Gwamnatin Shugaba Buhari

Yadda kungiya sukayi bikin murnar nasarar Buhari da sojoji akan yan Boko Haram a fadar shugaban kasa (hotuna)

Harkar tsaro: Kungiyar matasan Yarbawa sun yaba ma Buhari da rundunar soji

Kungiyar matasan Yarbawa sun yaba ma nasarorin shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma na babban hafsan soji Laftanal Janar Tukur Buratai wajen magance matsaloli

Harkar tsaro: Kungiyar matasan Yarbawa sun yaba ma Buhari da rundunar soji
Yan Najeriya na rayuwa kaman marayu a kasar su - Kukah

Limamin Katolika sashin jihar Sokoto, Rev. Mathew Kukah, a jiya, ya ce ya shiga damuwa kan yadda yan Najeriya ke rayuwa kamar marayu a cikin kasar su.

Yan Najeriya na rayuwa kaman marayu a kasar su - Kukah
Shugaba Buhari ya amince da samar da ayyuka 2,250 a hukumar EFCC

Rahotanni sun kawo cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yarda da samar da sararin ayyuka 2,250 a hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC.

Shugaba Buhari ya amince da samar da ayyuka 2,250 a hukumar EFCC
Shugaban Buhari ya kaddamar da taron karawa juna sani kan harkar ilimi (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da taron karawa juna sani kan kalubalen da sashin ilimi ke fuskanta a Najeriya wanda aka gudanar a yau, Litinin.

Shugaban Buhari ya kaddamar da taron karawa juna sani kan harkar ilimi (hotuna)
Yanzu Yanzu: Buhari ya goyi bayan shirin El-Rufai na koran malamai 22,000 a Kaduna

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya goyi bayan shirin gwamna Nasir El-Rufai na koran malamai 22, 000 a Kaduna karkashin wani shiri na yin gyara a fannin ilimi.

Yanzu Yanzu: Buhari ya goyi bayan shirin El-Rufai na koran malamai 22,000 a Kaduna
N-Power: Fadar shugaban kasa ta dauki masu digiri 176,160

Mutane 25,840 da aka zaba, 11, 884 ne basu yi nasara ba bayan tantance su da aka yi, inda sauran mutane 13, 956 basu halarci tantancewa ba a shirin N-Power.

N-Power: Fadar shugaban kasa ta dauki masu digiri 176,160
A kaddamar da kungiyar Shi’a a matsayin na ta’addanci tun kafin lokaci ya kure – Kungiya ta gargadi gwamnatin tarayya da ministan shari'a

Wata kungiyar jama’a tayi kira ga gwamnatin tarayya da kuma ministan tsaro na tarayya, Abubakar Malami da su kaddamar da kungiyar shia a matsayin na yan ta’adda

A kaddamar da kungiyar Shi’a a matsayin na ta’addanci tun kafin lokaci ya kure – Kungiya ta gargadi gwamnatin tarayya da ministan shari'a
Najeriya ta samu naira biliyan 212.73 daga fitar da albarkatun noma kasashen waje a gwamnatin Buhari

Najeriya ta samu naira biliyan 212.73 daga fitar da albarkatun noma kasashen waje a karshen kwata na hudu a 2016 a karkashin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

Najeriya ta samu naira biliyan 212.73 daga fitar da albarkatun noma kasashen waje a gwamnatin Buhari
Kasafin 2018: Najeriya ta kara yin watsi da alkawarin da ta dauka kan kiwon lafiya

Najeriya na ci gaba da yin gaban kanta inda a wannan shekarar ma ta kara yin watsi da alkawarin da ta daukar wa Kungiyar Hada Kan Kasashen Afrika tun shekaru 16

Kasafin 2018: Najeriya ta kara yin watsi da alkawarin da ta dauka kan kiwon lafiya
Buhari da Baru sun samu goyon baya kan hako man fetur a yankin arewa

Wata ata kungiya mai zaman kanta 'PMB Oil and Gas Progress' ta jadadda goyon bayan ta ga man fetur da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari yunkurin hakowa.

Buhari da Baru sun samu goyon baya kan hako man fetur a yankin arewa
Tattalin arzikin Najeriya na samun ci gaba, farashin kayayyakin abinci zai ci gaba da ruguzowa – Lai Mohammed

Ministan bayanai da al’adu, Lai Mohammed ya bayyana cewa yayinda tattalin arziki ke ci gaba da daidaita, yan Najeriya zasu fara ganin fa’idar abun a rayuwarsu.

Tattalin arzikin Najeriya na samun ci gaba, farashin kayayyakin abinci zai ci gaba da ruguzowa – Lai Mohammed
Dalilin da yasa Buhari ke bukatan goyon bayan mu – Kungiya

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari (BSG) sashin jihar Legas ta ce zata cigaba da nema wa shugaban kasa Muhammadu Buhari magoya baya don cigaba da shugabanci.

Dalilin da yasa Buhari ke bukatan goyon bayan mu – Kungiya
Kasafin kudin 2018: Dalilin da yasa bamu kunyata Buhari a majalisar dokoki ba – Yan majalisar PDP

Mambobin jam’iyar Peoples Democratic Party, PDP, a majalisar wakilai sun yi bayanin dalilin da yasa suka yi watsi da shirin sun a yin zanga-zanga akan Buhari.

Kasafin kudin 2018: Dalilin da yasa bamu kunyata Buhari a majalisar dokoki ba – Yan majalisar PDP
Sanata Rabi'u Kwankwaso ya yaudari Buhari - Ali Barakat

Ali Barakat ya bayyana cewa, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi`u Musa Kwankwaso, ya yaudari shugaba Muhammadu Buhari da ayyuka dake cike da son zuciya.

Sanata Rabi'u Kwankwaso ya yaudari Buhari - Ali Barakat
Karda ku dawo da fashe-fashen bututunan mai – Gwamnatin tarayya ga Avengers

Gwamnatin tarayya ta roki kungiyar Niger Delta Avangers, wato yan bindiga masu fashe fashen bututun mai a yankin a shekara da ta gabata, da su yi hakuri.

Karda ku dawo da fashe-fashen bututunan mai – Gwamnatin tarayya ga Avengers
Kada Buhari ya yi tunanin dawowa mulki a 2019 – Aisha Yesufu

Jagoran kungiyar dake fafutukar ganin an dawo da matan Chibok, Aisha Yesufu ta ba shugaba Buhari shawara kan cewa karda ya yi tunanin dawowa mulki a 2019.

Kada Buhari ya yi tunanin dawowa mulki a 2019 – Aisha Yesufu
Shugabancin kasa a 2019: Alamu masu karfi sun nuna Buhari zai sake takara

Shugaba Muhammadu Buhari a karo na biyu! Wannan shine kudirin wassu masu cigaba da kira ga shugaban da ya sake takaran kujerar shugabanci a zaben 2019.

Shugabancin kasa a 2019: Alamu masu karfi sun nuna Buhari zai sake takara
Kungiyar matasan Najeriya sun kaddamar da goyon bayansu ga sake tsayawa takaran shugaba Buhari

Kungiyar matasan Najeriya (NYCN) tace zata mara ma shugaban kasa Muhammadu Buhari baya wajen sake tsayawa takara a 2019, zata kuma siya masa takardan takara.

Kungiyar matasan Najeriya sun kaddamar da goyon bayansu ga sake tsayawa takaran shugaba Buhari
Ba’a yi watsi da al’amarin Maina a kwandon shara ba – Fadar shugaban kasa

Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari yana nan a kan alkawarinsa na yaki da cin hanci da rashawa ba tare da nuna banbanci ba.

Ba’a yi watsi da al’amarin Maina a kwandon shara ba – Fadar shugaban kasa
Kungiyar Ohanaeze ta yi Allah wadai da nadin Boss Mustapha da shugaba Buhari yayi a matsayin sakataren gwamnatn tarayya

Kungiyar Ibo na Ohanaeze ta yi Allah wadai da nadin Mustapha Boss da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a matsayin sabon babban sakataren gwamnatin tarayya.

Kungiyar Ohanaeze ta yi Allah wadai da nadin Boss Mustapha da shugaba Buhari yayi a matsayin sakataren gwamnatn tarayya
Muna rasa magoya baya a kullun – Kungiyar Buhari

Kungiyar magoya bayan Buhari ta ce kungiyar na rasa masu goyon bayan ta a ko da yaushe saboda basu ji dadi ba da yanda yan siyasan Abuja suka amshe gwamnati.

Muna rasa magoya baya a kullun – Kungiyar Buhari
Yan PDP masu sauya sheka sun kasance kayar kafa ga mu da muke APC

Misis Lauretta Onochie, ta ce mambobin jamíyyar adawa (PDP) wadanda suka sauya sheka zuwa jamíyyar APC a 2015, sun zamar wa gwamnatin Buhari kalubale.

Yan PDP masu sauya sheka sun kasance kayar kafa ga mu da muke APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel