Hausa

Interesting Hausa festivals and cultural events

Interesting Hausa festivals and cultural events

Interesting Hausa festivals and cultural events
Most successful Hausa movies of 2017

Most successful Hausa movies of 2017

★ Latest Hausa movies 2017 ★ Are you looking for something to watch, preferably Hausa movies and Hausa comedy? Here is the list of latest Hausa movies produced in 2017, starring your favorite Hausa actors and actresses!

Most successful Hausa movies of 2017
Pre-colonial Hausa-Fulani administration and cultural features

Pre-colonial Hausa-Fulani administration and cultural features

▶ Pre-Colonial Administration: Hausa-Fulani ▶ Are you excited to find out new things about Nigerian history? Dive into the exciting past of Hausa people and learn the structure and special features of the caliphates...

Pre-colonial Hausa-Fulani administration and cultural features
List of top 8 new Hausa films

List of top 8 new Hausa films

➡ new Hausa movies of 2017-2018. Hausa movies are getting more and more popular. As the popularity grows, the industry gains more resources to shoot higher quality movies. The industry has a large number of fans and star actors.

List of top 8 new Hausa films
Danyen mai yayi wani ‘dan-karen tashi a kasuwa

Danyen mai yayi wani ‘dan-karen tashi a kasuwa

Idan mu ka koma bangaren tattalin arziki kuma, za mu ji cewa Darajar fetur ya daga bayan da Gangar danyen man fetur ya kara kudi a kasuwar Duniya. Kasar Saudi ta rage hago danyan man fetur a watan nan na Fubrairu.

Danyen mai yayi wani ‘dan-karen tashi a kasuwa
Oyegun ya mayar da martani ga wasikar Tinubu

Oyegun ya mayar da martani ga wasikar Tinubu

Ciyaman din jam'iyyar APC na Kasa, Cif John Odigie-Oyegun, ya yi alkawarin goyon bayan jagoran jam'iyyar na Kasa, Asiwaju Bola Tinubu, bisa aikin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba shi na sasantawa tsakanin 'yan jam'iyyar.

Oyegun ya mayar da martani ga wasikar Tinubu
3 modes of communication in Hausa

3 modes of communication in Hausa

Many years ago, even before the colonial masters came to Hausa land, their exists a civilisation of sort in the Hausa Arewa, including having some standard means of communication. Some are still in use, while others are overtaken.

3 modes of communication in Hausa
Hausa traditional architecture: top facts to know

Hausa traditional architecture: top facts to know

We invite you to get acquainted with history of ⛫ HAUSA ARCHITECTURE ⛫ Learn about the climatic, religious, and cultural factors which influenced its formation and how traditional architecture has changed over time.

Hausa traditional architecture: top facts to know
21 native Hausa words and their meaning in English

21 native Hausa words and their meaning in English

Hausa language, like any other language, have some set of words peculiar to the native speakers of the dialect.The people considered such words difficult or impossible to find their meaning in English language, or so they thought.

21 native Hausa words and their meaning in English
Impressive Hausa culture and its main features in Nigeria

Impressive Hausa culture and its main features in Nigeria

Learn more about ✔ HAUSA CULTURE ✣ Hausa people have interesting culture, traditions, and beliefs. Read to learn more about their religion, food, clothing, marriage. Nigeria is an incredible country with so much diversity.

Impressive Hausa culture and its main features in Nigeria
Shugaba Buhari ya gindaya wata sabuwar doka ta ƙara wa 'yan majalisu ƙarfin iko a ƙasar nan

Shugaba Buhari ya gindaya wata sabuwar doka ta ƙara wa 'yan majalisu ƙarfin iko a ƙasar nan

A ranar Juma'ar da ta gabata ne, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan wata sabuwar doka ta ƙara wa 'yan majalisu ƙarfin iko a kasar nan. Wannan doka ta baiwa 'yan majalisun tarayya da kuma na jihohi wata dama ta k

Shugaba Buhari ya gindaya wata sabuwar doka ta ƙara wa 'yan majalisu ƙarfin iko a ƙasar nan
Muhimman dalilai da ya sanya Buhari ya halarci taron AU a ƙasar Habasha

Muhimman dalilai da ya sanya Buhari ya halarci taron AU a ƙasar Habasha

A yau ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya fara gudanar da aikinsa na kwanaki hudu a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, domin halartar taron ƙungiyar shugabannin nahiyyar Afirka ta AU, inda zai kasance cikin kwamitin zaman lafi

Muhimman dalilai da ya sanya Buhari ya halarci taron AU a ƙasar Habasha
Ko kaɗan ba na sha'awar kujerar shugaban ƙasa - Gwamna Badaru

Ko kaɗan ba na sha'awar kujerar shugaban ƙasa - Gwamna Badaru

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Abubakar Badaru ya bayyana cewa, ko kaɗan ba ya da sha'awar neman takarar kujerar shugaban ƙasa a zaɓen 2019. Badaru ya kuma barrantar da kansa daga ƙungiyar dake angiza shi tare da goyon bayan sa w

Ko kaɗan ba na sha'awar kujerar shugaban ƙasa - Gwamna Badaru
Makiyaya sun kaiwa malaman makaranta wani mummunan hari a jihar Ogun

Makiyaya sun kaiwa malaman makaranta wani mummunan hari a jihar Ogun

A halin yanzu wasu malamai biyu na makarantar firamare a jihar Ogun, su na fafautikar tseratar da rayukan su a gadon wani asibitin gwamnati, a sakamakon harin makiyaya da ya gadar musu da munanan raunuka a ranar Alhamis din da ta

Makiyaya sun kaiwa malaman makaranta wani mummunan hari a jihar Ogun
Yaƙin duniya na 3 shi muka sanya a gaba - Kim Jong Un

Yaƙin duniya na 3 shi muka sanya a gaba - Kim Jong Un

Rahotanni da sanadin shafin mujallar TRT Hausa sun bayyana cewa, ƙasar Koriya ta Arewa ta ci gaba da jefa firgici tare da razani a zukatar shugabannin ƙasashen Yammacin Duniya, inda a halin yanzu suka ankara da cewa, tuni ta fara

Yaƙin duniya na 3 shi muka sanya a gaba - Kim Jong Un
Babu gudu babu ja da baya game da ziyarar jihar Kano - Kwankwaso

Babu gudu babu ja da baya game da ziyarar jihar Kano - Kwankwaso

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa, duk da gargaɗin 'yan sanda game da shirin ziyartar jihar Kano a ranar 30 ga watan Janairu, tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa babu wanda zai iya hana shi zuwa.

Babu gudu babu ja da baya game da ziyarar jihar Kano - Kwankwaso
Ka zauna cikin shirin shan kashi a zaɓen 2019 - Ekweremadu ga Buhari

Ka zauna cikin shirin shan kashi a zaɓen 2019 - Ekweremadu ga Buhari

Ekweremadu ya kuma gargaɗi shugaba Buhari, akan ya kasance cikin shirin karɓar sakamakon zaɓen a kowane hali na nasara ko kuma kishiyar hakan idan shi da jam'iyyar sa suka sha kashi. Mataimakin shugaban majalisar ya bayar da wanna

Ka zauna cikin shirin shan kashi a zaɓen 2019 - Ekweremadu ga Buhari
Ruwa ya ƙare wa ɗan kada: Kotun ƙoli ta murtuke wa Shema fuska

Ruwa ya ƙare wa ɗan kada: Kotun ƙoli ta murtuke wa Shema fuska

Sakamakon hukunci guda ɗaya, Mai shari'a Sidi Bage ya tabbatar da cewa, hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa wato EFCC, ta na da cikakkun dalilai da hujjoji na tuhumar tsohon gwamnan, saboda haka duba da tanadi da kotun ta

Ruwa ya ƙare wa ɗan kada: Kotun ƙoli ta murtuke wa Shema fuska
Zan yiwa majalisa ta garambawul da naɗin kwamishinoni ashirin - Gwamna Abubakar

Zan yiwa majalisa ta garambawul da naɗin kwamishinoni ashirin - Gwamna Abubakar

A wata sanarwar da sanadin kakakin fadar gwamnatin jihar, Abubakar Al-Sadique ya bayyana cewa, tuni gwamnan ya shirya matakai da tsare-tsaren kafa wannan sabuwar majalisar, inda zai naɗa sabbin kwamishinoni 20 domin ribatar gogayy

Zan yiwa majalisa ta garambawul da naɗin kwamishinoni ashirin - Gwamna Abubakar
Gwamna Ortom ya yiwa ministan tsaro wata muguwar caccaka akan harin makiyaya na jihar Benuwe

Gwamna Ortom ya yiwa ministan tsaro wata muguwar caccaka akan harin makiyaya na jihar Benuwe

A yayin mayar da martani, gwamna Ortom ya bayyana cewa, matuƙar irinsu ministan tsaro zasu ci gaba da kasancewa a kujerar shugabanci wajen baiwa gwamnati gurguwar shawara, to ko shakka babu na ranar magance matsalolin tsaro da ƙas

Gwamna Ortom ya yiwa ministan tsaro wata muguwar caccaka akan harin makiyaya na jihar Benuwe
Abin Tausayi: Wani mahaifi ya ɗurawa jaririn sa maganin ƙwari a jihar Bauchi

Abin Tausayi: Wani mahaifi ya ɗurawa jaririn sa maganin ƙwari a jihar Bauchi

Hukumar 'yan sanda ta jihar Bauchi, ta cafke wani mahaifi Musa Bala, da laifin kisan jaririnsa ɗan kwanaki biyar da haihuwa. Wannan mahaifi ya shiga hannu ne tare da wani abokin sa suka aikata laifin tare kamar yadda kakakin hukum

Abin Tausayi: Wani mahaifi ya ɗurawa jaririn sa maganin ƙwari a jihar Bauchi
Muhimman abubuwa biyu da wasiƙar Obasanjo ta bankaɗo a gwamnatin Buhari - Secondus

Muhimman abubuwa biyu da wasiƙar Obasanjo ta bankaɗo a gwamnatin Buhari - Secondus

A ranar Alhamis din da ta gabata ne, shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus ya bayyana cewa, jam'iyyar APC ta zamto tamkara gurguwar agwagwa bayan tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya rubuta zuwa ga shugaba

Muhimman abubuwa biyu da wasiƙar Obasanjo ta bankaɗo a gwamnatin Buhari - Secondus
Wata dattijuwa 'yar shekara 90 ta fara makarantar firamare

Wata dattijuwa 'yar shekara 90 ta fara makarantar firamare

Ba shakka furfura ko yawan gemu ba sa hana mutum ya nemi ilimi, domin kuwa wata dattijuwa 'yar shekara 90, Priscilla Sitienei, wadda ta fito daga yankin Eldoret ta fara karatun ta a mataki na farko, inda ta shiga wata makarantar f

Wata dattijuwa 'yar shekara 90 ta fara makarantar firamare
NAIJ.com
Mailfire view pixel