Gwamnatin Tarayya Najeriya

Dalilin da yasa gwamnati ta kaura da babban birnin Najeriya daga Legas zuwa Abuja

Buhari ya bada umarni a biya wasu ma’aikata kudin su da ya makale tun 2003

A makon nan Gwamnatin Shugaba Buhari tayi na’am da a ware kudi har Biliyan 45 ga tsofaffin ma’aikatan jirgin saman Najeriya da su ka dade da barin aiki.

Buhari ya bada umarni a biya wasu ma’aikata kudin su da ya makale tun 2003
Dattawan yankin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta binciko shigo da makamai a kasar

Kungiyar dattawan Arewa wato Northern Elders Forum (NEF) ta kira gwamnatin tarayya don bincika rahotanni na kwanan nan game da shigo da makamai a cikin kasar.

Dattawan yankin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta binciko shigo da makamai a kasar
Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu

A cewar shugaban kasar, gwamnatin sa zata cika alwashin da ta dauka na kore dukkan ayyukan cin hanci da rashawa a Najeriya domin ta sanya kasar a hanyar cigaba.

Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu
Abin da zai faru da Najeriya idan an kashe Nnamdi Kanu ko sake kama shi

Sarki Isaac Okwu Kanu, mahaifin shugaban 'yan asalin yankin Biyafara,Nnamdi Kanu ya yi alkawarin cewa Najeriya za ta shiga cikin matsala idan an sake kama dansa

Abin da zai faru da Najeriya idan an kashe Nnamdi Kanu ko sake kama shi
Duk inda 'yan kabilar Igbo ke zaune ya kasance cikin yankin Biyafara

Shugaban wani kungiyar masu kokarin kafa yankin Biyafara, MASSOB,Comrade Kingsley Madu ya bayyana cewa Legas da Abuja da wasu birane da Igbo suke na Biyafara ne

Duk inda 'yan kabilar Igbo ke zaune ya kasance cikin yankin Biyafara
Yadda gwamnatin tarayya ta raba naira tiriliyan 2.56 a cikin watanni 6

Gwamnatin tarayya da jihohi 36 da kuma birnin tarayya (FCT) sun raba kudi naira tiriliyan 2.56 a farkon rabin shekara ta 2017 daga kwamitin kasafin tarayya.

Yadda gwamnatin tarayya ta raba naira tiriliyan 2.56 a cikin watanni 6
Gwamnatin tarayya ta zayyana sabobbin hanyoyi 8 da za'a iya yaki da cin hanci da rashawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya dauka alwashin kawo karshen cin hanci da rashawa a duk ko'ina a Najeriya ƙwarai da gaske.Ya kuma kafa dokoki dan wannan yakin.

Gwamnatin tarayya ta zayyana sabobbin hanyoyi 8 da za'a iya yaki da cin hanci da rashawa
Fayose ya ce har yanzu gwamnatin Najeriya ba ta fatattakar kungiyar Boko Haram ba

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya musanta kalaman gwamnatin tarayyar Najeriya cewa ta ci galaba a kan ‘yan kunar bakin wake Boko Haram a arewa maso gabas

Fayose ya ce har yanzu gwamnatin Najeriya ba ta fatattakar kungiyar Boko Haram ba
Juyin mulki: Wasu hafsoshin sojin Najeriya sun gargadi Osinbajo

Sahara reporters sun ruwaito cewa wadannan masu kwadayin karbar mulkin. Najeriya su na yunkurin ne ganin yadda shugaban Kasa Muhammadu Buhari yake fama da cuta

Juyin mulki: Wasu hafsoshin sojin Najeriya sun gargadi Osinbajo
Wadanda suka yi ma APC aiki basu amfana daga gareta ba - Shugaban jam'iyyar APC

Cif John Oyegun wanda ya kasance shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya nuna rashin jindadi kan nade-nade da akayi a lokacin gwamnatin Buhari.

Wadanda suka yi ma APC aiki basu amfana daga gareta ba - Shugaban jam'iyyar APC
Harkar gona: Manoma na kara dan-karen yawa a Najeriya

Abin da Najeriya ke fitarwa na Kayan abinci ya fi abin da ake shigo da shi a halin yanzu tun da – Gwamnatin Buhari ta dage wajen harkar noma a Najeriya

Harkar gona: Manoma na kara dan-karen yawa a Najeriya
Mun yi musayar mayakan Boko Haram da kungiyarsu don kubutar da 'yan matan Chibok 82

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta yi musayar mayakan Boko Haram da kungiyarsu don kubutar da 'yan matan Chibok 82 a ranar Asabar, 6 ga watan Mayu

Mun yi musayar mayakan Boko Haram da kungiyarsu don kubutar da 'yan matan Chibok 82
Al’umar garin Chibok sun gana da kwamitin tallafawa shiyyar arewa maso gabas

An yi wata ganawa tsakanin al’umar garin Chibok da kwamitin tallafawa wadanda rikicin Boko Haram ta shafa a shiyyar arewa maso gabas

Al’umar garin Chibok sun gana da kwamitin tallafawa shiyyar arewa maso gabas
Yadda filin jiragen sama na Abuja ya koma bayan kammala gyaransa (Hotuna/Bidiyo)

A ranar Talata 18 ga watan AFrilu ne aka kammala aikin gyaran filin sauka da tashin jirage na tunawa da Nnamdi Azikwe dake babban birnin tarayya Abuja.

Yadda filin jiragen sama na Abuja ya koma bayan kammala gyaransa (Hotuna/Bidiyo)
Lauyoyi 6 sun kalubalance Buhari a kotu kan ki maye gurbin Ocholi

Wasu lauyoyin Najeriya sun kai karan shugaban kasa Muhammadu Buhari domin ki maye gurbin marigayi ministan kwadago da Ingantuwar aiki, James Ocholi.

Lauyoyi 6 sun kalubalance Buhari a kotu kan ki maye gurbin Ocholi
Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata

Ministan kwadago Chris Ngige ya ce gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari za ta kafa wata kwamiti domin tattauna batun karin albashin ma’aikata a Najeriya.

Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata
Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka

Shirin gwamnatin tarayya d omin samar wa matasa aiki yi “N-Power Scheme” ta fara bayar da kyautar na’urori ga wanda suka ci nasara a wurin tantancewa.

Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka
Abubuwa 8 game da Onnoghen, sabon shugaban jojin Najeriya

Hukumar shari’a na kasa ta shawarci gwamnatin tarayya kan nada Onnoghen a matsayin sabon shugaban jojin Najeriyan saboda shi ne mafi zama babba yanzu.

Abubuwa 8 game da Onnoghen, sabon shugaban jojin Najeriya
Abubuwa 6 na kamance tsakanin Buhari da 'Yar'aduwa

A lokacin da Shugaba Buhari ya sanar da tsawon hutunsa, tsoron lafiyar shugaban ya shiga zukatan 'yan Najeriya. Wannan ya sa ‘yan Najeriya tuna da shekaru 2010.

Abubuwa 6 na kamance tsakanin Buhari da 'Yar'aduwa
Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari

Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari

Duk da koma bayan tattalin arziki da kuma sauran manyan matsaloli da ‘yan Najeriya ke fuskanta, mutane sun nuna amincewa da jagoranci shugaba Buhari.

Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari
LABARI DA DUMI-DUMI: Fayose ya bude wa Buhari wuta

Gwamna jihar Ekiti Ayodele Fayose ya yi suka ga gwamnatin shugaba Buhari akan wata barazana da kuma kisan gilar da ake wa jama’ar kiristoci a fadin Najeriya.

LABARI DA DUMI-DUMI: Fayose ya bude wa Buhari wuta
Jihohin ribas da bayelsa zasu fuskanci wahalan man fetur

Jihohin ribas da bayelsa zasu fuskanci wahala da rashin man fetur a bisa ga umurni da NUPENG ta bayar

Jihohin ribas da bayelsa zasu fuskanci wahalan man fetur
NAIJ.com
Mailfire view pixel