Gwamnatin Buhari

Wata ‘Yar Majalisa tace barayi su ka daura Shugaba Buhari kan mulki

Mutane miliyan uku sun rasa aiki a lokacin Buhari — Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abukar ya yi zargin cewa mutane miliyan uku ne suka rasa ayyukan su a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Mutane miliyan uku sun rasa aiki a lokacin Buhari — Atiku
Garba Shehu ya bayyana abun da Buhari yayi ma jihar da ta ba shi kuri’u mafi yawa a 2015

Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya bayyana alkhairi da shugaban kasar yayi wa jihar Kano tun daga lokacin da ya soma shiga ofis.

Garba Shehu ya bayyana abun da Buhari yayi ma jihar da ta ba shi kuri’u mafi yawa a 2015
Ko ka san mutane nawa 'Yan Boko Haram su ka kashe a mulkin Buhari?

Har gobe 'Yan Boko Haram na cigaba da yi wa Bayin Allah kisan mummuke da na bakin wake duk da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yace an ci karfin su tuni.

Ko ka san mutane nawa 'Yan Boko Haram su ka kashe a mulkin Buhari?
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Jordan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya don halartar taron kwanaki biyu a kasar Jordan, tare da shi akwai gwamnonin jihohin Niger, Kogi da Osun.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Jordan
Shugaba Buhari ya gaza cika ko da daya daga cikin alkawaran da yayi a lokacin neman zabe – Annkio Briggs

Yar gwagwarmayan Niger Delta, Annkio Briggs ta zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da gaza cika koda daya daga cikin alkawarin ya dauka a lokacin neman zabe.

Shugaba Buhari ya gaza cika ko da daya daga cikin alkawaran da yayi a lokacin neman zabe – Annkio Briggs
Dalilin da yasa bai kamata Buhari yayi zancen dawowa na biyu ba a yanzu – Sage Africa

Kungiyar Sage Afrika, ta kaddamar da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai cancanci dawowa shugabanci karo na biyu ba saboda ya gaza cika alkawaran zaben sa.

Dalilin da yasa bai kamata Buhari yayi zancen dawowa na biyu ba a yanzu – Sage Africa
Abin da mu ka yi cikin shekara 1 ya fi abin da Jonathan yayi cikin shekaru 5 – Gwamnatin Buhari

Lai Mohammed Ministan yada labarai ya bayyana irin kokarin Gwamnatin Buhari. Lai ya koka da abubuwa su ka faru a lokacin Gwamnatin Shugaban Kasa Jonathan.

Abin da mu ka yi cikin shekara 1 ya fi abin da Jonathan yayi cikin shekaru 5 – Gwamnatin Buhari
Shugaban Kasa Buhari yayi gum yayin da ake saida ‘Yan Najeriya a kasar waje

A cewar wani Bawan Allah da ya bar Najeriya ya dawo ya ga abin takaici a Kasar Libya inda ya samu ana saida bakaken Mutane kamar bayi amma an yi shiru.

Shugaban Kasa Buhari yayi gum yayin da ake saida ‘Yan Najeriya a kasar waje
Gwamnatin Buhari tana barazana ga hadin kan kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a matsayin babban barazana ga hadin kan Najeriya.

Gwamnatin Buhari tana barazana ga hadin kan kasa
Tattalin arziki: Shugaban Kasa Buhari ya gano bakin zaren

Game da tattalin arzikin Najeriya yanzu ana samun sauki don kuwa kayan masarufi na cigaba da rage tsada karo har na tara a jere Inji Hukumar NBS ta Kasa.

Tattalin arziki: Shugaban Kasa Buhari ya gano bakin zaren
Najeriya ta kafa wani tarihi a Duniya a Gwamnatin Buhari

Karamin Ministan Kasar Hadi Sirika yace za ayi wani babban taro a Kasar nan da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai bude wanda shi ne irin san a farko a Duniya.

Najeriya ta kafa wani tarihi a Duniya a Gwamnatin Buhari
An yabawa Shugaban Kasa Buhari bayan ya ziyarci Kasar Inyamuri

Kamar yadda labari ya zo mana Jama’a sun yabawa Shugaba Buhari da ya kai ziyara Jihar Anambra. Su kace hakan ya nuna cewa Shugaban Kasar na tare da kowa a Kasar

An yabawa Shugaban Kasa Buhari bayan ya ziyarci Kasar Inyamuri
Shugaba Buhari ya fara zagayen Yankin Kudu maso gabas

Mun samu labari cewa a jiya ne Fadar Shugaban kasa ta bayyana irin goma sha tara na arzikin da Shugaba Muhammadu Buhari yayi wa Yankin Inyamurai a mulkin sa.

Shugaba Buhari ya fara zagayen Yankin Kudu maso gabas
Kokarin da na yi wa Mutanen Kudu maso gabas a Gwamnati na Inji Buhari

Shugaba Buhari zai leka Yankin kudu maso gabashin Kasar inda zai kaddamar da wasu ayyuka kana kuma ya daga hannun ‘dan takarar APC a yau dinnan zuwa gobe.

Kokarin da na yi wa Mutanen Kudu maso gabas a Gwamnati na Inji Buhari
Zaben 2019 na tsakanin shugaba Buhari da Atiku Abubakar

Mr. Femi Falana (SAN) ya ce, yana baƙin ciki game da yiwuwar cewa 'yan Najeriya za su zabi shugaba Buhari ko tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar.

Zaben 2019 na tsakanin shugaba Buhari da Atiku Abubakar
Kungiyar goyan bayan shugaba Buhari (BMSG) ta yi Allah wadai da zargin Ndigbo akan nadin SGF

Kungiyar goyon bayan shugaba Buhari watau "Buhari Media Support Group" ta yi watsi da zargin kungiyar Ndigbo akan nada sabon sakataren gwamnatin tarayya (SGF).

Kungiyar goyan bayan shugaba Buhari (BMSG) ta yi Allah wadai da zargin Ndigbo akan nadin SGF
Ashe dai Shugaba Buhari ba ya kin ‘Yan kudancin Najeriya

Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin wadanda Shugaba Muhammadu ya ba mukamai a mulkin sa wanda ya maida martani ga masu cewa Shugaban kasar na da son kai.

Ashe dai Shugaba Buhari ba ya kin ‘Yan kudancin Najeriya
Sanata Kabiru Marafa ya caccaki shugaban kwastam, Ahmed Ali

Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Zamfara ta tsakiya, sanata Kabiru Marafa ya kalubalanci Ahmed Ali game da cewa gwamnatin shugaba Buhari ta saki hanya

Sanata Kabiru Marafa ya caccaki shugaban kwastam, Ahmed Ali
Shugaban Kasa yayi zama na musamman da Dambazau game da batun Maina

Mun samu labari cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da Ministan harkokin cikin gida na kasa Abdurrahman Dambazau da ake zargi da dawo da Maina aiki.

Shugaban Kasa yayi zama na musamman da Dambazau game da batun Maina
Buhari ya kira Tinubu saboda babban rashin da yayi

A makon nan kun ji cewa tsohon Gwamnan Legas yayi rashin ‘da wanda ta sa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira babban ‘Dan siyasar yayi masa ta’aziyya a waya.

Buhari ya kira Tinubu saboda babban rashin da yayi
Gwamnatin Buhari na shirin maido wasu kudin da Abacha ya sata gida

Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari za ta karbo Dala Miliyan $321 na dukiyar da tsohon Shugaban Abacha ya boye a kasar waje Inji Ministan shari’ar Buhari.

Gwamnatin Buhari na shirin maido wasu kudin da Abacha ya sata gida
Babachir: 'Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari

Sanatan APC Shehu Sani da irin su Dino Melaye da kuma manyan 'Yan PDP irin su Ayo Fayose da Femi Kayode sun yabawa Shugaba Buhari da ya sallami Sakataren sa.

Babachir: 'Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel