu kacal. Ya sayi gidan lakadan a kan kudi dala 950,000.

Yadda Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi makeken gidan $1m a Amurka
Tofa: Abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta gaza Inji wani Ministan Kasar

Sanata Chris Ngige Ministan kwadago yayi magana game da Gwamnatin APC inda yace matsalar tattali ya hana Shugaba Buhari cika alkawarin da ya dauko lokacin kamfe

Tofa: Abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta gaza Inji wani Ministan Kasar
Kwarmato: Gwamnati ta fara biyan mutane 20 miliyoyin Nairori

Ministar Kudi ta Najeriya Kemi Adeosun ta ce: "Wannan shi ne karon farko da muka biya wadannan kudaden a karkashin shirin nan na masu tona asirin barayin gwamna

Kwarmato: Gwamnati ta fara biyan mutane 20 miliyoyin Nairori
Shinkafa mai guba ta mamaye Najeriya – Kungiyar Gwamnonin Najeriya

A wata sanarwa da mai kula da harkokin yada labarai na kungiyar Abdulrazak Bello-Barkindo ya fitar, ya ce kungiyar ta tattauna akan wannan batu ne a ganawar da

Shinkafa mai guba ta mamaye Najeriya – Kungiyar Gwamnonin Najeriya
An yi arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku Abubakar a garin Jada

Akalla mutane 10 suka ji rauni a wata arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku a garin Jada dake jihar Adamawa a wajen taron bikin nadin sarauta

An yi arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku Abubakar a garin Jada
Gwamnatin jihar Neja ta mayar da martani game da kama tsohon gwamnan jihar

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello ya mayar da martani a kan cafke tsohon gwamnan jihar, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu da hukumar EFCC ta yi

Gwamnatin jihar Neja ta mayar da martani game da kama tsohon gwamnan jihar
Ka ji abin da Gwamnoni ke shirin yi wa shugaban kasa

Sai Buhari ya bi ta-ka-tsan-tsan da Gwamnoni Inji Kanal Umar yace don kuwa suna kokarin su karkatar da kudin da zai tura masu kwanan nan har Miliyan 500.

Ka ji abin da Gwamnoni ke shirin yi wa shugaban kasa
Ba mu zuba kudin kungiyar Faris-Landan a aljihun mu ba, duk dokoki da ya kamata aka bi wajen raba kudin

Muna ganin maganan yan labari da suka ce kudin sun koma aljihun gwaminoni kamar maganan da ba hujja kuma ba dadi. Har yanzu, rahoto bai nuna mutum 1 bare 7.

Ba mu zuba kudin kungiyar Faris-Landan a aljihun mu ba, duk dokoki da ya kamata aka bi wajen raba kudin
Shugaba Buhari ya ba da umurni a rabawa jihohi Naira Biliyan 500

Shugaban ya ce kudaden na cikin rarar da aka samo daga kungiyar Paris Club da ta mayarwa Najeriya saboda ta biya fiye da bashin da kungiyar ke binta.

Shugaba Buhari ya ba da umurni a rabawa jihohi Naira Biliyan 500
Dalilei da ya sa aka hana Magu kujeran ciyaman na EFCC zai baka tsoro

Da yake wani lokaci, gwamnonin sun aika zuwa wajen Magu amma ya ki basu hadin kai. Kafin Magu ya bisu, sun tsaya akan su yaaga mishi kaya a waje tun da ya ki

Dalilei da ya sa aka hana Magu kujeran ciyaman na EFCC zai baka tsoro
EFCC tayi babban kamu a asusun wani Gwamna

EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta gano cewa an karkatar da wasu kudi zuwa asusun wani Gwamna inda tayi kokari kuma ta gano wannan kudi yanzu haka.

EFCC tayi babban kamu a asusun wani Gwamna
Ku maido duk kayan gwamnatin da ke wurin ku - Sakon gwamnatin tarayya ga tsaffin ma'aikata

Gwamnatin tarayya ta umurci dukkan tsaffin ma'aikatanta musamman ma manya da su maido kadarorin da ke wurin su don kaucewa hushin hukuma.

Ku maido duk kayan gwamnatin da ke wurin ku - Sakon gwamnatin tarayya ga tsaffin ma'aikata
NAIJ.com
Mailfire view pixel