Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya da Turkiyya sun sanya hannu a yarjejeniyar hana shigo da makamai ba bisa ka’ida ba cikin Najeriya

N-Power: Fadar shugaban kasa ta dauki masu digiri 176,160

Mutane 25,840 da aka zaba, 11, 884 ne basu yi nasara ba bayan tantance su da aka yi, inda sauran mutane 13, 956 basu halarci tantancewa ba a shirin N-Power.

N-Power: Fadar shugaban kasa ta dauki masu digiri 176,160
Najeriya na da isashen abinci don magance karancin abinci a 2018 - Ministan noma

Gwamnatin Tarayya ta fada a ranar Lahadi cewa ta wadatar da isasshen kayan abinci don magance karancin abinci dake iyya aukuwa a wassu jihohi a shekarar 2018.

Najeriya na da isashen abinci don magance karancin abinci a 2018 - Ministan noma
Kasafin 2018: Najeriya ta kara yin watsi da alkawarin da ta dauka kan kiwon lafiya

Najeriya na ci gaba da yin gaban kanta inda a wannan shekarar ma ta kara yin watsi da alkawarin da ta daukar wa Kungiyar Hada Kan Kasashen Afrika tun shekaru 16

Kasafin 2018: Najeriya ta kara yin watsi da alkawarin da ta dauka kan kiwon lafiya
Biyafra: Gwamnatin Tarayya ce musabbabin rarrabuwan kai a Najeriya - Sa'ad Abubakar II

Sa'ad Abubakar II, Sarkin Sokoto, kuma Shugaban Kungiyar Koli na Harhakokin Musulunci, ya ce rashin adalci wurin rarraba mukamai da ne ya kawo rabuwan kawuna

Biyafra: Gwamnatin Tarayya ce musabbabin rarrabuwan kai a Najeriya - Sa'ad Abubakar II
Labari mai dadi: Matasa miliyan 15 za su samu aikin yi a gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayyan Najeriya ta sanar da cewa kimanin matasa miliyan 15 ne zasu samu ayyukan yi a kokari da take yin a habbaka tattalin arziki a kasar.

Labari mai dadi: Matasa miliyan 15 za su samu aikin yi a gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayya ta fitar da N5.5bn don gyaran zaizayar kasa a jihohi shida

Hukumar zartarwa ta kasa (FEC) ta yarda da fitar da N5.567 bn don gyaran zaizayar kasa a jihohi shida. Mai bawa shugaban kasa shawara a harkar labarai, Mista Fe

Gwamnatin tarayya ta fitar da N5.5bn don gyaran zaizayar kasa a jihohi shida
Labari mai dadi: Gwamnatin Najeriya ta biya sojoji dake yakar Boko Haram kudin watanni biyu da suke bi

Daga karshe ma’aikatar tsaro ta saki kudade don biyan alawus na rundunar sojin Najeriya dake yaki da yan ta’addan Boko Haram a Arewa maso gabas da na waje.

Labari mai dadi: Gwamnatin Najeriya ta biya sojoji dake yakar Boko Haram kudin watanni biyu da suke bi
Abin da ya kamata shugaba Buhari ya yi da gaggawa game da batun Maina

Femi Falana (SAN),ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya hukunta dukkan jami'an gwamnati da suke da hannu wajen sake dawo da tsohon shugaban fensho.

Abin da ya kamata shugaba Buhari ya yi da gaggawa game da batun Maina
Ashe dai Shugaba Buhari ba ya kin ‘Yan kudancin Najeriya

Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin wadanda Shugaba Muhammadu ya ba mukamai a mulkin sa wanda ya maida martani ga masu cewa Shugaban kasar na da son kai.

Ashe dai Shugaba Buhari ba ya kin ‘Yan kudancin Najeriya
Ba na son girman, Ku kira ni da Boss kawai; Inji sabon sakataren gwamnatin tarayya

Sabon sakataren gwamnatin tarayya, Boss Gida Mustapha, ya sanar da ma'aikatansa da su manta da kiransa da duk wani lakabin girma, su kira shi kawai da "Boss" ka

Ba na son girman, Ku kira ni da Boss kawai; Inji sabon sakataren gwamnatin tarayya
‘Yan jam’iyyar APC na kalubalantar yaki da cin hanci na gwamnatin Buhari

Monday Ubani ya bayyana cewa, mafi rinjaye na jam'iyyar mai mulki ta APC suna adawa da yaki da cin hanci da rashawa na gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

‘Yan jam’iyyar APC na kalubalantar yaki da cin hanci na gwamnatin Buhari
81 cikin 100 na nade-naden mukamai da shugaba Buhari yayi yan Arewacin Najeriya ne

A wani sabon jadawali da aka watsa a yanar gizo ya bayyana jerin dukkannin nadin mukamai da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tun da ya hau kujerar mulkin k

81 cikin 100 na nade-naden mukamai da shugaba Buhari yayi yan Arewacin Najeriya ne
Muna tantamar aminci da nagartar shugaba Buhari - Wani Jigon Jam'iyyar APC

Wosi ya bayyana hakan ne sakamakon shiru din da ake ji akan tuhumce-tuhumce na rahotanni laifukan cin hanci da rashawa da aka mika zuwa ga gwamnatin tarayya wan

Muna tantamar aminci da nagartar shugaba Buhari - Wani Jigon Jam'iyyar APC
Garabasa! Za a fara bai wa Ma'aikatun Kimiyya da Fasaha Kyautar n1bn - Minista Onu

A ranar Talata ne Mista Ogbonnaya Onu, Ministan Kimiyya da Fasaha, ya bayar da sanarwar bayar da kyauta na naira 1bn ga Ma'aikatun da ke karkashin kulawar sa.

Garabasa! Za a fara bai wa Ma'aikatun Kimiyya da Fasaha Kyautar n1bn - Minista Onu
Kusoshin gwamnatin Buhari guda 11 wadanda duk ýan uwansa ne da abokai

Cikin wadanda Junaid ya lissafa akwai Mamman Daura, wanda ya bayyana shi a matsayin wanda yafi kowa karfi a gwamnatin Buhari, inda yace dan uwan Buhari ne.

Kusoshin gwamnatin Buhari guda 11 wadanda duk ýan uwansa ne da abokai
Yanzu Yanzu: Buhari ya bukaci a tsige Maina ba tare da jinkiri ba, ya nemi ayi bincike a kansa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci a tsige Abdulrasheed Maina, wani ma’aikacin gwamnati da ya gudu shekaru da dama bayan an kaddamar da neman sa a baya.

Yanzu Yanzu: Buhari ya bukaci a tsige Maina ba tare da jinkiri ba, ya nemi ayi bincike a kansa
Karanta Kashedin Shehu Sani ga Buhari akan bayyana sunayen barayin gwamnati

Wani dan majalisar dattijai ya yiwa gwamnatin tarayya kashedin sanya sunayen mambobin jam'iyyar APC da makarraban shugaba Buhari cikin sunayen barayin gwamnati

Karanta Kashedin Shehu Sani ga Buhari akan bayyana sunayen barayin gwamnati
Dalilin da yasa muka ga ya cancanta a baiwa jami'an FRSC bindigogi - Majalisar Wakilai

A ranar Laraba ne Majalisar Dokoki ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta samar wa Jami'an hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) bindigogi domin su kare kan su.

Dalilin da yasa muka ga ya cancanta a baiwa jami'an FRSC bindigogi - Majalisar Wakilai
Mu gani a kasa: ‘Yan Arewa sun ce ba abin da su ka samu a mulkin Buhari

Dattawan Arewa sun ce ba su samu komai a Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari amma irin su Cif Adebanjo Ayo sun ce Gwamnatin Buhari na ba Arewa fifici.

Mu gani a kasa: ‘Yan Arewa sun ce ba abin da su ka samu a mulkin Buhari
Tinubu ya jefa mu cikin wannan rikici: Yarbawa sun koka da Gwamnatin Buhari

Cif Adebanjo Ayo yace Gwamnatin Muhammadu Buhari na ba Yankin san a Arewa fifici don haka har irin su Bola Tinubu sun yi da-na-sanin goya masa baya a 2015.

Tinubu ya jefa mu cikin wannan rikici: Yarbawa sun koka da Gwamnatin Buhari
Hukumar Asusun Bayar da Lamuni ta Duniya ta gargadi Najeriya da game da basusukan da ke kanta

A jiya ne Hukumar Asusun Bayar da Lamuni ta Duniya ta gargadi Gwamnatin Najeriya kan hauhawan bashin da ake bin ta, musamman wanda ta ranto daga kasashen waje.

Hukumar Asusun Bayar da Lamuni ta Duniya ta gargadi Najeriya da game da basusukan da ke kanta
Sai gwamnati ta biya mu diyyar asarar da gudanarwar soji ta janyo mana - 'Yan uwan Kanu

Dangin Mazi Nnamdi Kanu wanda shine shugaban masu fafutikar neman kafa yankin Biyafara, su na kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya aka tayi azamar biyan su diyya

Sai gwamnati ta biya mu diyyar asarar da gudanarwar soji ta janyo mana - 'Yan uwan Kanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel