Gwamnoni

Sai mun tilasta shugaba Buhari ya tsaya takara a zaben 2019 - Gwamnonin Arewa Ta Tsakiya

Biyafara : Ba ma son a kara wani yaki a Najeriya – kabilan Ibo dake zama a jihar Oyo

Shugaban kungiyan kabilan Ibo na jihar Oyo, dakta Alex Anozie yace matakin haramta kungiyan yan asalin Biyafara (IPOB) da gwamnonin kudu sukayi yayi daidai

Biyafara : Ba ma son a kara wani yaki a Najeriya – kabilan Ibo dake zama a jihar Oyo
Hukumar zabe ta kasa ta wallafa sunayen jam'iyyu 37 na 'yan takarar gwamnan jihar Anambra

Hukumar zabe ta kasa (Independent National Electoral Commission, INEC) ta wallafa sunayen jam'iyyu 37 da suka yi rajista domin tsayawa takarar zaben ranar 18 ga

Hukumar zabe ta kasa ta wallafa sunayen jam'iyyu 37 na 'yan takarar gwamnan jihar Anambra
Hotunan bikin cikar jihar Katsina shekaru 30 da kafuwa

A zamanin mulkin shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ne aka kirkiri jihohin biyu, inda Manjo janar Abdullahi Sarki Mukhtar ya fara shugabanta a shekarar 18

Hotunan bikin cikar jihar Katsina shekaru 30 da kafuwa
Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

NAIJ.com ta ruwaito sauran gwamnonin sun hada gwamnan Katsina, Aminu Masari, gwamnan Sakkwato Aminu Tambuwal, gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, Simon Lalong

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya
Bayafra: Gwamnonin Arewa sun yaba ma al'umma kan zaman lafiya

Gwamnonin Jihohi 19 na arewa sun yaba ma mutanen Arewa da kasancewa cikin zaman lafiya a yayin da hargitsi ke gudana tsakanin 'yan a ware na IPOB da Rundunar.

Bayafra: Gwamnonin Arewa sun yaba ma al'umma kan zaman lafiya
Munyi alkawarin tona asirin gwamnonin da suka cinye kudaden Paris Club - NLC

Kungiyan kwadagon na Najeriya (NLC) A ranar Talata tayi alkawarin tona asirin gwamnonin da suka ki sarrafa kudaden Paris Club yadda yakamata da jihohin su

Munyi alkawarin tona asirin gwamnonin da suka cinye kudaden Paris Club - NLC
Duk dan Najeriya na da yancin zama a yankin da yake so ba tare da jin tsoro ba - Kungiyan CAN

Kungiyan Kristocin Najeriya, CAN, reshen arewa a ranar Alhamis ta bukaci duk yan Najeriya da su zauna a inda su ke ba tare da jin tsoro rayukan su ba

Duk dan Najeriya na da yancin zama a yankin da yake so ba tare da jin tsoro ba - Kungiyan CAN
Dalilin da yasa ban halarci taron gwamnoni da shugaba Buhari ba

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana dalilin da yasa bai samu damar halartar taron ganawa tsakanin gwamnonin kasar da shugaba Muhammadu Buhari ba.

Dalilin da yasa ban halarci taron gwamnoni da shugaba Buhari ba
Za mu kawo karshen ta'adancin Boko Haram - Inji wasu yan mata

Aisha Bakari da Habiba Husseini, yan mata biyu mafarauta sun ma gwamnatin tarayya alkawarin kawo karshen ta’adanci da masu garkuwa da mutane a Arewwa.

Za mu kawo karshen ta'adancin Boko Haram - Inji wasu yan mata
Okorocha yayi wa'azi akan zama daya sannan yayi alfahari game da al'adun Nijeriya

Shugaban gwamnonin Rochas Okorocha, ya yi kira da cewa mu zama daya,sannan ya zayyana tushen sa a gabas, arewa da yammacin Najeriya.Ya ce an haifeshi da arewa.

Okorocha yayi wa'azi akan zama daya sannan yayi alfahari game da al'adun Nijeriya
Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)

Gwamnonin da suka je birnin Landan don kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara sun dawo gida Najeriya. Sun baro shugaban kasar cikin koshin lafiya.

Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)
‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan

Gwamanan jihar Ebonyi Dave Umahi ya bayyana samun saukin shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin al’ajabi cewa yana cikin fara’a da koshin lafiya sosai.

‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan
Majalisa na son hukumar zabe ta INEC ta rika gudanar da zaben kananan hukumomin jihohi

Majalisa na son hukumar zabe ta INEC ta rika gudanar da zaben kananan hukumomi na jihohi, wannan dai idan ya tabbata zai kwace wani babban ikon gwamnoni.

Majalisa na son hukumar zabe ta INEC ta rika gudanar da zaben kananan hukumomin jihohi
Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba

Gargadin da sulaiman ya yi, yana takun saka ne da magar da shugaban kungiyar Matawan arewa (AYCF) Yerima Shettima ya yi na cewa ba abin da zai sami alu'umar ibo

Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba
Rikicin Majalisa: Gwamna Akeredolu yace sun yi sakaci

A game da rikicin Majalisa, Gwamna Rotimi Akeredolu yace APC sun yi sakaci tuni. Gwamnan yace ake rashin jituwa a Gwamnatin Shugaban kas Muhammadu Buhari

Rikicin Majalisa: Gwamna Akeredolu yace sun yi sakaci
Gwamnatin tarayya tayi ma jihohin Najeriya ruwa biliyoyin nairori (KARANTA)

Gwamnatin tarayya ta bayyana cikakken bayani kan kudaden data biya jihohin Najeriya bashin da suke binta, su 36, tare da kananan hukumominsu, tun daga 1995.

Gwamnatin tarayya tayi ma jihohin Najeriya ruwa biliyoyin nairori (KARANTA)
Gwaman Zamfara Yari yayi kaca-kaca da Shugaban EFCC Magu

Gwaman Zamfara Abdulaziz Yari yayi kaca-kaca da Shugaban EFCC Magu. Gwamna Yari Yace za su sa kafar wando daya da Shugaban Hukumar na EFCC Ibrahim Magu

Gwaman Zamfara Yari yayi kaca-kaca da Shugaban EFCC Magu
Rabuwan kai: Gwamnonin Najeriya sun gana da Farfesa Yemi Osinbajo

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya gana da gwamnoni a fadar shugaban kasa jiya Laraba, 21 ga watan Yuni. Ya tattauna yadda za’a dakile maganganu da

Rabuwan kai: Gwamnonin Najeriya sun gana da Farfesa Yemi Osinbajo
Kunji makudan biliyoyin kudin da Gwamnatin Buhari ke kashe wa matasa duk wata

NAIJ.com ta samu labarin cewa hadimin ya shawarci matasan dake cin gajiyar shirin da su tabbatar sun yi adashen gata da wani abu daga cikin Naira dubu talatin

Kunji makudan biliyoyin kudin da Gwamnatin Buhari ke kashe wa matasa duk wata
Abin da wani gwamna na arewa ya yi da kudin da ‘Paris Club’ suka maida a Legas

Fadar Shugaban ta saki tiriliyan N1.266.44 zuwa jihohi 36 a cikin shekara daya. Tsabar kudin ya hada da biliyan N713.70 musamman kudin taimaka wa jihohi.

Abin da wani gwamna na arewa ya yi da kudin da ‘Paris Club’ suka maida a Legas
Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6

An zabi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar tare da sauran gwamnonin ne bisa ficen da suka yi wajen biyan fansho da sauran hakkokin ma'aikata akan lokaci.

Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6
A karshe, gwamnonin Najeriya za su tashi kan kalubalen yaki da zazzabin cizon sauro a kasar

Mutane dai na amfani da hanyoyi daban-daban wajen hana kamuwa da cutar, amma kuma wasu daga cikin hanyoyin da ake amfani da su din na da matukar hadari.

A karshe, gwamnonin Najeriya za su tashi kan kalubalen yaki da zazzabin cizon sauro a kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel