Gwamnatin Tarayya A Najeriya

Muna samu gaggarumin ci gaba wajen raya tattalin arzikin Najeriya

Gwamnatin tarayyar za ta yashe kogin Binuwe don magance matsalolin ambaliyar ruwa

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi alkawarin yashe kogin Binuwe da kuma gina wasu magudanar ruwa don magance matsalolin ambaliyar ruwa da ake fama a jihar.

Gwamnatin tarayyar za ta yashe kogin Binuwe don magance matsalolin ambaliyar ruwa
Wani tsohon shugaban kasa ya tofa albarkacin bakinsa ga dokar kalamun batanci

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana ra’ayinsa game da wani yunkurin gwamnatin tarayya na saka idanu ga kalamun batanci a kasar ..

Wani tsohon shugaban kasa ya tofa albarkacin bakinsa ga dokar kalamun batanci
Batutuwa 3 da shugaba Buhari zai fuskanta yayin da ya dawo daga Landan

Yayin da shugaba Buhari ya dawo Najeriya don ci gaba da aikinsa a matsayin shugaban kasar, NAIJ.com ta yi la'akari da manyan batutuwa 3 da ke jiran shugaban.

Batutuwa 3 da shugaba Buhari zai fuskanta yayin da ya dawo daga Landan
Jami'ar jihar Legas ta bayyana dalilin da yasa ba ta shiga yajin aiki ba

Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) shiyar jami'ar jihar Legas ta ce ba zata shiga yajin aikin da kungiyar ta sanar a ranar Litinin ba har sai bayan mako

Jami'ar jihar Legas ta bayyana dalilin da yasa ba ta shiga yajin aiki ba
Albarkatun mai ba za ta kasance har abada ba, a cewar gwamnatin tarayya ga matasan Neja Delta

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargadi matasan yankin Neja Delta cewa su shirya rayuwa bayan mai, domin albarkatun mai fetur ba za ta kasance har abada ba

Albarkatun mai ba za ta kasance har abada ba, a cewar gwamnatin tarayya ga matasan Neja Delta
Tsohon shugaban kasar Ghana ya gargadi 'yan Najeriya su guji ƙiyayyan kabilanci

Tsohon shugaban kasar Ghana, Mista Jerry John Rawlings, ya gargadi 'yan Najeriya da su dakatar da maganganun ƙiyayya da kuma barazanar da juna a kan kabilanci.

Tsohon shugaban kasar Ghana ya gargadi 'yan Najeriya su guji ƙiyayyan kabilanci
'Yan tawayen Neja Delta sun bukaci Buhari ya bincike gwamnatin Yar'Adua da Jonathan

Tsofoffin 'yan kungiyar tawaye na Neja Delta da masu amfana da shirin Amnesty na shugaban kasa sun yi kira ga gwamnati ta kafa kwamitin bincike kan biliya 541

'Yan tawayen Neja Delta sun bukaci Buhari ya bincike gwamnatin Yar'Adua da Jonathan
Shugabannin kudancin Najeriya sun gargadi gwamnatin tarayya da ta kare duk 'yan kudu dake arewa

Shugabannin yankunan kudancin Najeriya sun yi taron gaggawa a jihar Legas da kuma jihar Enugu game da wa’adin da aka ba ‘yan kudancin kasar mazaunar arewa

Shugabannin kudancin Najeriya sun gargadi gwamnatin tarayya da ta kare duk 'yan kudu dake arewa
Kotun ta umarni gwamnatin tarayya ta bayyana sunaye mutanen da suka wawushe arzikin Najeriya

Babbar Kotun tarayyar Najeriya da ke jihar Legas ta umarni shugaba Buhari da kuma Yemi Osinbajo da su bayyana sunayen barayin gwamnati ga ‘yan Najeriya

Kotun ta umarni gwamnatin tarayya ta bayyana sunaye mutanen da suka wawushe arzikin Najeriya
Kamaru ta dawo da wasu ‘yan Najeriya 887 zuwa gida

Kasar Kamaru ta dawo da wasu 'yan gudun hijira da suka tsere wa rikicin 'yan ta'adda Boko Haram su 887 zuwa garin Banki, wanda ke iyakar kasashen biyu

Kamaru ta dawo da wasu ‘yan Najeriya 887 zuwa gida
Za mu ci gaba da goyon bayan Najeriya kan Boko Haram – Inji MDD

Sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, Mista Antonio Guterres, ya nanata da cewa kungiyar ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin tarayyar Najeriya kan Boko Haram

Za mu ci gaba da goyon bayan Najeriya kan Boko Haram – Inji MDD
An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu

Gwamnatin tarayya ta biya zagayen farko na naira miliyan 103 kudaden tallafi ga mutane 10,312 a karkashin shirin tallafin dubu biyar biyar a jihar Bauchi

An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu
Akwai bukatar sake bitar farashin kujerun aikin Hajji a Najeriya

Yayin da ‘yan Najeriya musamman maniyyata aikin hajjin bana ke ci korafi game da farashin kujerar aikin hajjin bana da hukumar alhazan kasar ta kayyade

Akwai bukatar sake bitar farashin kujerun aikin Hajji a Najeriya
Buhari ba zai iya kakkabe cin hanci a cikin shekaru 4 ba – Inji wani tsohon gwamna

Tsohon gwamnan Jihar Osun, Cif Bisi Akande ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya kakkabe cin hanci da rashawa a shekaru 4 ba don wani abu ne mai wuya

Buhari ba zai iya kakkabe cin hanci a cikin shekaru 4 ba – Inji wani tsohon gwamna
Gwamnati zata raba naira miliyan 100 a Bauchi

Za'a fara biyan naira 5,000 a wata karkashin wani shirin tallafin kuɗi na gwamnatin tarayya a Bauchi, kamfanin Mobile Money Operatots aka ba amanar biyan kudin

Gwamnati zata raba naira miliyan 100 a Bauchi
Yadda Jonathan ya yaudari Iyamurai da cewa shi dan'uwansu ne – Inji Cif Francis Eneh

Cif Francis Eneh ya ce tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan ya yaudari ‘yan kabilar Igbo saboda cewa shi dan'uwansu ne

Yadda Jonathan ya yaudari Iyamurai da cewa shi dan'uwansu ne – Inji Cif Francis Eneh
Boko Haram ta sako sama da mutane 12,000 – Ministan tsaro

Ministar tsaro a Najeriya, Mansur Ali, ya ce zuwa yanzu kungiyar Boko Haram ta saki mutane dubu 12 wadanda ta yi garkuwa da su a kasar a shekarun baya.

Boko Haram ta sako sama da mutane 12,000 – Ministan tsaro
JAMB ta saki sakamakon jarrabawa

JAMB ta saki sakamakon jarrabawa

Rajistara na hukumar JAMB, Farfesa Is-Haq Oloyede ya tabbatar da cewa sakamakon jarrabawar UTME da aka gudanar a ranar Asabar ya fito

JAMB ta saki sakamakon jarrabawa
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta munsayar kwamandojin kungiyar Boko Haram 4 bayan sun bada ‘yan matan Chibok 82

Burin mu muyi fito-na-fito da Buhari a zaben 2019 — Inji PDP

Jam'iyyar PDP mai adawa ta ce daram take ta kara da shugaba Buhari a zaben shugaban kasa na 2019, ta ce burin ta ita ce ta fafata da shugaban kasar

Burin mu muyi fito-na-fito da Buhari a zaben 2019 — Inji PDP
Zanga-zangar ma’aikatan hukumar tashoshin ruwan Najeriya

Ma’aikatan hukumar tashoshin jiragen ruwan Najeriya da hukumar ta yi watsi sun yi zanga-zangar lumana a gaban ofishin hukumar da ke Legas

Zanga-zangar ma’aikatan hukumar tashoshin ruwan Najeriya
Binciken rashawa a fadar gwamnati ya dau zafi sosai yanzu

Kwamitin binciken manyan jami'an gwamnatin tarrayar 2 da ake zargi da cin hanci ta tabbatar da cewa babu gudu ba kuma ja da baya a kokari na tabbatar da gaskiya

Binciken rashawa a fadar gwamnati ya dau zafi sosai yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel