Harkan Siyasa

Gwamnonin APC za su zabo sabbin Ministocin Buhari

Shin ka san dalilin da yasa Buhari bai ziyarci jihar Kano ba har yanzu?

Sanannen abu ne cewa jihar Kano kasaitacciyar cibiyar masoya shugaba Buhari ne tun daga 2003 daya fara neman kuri’a, kuma mutanen jihar Kano sun fi baiwa shugab

Shin ka san dalilin da yasa Buhari bai ziyarci jihar Kano ba har yanzu?
Sanata Shehu Sani ya bayyana dalilin da ya sa yan siyasa ke son Buhari ya kara tsayawa takara

Senata mai wakiltar mazabar Kaduna na tsakiya senata Shehu Sani, yace manyan yan siyasa suna ganin Buhari a matsayin abinci shiyasa su ke son ya tsaya takara

Sanata Shehu Sani ya bayyana dalilin da ya sa yan siyasa ke son Buhari ya kara tsayawa takara
El-Rufai bashi da ladabi, bai san girman manya ba - Inji Edwin Clark

Dattijon yankin kudu maso kudu Edwin Clark ya cacaki gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya ce gwamnan bashi da ladabi hakane ma yasa ya zagi Obasanjo da Gowon

El-Rufai bashi da ladabi, bai san girman manya ba - Inji Edwin Clark
Ina ganin girman Buhari amma na koma PDP-Inji tsohon Dan Takarar Gwamna

Babban Dan siyasar Kano Ibrahim Little ya koma PDP yace rashin lafiya ta tasa gaba kuma ba shi ke rike da kasar ba a yanzu. Little APC ta ba Jama'a kunya.

Ina ganin girman Buhari amma na koma PDP-Inji tsohon Dan Takarar Gwamna
Gangamin PDP a Abuja: Sanata Akpabio ya ce PDP bata goyon bayan rabewar Najeriya

Shugaban gamayyar hadakar yan majalisar dattawa na jam'iyyar PDP kuma tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, mista Godswill Akpabio ne ya bayyana hakan a lokacin taron

Gangamin PDP a Abuja: Sanata Akpabio ya ce PDP bata goyon bayan rabewar Najeriya
Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo

Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo. A baya dai soji a kasashen Afirka sunyi kaurin suna wajen hambaras da gwamnatoci

Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo
Mawakan da ke shirin tsayawa takara a Najeriya

Mun samu labari cewa yanzu haka tafiyar da ake yi Mawakan Najeriya sun fara ganewa harkar siyasa don wasu sun fara tsunduma cikin harkar. Ko za su yi nasara?

Mawakan da ke shirin tsayawa takara a Najeriya
Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba da yawa - Gwamna Yahaya Bello. 'yan daba sun far ma majalisar dokoki a jihar. Gwamnan yana yaki da cin hanci da rashawa

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello
Gurbatattun 'yan siyasa na ribatar annobar Boko Haram - NPI

Wata kungiyar yaduwa da cigaban zaman lafiya a kasar, (Non-Violent Peace Initiative, NPI) ta na kalubalantar hare-haren da ake kaiwa jihar Borno da cewa ba wan

Gurbatattun 'yan siyasa na ribatar annobar Boko Haram - NPI
Aukuwar yanzu; Siyasar Anambra (HOTUNA)

Aukuwar yanzu; Siyasar Anambra (HOTUNA)

Labaran siyasar Jihar Anambra karkashin jam'iyyar APc da ya kunshi manya manyan sanatoci daga bangarorin kasa gun jagorantar Sanata uba domin yankan tikitinsa

Aukuwar yanzu; Siyasar Anambra (HOTUNA)
Ra’ayi: Damukaradiyyar Najeriya ta balaga bayan shekaru 18

A ra'ayin Muhammad Malumfashi na NAIJ Hausa, ba shakka Damukaradiyya tayi karfi a Najeriya. Har a iya cewa Damukaradiyyar Najeriya ta balaga a halin yanzu.

Ra’ayi: Damukaradiyyar Najeriya ta balaga bayan shekaru 18
Kifar da Gwamnati: An ja kunnen ‘Yan Siyasa su daina hulda da Sojoji

A game da yunkurin juyin mulki a Najeriy, wata Kungiya ta gargadi ‘Yan Siyasar Najeriya kan hulda da Sojoji. Ana ta kus-kus tsakanin Sojoji da ’Yan siyasa.

Kifar da Gwamnati: An ja kunnen ‘Yan Siyasa su daina hulda da Sojoji
Hali daya 1 na Emmanuel Macron da ya yi kamar na Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari

A lokacin yakin neman zabe, sau da yawa yana hada amsoshinsa da kalmomin en meme temps "a lokaci guda" inda hakan ya zama abin zolaye a tsakanin 'yan jarida.

Hali daya 1 na Emmanuel Macron da ya yi kamar na Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari
Hukuncin jihar EDO : PDP zata daukaka kara – Ize Iyamu

am’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da kuma dan takaranta na gwamna a jihar EDO, Mr Osagie Ize-Iyamu, ya bayyana a garin Benin cewa hukuncin da alkali yayi.

Hukuncin jihar EDO : PDP zata daukaka kara – Ize Iyamu
Kungiyar matasa masoya Buhari tayi wa yan majalisar dattijai kashedi

Wannan bayani ya fito daga kungiyar matasa masu kare manufofin ci gaban Shugaba Muhammadu Buhari, wanda a turance ake kira da 'Buhari Youth Congress For Change

Kungiyar matasa masoya Buhari tayi wa yan majalisar dattijai kashedi
Karanta wasiyyar da wani tsohon kansila ya bari bayan ya rataye kansa

Marigayin mai kimanin shekaru 42, ya mutu ya bar ‘ya’ya bakwai da mace guda. Sai dai iyalan nasa sun ce Mista Gbemede bai bar wata takarda da za ta nuna takamai

Karanta wasiyyar da wani tsohon kansila ya bari bayan ya rataye kansa
Wani kwararren dan siyasa ya tona babban asirin Majalisar dattijai

An bayyana cewar Sanatocin Tarayya Nijeriya sun ki yarjewa da kudirin da Shugaban Buhari ya kawo na tabbatar da baiwa Ibrahim Magu bisa tsoron da suke yi na ton

Wani kwararren dan siyasa ya tona babban asirin Majalisar dattijai
Za'a binciki takardun wata malama a jihar Kogi akan ba ta iya dan lisafi ba

An ce ta rubuta na karbi takarda na kwarancewa a ‘Guidance da Counselling.’ Ga abin da ta rubuta: bata ma iya karanta takarda gama makaranta ta ba 'certificate'

Za'a binciki takardun wata malama a jihar Kogi akan ba ta iya dan lisafi ba
Baki mai yanka wuya: Sanata ya sa an daure wani dan siyasa a Kano

Sanata mai wakiltar Kano ta arewa a majalisar dattijai ya sa an daure wani matashin dan siyasa kuma sa sojan baka a bisa zargin cin zarafinsa a shirin rediyo

Baki mai yanka wuya: Sanata ya sa an daure wani dan siyasa a Kano
Majalisar Amintattun PDP sun mayar da taro Abuja

Gwamna Nyesom Wike ba zai jagoranci kwamitin shiriya taron gangamin jam'iyyar PDP ba. Majalisar Amintattu sun ce ma kwamitin rikon kwarya

Majalisar Amintattun PDP sun mayar da taro Abuja
Yan Najeriya na rokon PDP ta dawo – Jerry Gana

Farfesa jerry gana yace mutanen najeriya na rokon PDP ta dawo mulki. Gana ,wanda shine shugaban kwamitin sulhu rashin soyayya a jam’iyyar.

Yan Najeriya na rokon PDP ta dawo – Jerry Gana
Atiku ya maida martani kan kwace mulkin  Buhari

tsohon mataimakin shugaban kasa atiku abubakar ya maida martani ga makircin da akeyi na cewa shi da mimiko sun samar da sabon jam'iyya

Atiku ya maida martani kan kwace mulkin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel