Harkokin Kasuwanci

Noma tushen arziki: Manoman Masara a Najeriya zasu zabge kashi 50 na farashin masara

Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim

Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim. A cewarsa, yayansa mawaki ne, don haka ake tsammani mutane shima waka zayyi

Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim
Yadda Najeriya ta shiga sahun kasashen duniya dake da saukin yin kasuwanci - Minista

Ministar kudi, Kemi Adeosun, ta bayyana cewar bayyana Najeriya cikin kasashe masu saukin gudanar da kasuwanci, da Bankin Duniya ya yi, shaida ce na nuna cewar

Yadda Najeriya ta shiga sahun kasashen duniya dake da saukin yin kasuwanci - Minista
Yadda su Atiku su ka sa aka daure ni na tsawon kwanaki Inji wani Bawan Allah

Mun samu labari cewa yanzu haka ana shari'ar wanda ake zargi da damfarar Matar Atiku Abubakar watau Titi Abubakar a babban Kotun Tarayya da ke Garun Ikeja.

Yadda su Atiku su ka sa aka daure ni na tsawon kwanaki Inji wani Bawan Allah
Dole mu rage kasuwanci da kasashen waje — Dangote

Wanda ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya ce dole al'umman nahiyar Afirka su rage shigo da kayayyaki daga wasu kasashen don bunkasa tattalin

Dole mu rage kasuwanci da kasashen waje — Dangote
Yanzu-yanzu: Yan kasuwan Utako dake Abuja suna kan yin zanga-zanga saboda labarin cewa gwamnati na kokarin rufe kasuwan

Ana cikin rudani a kasuwan Utako dake Abuja, yayin da yan kusawa suka dakatar da ayyukan kasuwan da zanga-zanga saboda zargin gwamanti za ta rufe kasuwan

Yanzu-yanzu: Yan kasuwan Utako dake Abuja suna kan yin zanga-zanga saboda labarin cewa gwamnati na kokarin rufe kasuwan
Hotunan sabuwar kasuwar da Gwamnan jihar Imo ya gina ma Hausawa mazauna garin Owerri

Bugu da kari, kasuwar zata kunshi ofishin Sarkin Hausawan garin domin samun saukin warware matsaloli da ka iya tasowa tsakanin yan kasuwa, kamar yadda NAIJ.com

Hotunan sabuwar kasuwar da Gwamnan jihar Imo ya gina ma Hausawa mazauna garin Owerri
Bincike ya nuna farashin kaya abinci ya fara sauka a Asaba

Binciken da yan jaridan News Agency of Nigeria (NAN) suka yi a kasuwan Asaba, ya nuna farashin kayan abinci Kaman garri, doya dankalin turawa ya fara sauka

Bincike ya nuna farashin kaya abinci ya fara sauka a Asaba
Kalli dan Najeriya daga jihar Kebbi yana sana’ar gasa masara (hotuna)

Wani dan Najeriya mai suna Basiru ya zamo abun magana a gari bayan mutane sun gano abunda yake domin tsafiyar da rayuwarsa da kuma yadda yake gasa masara.

Kalli dan Najeriya daga jihar Kebbi yana sana’ar gasa masara (hotuna)
Rusa kasuwa ya janyo mutuwar dan shekara10 a jihar Imo

Owerri, babbar birnin jihar Imo, ta shiga cikin rudani a ranar Asabar bayan sojoji su harbe wani yaro dan shekara goma, mai suna Somtochukwu Ibeanusi,

Rusa kasuwa ya janyo mutuwar dan shekara10 a jihar Imo
Kungiya ta baiwa Majalisar Dattijai wa'adi, ko su tantance Magu, ko su fuskanci fushin ta

Kungiya ta baiwa Majalisar Dattijai wa'adi, ko su tantance Magu, ko su fuskanci fushin ta, majalisar dai taki ta tantance don tabbatar da Magu a EFCC

Kungiya ta baiwa Majalisar Dattijai wa'adi, ko su tantance Magu, ko su fuskanci fushin ta
Labari mai daɗi: Kamfanin ƙasar Turkiyya zata farfaɗo da kamfanin masaƙar jihar Kaduna

NNDC tare da hadin gwiwar wata kamfanin kasar Turkiyya, SUR, zasu tayar da kamfanin masakar jihar Kaduna, wato ‘Kaduna Textile Limited (KTL) don inganta shi.

Labari mai daɗi: Kamfanin ƙasar Turkiyya zata farfaɗo da kamfanin masaƙar jihar Kaduna
Bankin masana'antu ta bada tallafawa mutane 438 da N21m a jihar Bauchi

'Yan kasuwa sun amfana da gwamnatin ciniki da kuma akan ayyukan,kuma aka sani da kasuwar kudi, a Gwamnatin Tarayya dan ba da aron kudi ga masu kananan kasuwanci

Bankin masana'antu ta bada tallafawa mutane 438 da N21m a jihar Bauchi
Gwamnatin jihar Oyo ta baiwa kasuwar katako taTemidere wa'adin awanni 48

A yayin da kwamishinan ruwa da kewaye na jihar Oyo, Chief Isaac Ishola, ya ke ba da sanarwar wa'adin ga 'yan kasuwar, ya bayyana cewa ba wai filin kasuwar ne a

Gwamnatin jihar Oyo ta baiwa kasuwar katako taTemidere wa'adin awanni 48
Ganduje zai gina wata gaggarumin cibiyar kasuwanci a Kano mafi girma a Najeriya

Aikin gina cibiyar kasuwanci wanda gwamnatin jihar Kano a karkashin jagorancin Dr. Abdullahi Ganduje ke ginawa a Dangwauro da ke a kan hanyar Zaria ta yi nisa

Ganduje zai gina wata gaggarumin cibiyar kasuwanci a Kano mafi girma a Najeriya
Gwamna El-Rufai ya kere sa’a, ya samu lambar yabo a Abuja (KARANTA)

An karrama jihar ce ta hannun gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai a wata kasaitacciyar bikin karramawa da jaridar ta shirya a babban dakin taro na Abuja..

Gwamna El-Rufai ya kere sa’a, ya samu lambar yabo a Abuja (KARANTA)
Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje

“Gwamanan jihar Kano Abullah Ganduje , a ranar laraba yace jihar Kano baza ta iya kai masayinta na babbar Jigo a kasuwanci in ba dan Iyamurai da wasu kabilu

Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje
Gwamnatin jihar Filato na shirin sake gina kasuwar Terminus

Gwamnatin jihar Filato ta nada kwamiti da zai gudanar da aikin gina babbar kasuwar Jos da aka fi sani da kasuwar Terminus, don habaka harkokin kasuwanci a jihar

Gwamnatin jihar Filato na shirin sake gina kasuwar Terminus
Dangote na shirin bude kamfanin sukari a Arewacin Najeriya

Aliko Dangote zai kashe sama da Biliyan 200 a harkar sukari yanzu haka Dangote zai bude wani makeken kamfanin sukari a Arewacin Najeriya zuwa karshen bana.

Dangote na shirin bude kamfanin sukari a Arewacin Najeriya
Da ɗumi ɗumi: Kotu ta dakatar da El-Rufai daga rusa kasuwar barci

Babban kotun jihar Kaduna ta dakatar da gwamnatin jihar Kaduna daga rusa fitacciyar kasuwar nan dake cikin garin Kaduna, kasuwar barci, har sai ta kammala saura

Da ɗumi ɗumi: Kotu ta dakatar da El-Rufai daga rusa kasuwar barci
Kalubale da ‘yan kasuwancin shinkafa na gida na fuskantar a kan 'fasa-ƙwaurin shinkafa

Ana shigo shinkafar kasashen waje sosai ta wasu kan iyakokin Najeriyar, tana neman ta taɓa harkar masana'antunmu. Masu shinkafar dai suna koka firashi sun sauka

Kalubale da ‘yan kasuwancin shinkafa na gida na fuskantar a kan 'fasa-ƙwaurin shinkafa
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da damar a maida masallacin Idi kasuwa

Wasu malaman addinin musulunci a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Nijeriya sun koka kan yadda gwamnatin jihar ta ba da damar gina shaguna a babban masallaci

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da damar a maida masallacin Idi kasuwa
Tattalin arziki: Farashin kaya sun fara sauki a Najeriya

A halin yanzu farashin kaya sun fara sauki a Najeriya, babu mamaki yunkurin da Naira tayi a baya ne sababi. Alkaluma na bayyana cewa tattalin kasar na habaka.

Tattalin arziki: Farashin kaya sun fara sauki a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel