Gwamnatin Najeriya

Bishop Kukah ya ce rashin kyakkyawan shugabanci ya hana Najeriya ci gaba

Bishop Kukah ya bayyana dalilin da ya sa Najeriya ta kasa ci gaba
Bashin da ake bin Najeriya ya kai N20.37tn

Ofishin kula da basussukan kasa ya gayawa manema labarai a ranar Talata a Abuja cewa bashin da ake bin Najeriya (gwamnatocin tarayya hade da na jihohi gaba daya

Bashin da ake bin Najeriya ya kai N20.37tn
Yanzu-yanzu: Majalisar dattijai ta amince da cin bashin dala $5.5bn da Buhari zai yi

A ranar Talata majalisar dattijai ta amince da bashin $5.5bn da Buhari zai ciyo daga kasar waje. Shugaba Buhari ya aika da wasika a ranar 10 Oktoba yana neman

Yanzu-yanzu: Majalisar dattijai ta amince da cin bashin dala $5.5bn da Buhari zai yi
Kaico: Jihohi 16 na Najeriya za su fuskanci badakalar kayan abinci a shekarar 2018, Karanta Binciken

NAIJ.com ta ruwaito cewa, cibiyon abinci na duniya da suka hadar da; Food and Agricultural Organisation (FOA), World Food Programme (WFP) da kuma National Progr

Kaico: Jihohi 16 na Najeriya za su fuskanci badakalar kayan abinci a shekarar 2018, Karanta Binciken
Kar ku bamu kunya fa — 'Yan Najeriya sun gayawa TSTV

'Yan Najeriya sun yi kira ga sabuwar satalayet dinnan TSTV da kar ta basu kunya ta janye alkawarin da ta dauka na fara sayar da dikoda a ranar 1 Nuwamba.

Kar ku bamu kunya fa — 'Yan Najeriya sun gayawa TSTV
Abin da Shugaban kasar Cote D’Ivoire ya fadawa Shugaba Buhari a Fadar Villa jiya

Shugaban Kasar Cote D’Ivoire ya yabawa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Za ku ji yadda ganawar Alassane Quattara da Muhammadu Buhari ta kaya a jiya.

Abin da Shugaban kasar Cote D’Ivoire ya fadawa Shugaba Buhari a Fadar Villa jiya
Abubuwa 3 da ba ka sani ba game da sabon Sakataren Gwamnatin Tarayya

Mun samu labari cewa jiya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon SGF watau Sakataren Gwamnatin Tarayya. Ko ka san Boss ya taba binciken Muhammadu Buhari?

Abubuwa 3 da ba ka sani ba game da sabon Sakataren Gwamnatin Tarayya
Shugaba Buhari yayi wa mutanen Neja-Delta alkawari bai cika ba

Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust ta kasar nan cewa Gwamnatin Shugaba Buhari tayi alkawarin share yankin Ogoni amma har yanzu ba a fara aikin ba.

Shugaba Buhari yayi wa mutanen Neja-Delta alkawari bai cika ba
A fito fili a fada: Wata kungiya ta yi kira ga gwamnati da ta baiyana sakamakon binciken kudaden da aka yi wa SGF da shugaban NIA

Kungiyar Abin Ya Isa (Sai No Campaign) a ranar Alhamis dinnan ta baiyana korafin ta zuwa ga shugaban kasa a kan a fito a baiyana sakamakon binciken da aka yi

A fito fili a fada: Wata kungiya ta yi kira ga gwamnati da ta baiyana sakamakon binciken kudaden da aka yi wa SGF da shugaban NIA
Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi

A ranar Asabar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta ki karbar tayin da majalisar wakilai ta yi mata akan cewa ta yarda a maida mafi karancin albashin ma'aikatan

Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi
An hurowa Shugaba Buhari wuta ya sauka daga mukamin sa

Shugaban Kasa Buhari ne ke rike da ofishin Ministan man fetur na kasar nan don haka ne wani Lauyan kasar ya nemi wani Kotu a Abuja ta sauke sa daga matsayin.

An hurowa Shugaba Buhari wuta ya sauka daga mukamin sa
Wata Sabuwa: Yanzunnan gwamnatin tarayya ta hana dukkan likitocinta aiki a asibitocin kudi

Wata Sabuwa: Yanzunnan gwamnatin tarayya ta hana dukkan likitocinta aiki a asibitocinsu na kudi. Dama dai hakan kan rage yawan wadanda zasu kula da talakawa

Wata Sabuwa: Yanzunnan gwamnatin tarayya ta hana dukkan likitocinta aiki a asibitocin kudi
Tinubu ya tsara wasu abubuwa 7 wanda zai iya farfado da tattalin arzikin Najeriya

Jagoran shugaban jam'iyyar mai mulki, APC, sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ba da shawara a kan abubuwa 7 da za ta farfado da tattalin arzikin Najeriya ..

Tinubu ya tsara wasu abubuwa 7 wanda zai iya farfado da tattalin arzikin Najeriya
Shugaba Buhari ya manta da Jihohin mu bayan mun ba shi kuri'a Inji ‘Yan Kano

Wani na kusa da Buhari ya bayyana cewa kaf Arewacin kasar abin da su ka samu daga a kasafin kudin kasar bai kama hanyar abin da Yankin kudu su ma samu ba.

Shugaba Buhari ya manta da Jihohin mu bayan mun ba shi kuri'a Inji ‘Yan Kano
Kungiyan dattawan yankin Arewa na tsakiya da na Kudu sun soki gwamnatin tarayya game da al'amarin IPOB

Kungiyan dattawan Arewa na tsakiya da na Kudu sun caccaki gwamnatin tarayya akan ayyana kungiyar yan asalin Biyafara IPOB a matsayin yan ta’adda da shugaban su

Kungiyan dattawan yankin Arewa na tsakiya da na Kudu sun soki gwamnatin tarayya game da al'amarin IPOB
Ina Dalar Amurka Biliyan 25 ta shiga? Shugaba Buhari ya na ganin takansa

Tun a ranar da gabata, shugaban kasa Muhammadu Buhar ya shiga fuskantar kalubale domin fayyace yadda aka yi kasafin Dalar Amurka Biliyan 25 na kudin da kamfanin

Ina Dalar Amurka Biliyan 25 ta shiga? Shugaba Buhari ya na ganin takansa
Kora da hali? Ministoci sun kasa ganin shugaban kasa

Ministoci sun koka da hana su ganin Shugaba Buhari da na kusa da shi ke yi. Wannan ya fito fili ne da wata wasikar Ministan Man Fetur, Ibe Kachikwu, ya

Kora da hali? Ministoci sun kasa ganin shugaban kasa
Abubuwa 10 masu muhimmanci daga jawabin shugaba Buhari a sakon bikin murnar ‘yancin kai

Wasu daga cikin abubuwa masu muhimmanci a jawabin shugaban kasa Muhammadu Buhari a sakon murnar ‘yancin kai ga ‘yan Najeriya a yau Lahadi, 1 ga watan Oktober.

Abubuwa 10 masu muhimmanci daga jawabin shugaba Buhari a sakon bikin murnar ‘yancin kai
Biyafara: Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu

Wani jigo a jam’iyyar PDP kuma tsohon dan takarar gwamanan jihar Delta, Sunny Onuesoke, ya caccaki senata Shehu Sani, akan maganar da yayi na cewa kasar Amurka

Biyafara: Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu
Gwamnatin Tarayya ta bayar da dalilai da ka iya mayar da Najeriya cikin matsin tattalin arziki

A ranar Alhamis ne Gwamnatin Najeriya ta ce fitar da kasar ta yi daga matsin tattalin arziki ba ya nufin ta fi karfin kara fadawa ciki ba ne inji Minista Udoma.

Gwamnatin Tarayya ta bayar da dalilai da ka iya mayar da Najeriya cikin matsin tattalin arziki
Wani babban Limami ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari

Wani babban Faston cocin 'General Superintendent of Christ Redemption Bible' a Najeriya yace kasar nan ba za ta taba dawo daidai ba sai Shugaba Buhari ya tuba.

Wani babban Limami ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari
Sanata Shehu Sani ya caccaki gwamnatin tarayya a kan shirye-shiryen janye daga kungiyoyi 90 na duniya

Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisa dattawa,ya bayyana rashin amincewa da gwamnatin tarayya a kan shirye-shiryen janye daga kungiyoyi na duniya

Sanata Shehu Sani ya caccaki gwamnatin tarayya a kan shirye-shiryen janye daga kungiyoyi 90 na duniya
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarni ga bankuna da cibiyoyin jakadanci akan yanke alaka da kungiyar IPOB

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da umarni wallafa hukuncin da kotun kolu dake birnin tarayya, wadda ta zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar masu faf

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarni ga bankuna da cibiyoyin jakadanci akan yanke alaka da kungiyar IPOB
NAIJ.com
Mailfire view pixel