Haus News

Wutar lantarki ta aika da wani mutumi lahira yayin da yake kokarin satar wayoyin lantarki

Labari cikin hotuna: Shugaban kasa Buhari cikin kayan Inyamurai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu kyakkyawar tarba daga gwamnan jihar Ebonyi, tare da Sarakunan gargajiyar dake jihar da kuma sauran jiga jigan yayan jihar

Labari cikin hotuna: Shugaban kasa Buhari cikin kayan Inyamurai
Jami’an Yansanda sun halaka wasu masu garkuwa da mutane a Kaduna

Kaakakin Yansana, Jimoh Moshood, ya bayyana haka yayi wata ganawa da manema labaru, a garin Gaya, inda yace sun kashe mutanen ne yayin musayar wuta da suka.

Jami’an Yansanda sun halaka wasu masu garkuwa da mutane a Kaduna
Budadiyar wasika zuwa ga makiyana - Adam A Zango

Shahararren dan wasan kwaikwayo da waka na kamfanin Kannywood Adam A Zango ya rubuta budadiyar wasika zuwa ga makiyin sa akan karya da kazafi da suke masa

Budadiyar wasika zuwa ga makiyana - Adam A Zango
Gajiyar tafiyar Buhari: Kamfanonin Kasar wajen sun fara shigowa Najeriya

Najeriya za ta amfana daga ziyarar da Shugaban kasa Buhari ya kai kwanakin baya zuwa Kasar Turkiyya. Yanzu haka kamfanonin Turkiyya da yawa su na Najeriya.

Gajiyar tafiyar Buhari: Kamfanonin Kasar wajen sun fara shigowa Najeriya
Bayan kwanaki 81 da dawowa daga jinya, har yau Buhari ya kaurace wa ofishin sa

kwanaki 81 kenan da dawowar Shugaba Buhari daga jinya a Landan, amma har yanzu bai shiga ofishin sa da ke cikin Fadar shugaban kasa dake Aso Rock Abuja

Bayan kwanaki 81 da dawowa daga jinya, har yau Buhari ya kaurace wa ofishin sa
Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya

Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya. Buhari ya saki sababbin dokokin hukumar kula da cututtuka a kasa

Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya
Yar biloniya Adama Indimi ta tabbatar da cewa masu kudi na rayuwa cikin sauki kamar ko wani dan Najeriya, ta sha sanannen lemun Malt a jirgin sama

A kullun tsadadden rayuwar masu kudi kan ba yan Najeriya masu rufin asiri shaáwa saboda wasu dalilai masu birgewa. Kowa na iya burin yin tsadedden taro a waje.

Yar biloniya Adama Indimi ta tabbatar da cewa masu kudi na rayuwa cikin sauki kamar ko wani dan Najeriya, ta sha sanannen lemun Malt a jirgin sama
Gwamnatin Najeriya ba ta yarda a dawo da shari’ar Diezani gida ba

Mun samu labari daga Jaridun kasar nan cewa Mrs. Diezani Alison Madukwe ta nemi a cigaba da shari’ar ta a Najeriya inda Gwamnatin tace ba ta amince ba.

Gwamnatin Najeriya ba ta yarda a dawo da shari’ar Diezani gida ba
Sanatan na yayi karya; babu wanda ya bani kyautar motoci – Inji Aisha Buhari

A cewar Sanata Isa Misau, Matar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta nemi kyautar motoci daga hannun Jamia'an 'Yan Sanda amma ta karyata wannna dazu nan.

Sanatan na yayi karya; babu wanda ya bani kyautar motoci – Inji Aisha Buhari
Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi

Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi. Masarautar jihar Bauchi ta taka rawar a jihadin Sheikh Usman Danfodiyo

Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi
Gwamnoni sun caccaki hadimin shugaban kasa, sunce ‘Buhari bai ce yayi fushi damu ba’

Gwamnonin Najeriya sun zargi mai Magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Femi Adesina da bayyana jawabin karya game da tattaunawarsu tare da shugaban.

Gwamnoni sun caccaki hadimin shugaban kasa, sunce ‘Buhari bai ce yayi fushi damu ba’
Joe Igbokwe ya bayyana dalilin da ya sa jam’iyyar APC ba za ta goyi bayan shugabanci matashi ba

Seketaren jam’iyyar APC reshen jihar Legas, Joe Igbokwe, ya bayyana dalilan da ya sa jam’iyyar su ba za ta marawa matashi baya ba wajen zama shugaban kasa

Joe Igbokwe ya bayyana dalilin da ya sa jam’iyyar APC ba za ta goyi bayan shugabanci matashi ba
Naji daɗin ganawa da shugaban kasa, ya bani kyautuka masu muhimmanci – Aisha Gebi

Aisha dai ta samu ganawa da shugaba Buhari ne bayan wata wasika data aika masa daga jihar Bauchi inda ta bukaci ganin shugaban kasa, kuma ta kai masa wasikar.

Naji daɗin ganawa da shugaban kasa, ya bani kyautuka masu muhimmanci – Aisha Gebi
Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi

A ranar Asabar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta ki karbar tayin da majalisar wakilai ta yi mata akan cewa ta yarda a maida mafi karancin albashin ma'aikatan

Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi
Allahu Akbar: Wata Daliba ta rasu tana shirin kammala Jamia'a

Mun ji wani abin takaici na wata Dalibar Jamia'ar Ummaru Musa 'Yaradua ta Katsina ta cika bayan maciji ya sare ta a karshen wancan makon da ya gabata.

Allahu Akbar: Wata Daliba ta rasu tana shirin kammala Jamia'a
Uwargidar Gwamna Aminu Bello Masari ta yi matan karkara 1000 sha tara na arziki

Kaakakin Uwargidar gwamnan Hajiya Hauwa Jikamshi ta shaida ma majiyar NAIJ.com a ranar Laraba cewar an raba tallafin ne a kananan hukumomin Ingawa, Baure da San

Uwargidar Gwamna Aminu Bello Masari ta yi matan karkara 1000 sha tara na arziki
Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ya neme ta da lalata a shafin Whatsapp

Wata tsaleliyan matar aure mai suna Titilayo ta tona asirin faston cocin su dake jihar Leags Na, wanda ya neme ta da lalata a shafin sa da zumunta na Whatsapp

Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ya neme ta da lalata a shafin Whatsapp
Sunayen manyan hanyoyi 25 da gwamnati za tayi, farashin su da kuma ranakun kammala aikin su

Aikin mayar da titin Abuja-Abaji-Lokoja tagwayen hanya, akan naira biliyan 3, kuma za’a kammala shi cikin watan Maris din 2018, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Sunayen manyan hanyoyi 25 da gwamnati za tayi, farashin su da kuma ranakun kammala aikin su
Rikicin Kachikwu da Baru: Shugaban Kasa ya goyi bayan Shugaban NNPC

Shugaban kasa ya goyi bayan Mai Kanti Baru game da takaddamar da ake bugawa tsakanin Shugaban NNPC Mai kanti Baru da Ministan mai Ibe Emmanuel Kachikwu.

Rikicin Kachikwu da Baru: Shugaban Kasa ya goyi bayan Shugaban NNPC
Kalli yadda Sanatan Najeriya yake facaka da kuɗi wajen siyan motoci 18 na alfarma (Hotuna)

Sanata Dino Melaye dake wakiltar al’ummar Kogi ta yamma yayi bajakolin wasu motocinsa na alfarma guda dai dai har goma sha takwas a shafins na Instagram.

Kalli yadda Sanatan Najeriya yake facaka da kuɗi wajen siyan motoci 18 na alfarma (Hotuna)
Tsohon ministar kudi Alhaji Abubakar ya bayyana dalilin da zai sa Najeriya ta cigaba da fuskantar koma bayan tattalin arziki

Wani tsohon ministar harkan kudi, Alhaji Abubukar Alhaji, yace Najeriya za ta cigaba da fuskantar koma bayan tattalin arziki idan ba ta rage kashe kudade

Tsohon ministar kudi Alhaji Abubakar ya bayyana dalilin da zai sa Najeriya ta cigaba da fuskantar koma bayan tattalin arziki
Bullar Kyandar Biri ya bayyana a Jihar Rivers

Ana tunanin annoban nan na kyandar biri ya bayyana a Jihar Rivers. Kwamishinan Kiwon Lafiya na Jihar, Princewill Chike, ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Bullar Kyandar Biri ya bayyana a Jihar Rivers
NAIJ.com
Mailfire view pixel