Hukumar Dss

Yanzu-yanzu: Abdulrashid Maina ya tsere zuwa Nijar da taimakon jami'an tsaro na DSS

An fara bincike kan batun daukar ma'aikata a DSS

A karshe dai, MAjalisar Dattijan Najeryia, ta amshi koke da korafe-korafe na vjama'a kan zargin aringizon wasu jihohi da ake zargin shafaffu ne da mai a DSS.

An fara bincike kan batun daukar ma'aikata a DSS
Daga gudanar binciken mu, kudin ba na shugaban majalisar - DSS

Wani keta ƙarya ne labarin dake yawo cewa, N310 miliyan na shugaban majalisar dattawa aka sace a shekarar 2015. Daga gudanar binciken mu, kudin ba na Saraki ba.

Daga gudanar binciken mu, kudin ba na shugaban majalisar - DSS
Osinbajo ya yi wa Ibrahim Magu tambayoyi a kan tsabar kudi da hukumar EFCC ya gano a Ikoyi

Mukaddashin shugaban EFCC ya halarci gamuwa na kwamitin mataimakin shugaban kasa a kan dawowa da kadarorin ne. Ya tafi domin taron dawowa da kadarori.

Osinbajo ya yi wa Ibrahim Magu tambayoyi a kan tsabar kudi da hukumar EFCC ya gano a Ikoyi
Hukumar DSS ta kama mamallakin Capital Oil, Ifeanyi Ubah

An kawo rahotanni cewa jami’an yan sandan farin kaya (DSS) sun kama Ifeanyi Uba, mamallakin kamfanin Capital Oil, sakamakon kama shi da tayi da cin kudin mai.

Hukumar DSS ta kama mamallakin Capital Oil, Ifeanyi Ubah
Yau shugaban kasa ya gode wa Allah da yana kara mishi lafiya da ya fito acikin fararen kaya yin Sallah Juma'a

Ya kamata shugaban kasa ya dauki mataki akai. DSS ba za su fi shi karfi ba wannan abin bakin ciki ne a ce shugaban kasa ya zabi wani amma wani hukuma ta hana

Yau shugaban kasa ya gode wa Allah da yana kara mishi lafiya da ya fito acikin fararen kaya yin Sallah Juma'a
A rufe Makarfi, da sauran a kurkuku domin sun raina umarnin kotu - Inji Ali Modu Sheriff

Banda wayanan, Alhaji Sheriff ya na bukatan a tsare mataimakin mai bakin karamin hukumar na majalisa na tarreyya na da Emeka Ihedioha, minisita na labari na da

A rufe Makarfi, da sauran a kurkuku domin sun raina umarnin kotu - Inji Ali Modu Sheriff
Yanzu yanzu: Daga karshe hukumar DSS ta saki Audu Maikori bayan sa’o’I 24 (HOTO)

Rahotanni ya kawo cewa bayan ya kasance a tsare a hukumar yan sanda na farin kaya, na kusan sa’o’I 24, sashin ta saki shugaban Chocolate City, Audu Maikori.

Yanzu yanzu: Daga karshe hukumar DSS ta saki Audu Maikori bayan sa’o’I 24 (HOTO)
Faston da yayi kira a kashe Fulani zai shiga hannun Hukuma

DSS ta tusa keyar Faston da yayi huduba a kashe Fulani

A yau ne dai Hukumar DSS za ta gana da Faston a dalilin kalaman sa na baya. Fasto Johnson Sulaiman yayi kira ga Mabiyan sa da su kashe Fulani a duk inda suke.

DSS ta tusa keyar Faston da yayi huduba a kashe Fulani
DSS da damke yan Boko Haram 13

DSS da damke yan Boko Haram 13

Hukumar tabbatar da tsaro na cikin gida tace ta samu wani gagarumin nasara akan yan baranda, masu garkuwa da mutane da yan ta’adda a fadin kasar Najeriya

DSS da damke yan Boko Haram 13
DSS ta saki makusancin Buhari bayan watanni 5 a tsare

Hukumar DSS ta saki Commodore Muhammad Umar,tsohon mamban kwamitin bincike akan badakalar makamai bayan ya kwashe watanni 5 a tsare

DSS ta saki makusancin Buhari bayan watanni 5 a tsare
Abun mamaki: Dasuki yayi watsi da mahaifinsa tsohon Sultan mai jinya a ranakunsa na karshe

An rahoto cewa hukumar DSS ta ba tsohon mai ba shugaban kasa shawara a harkan tsaro Sambo Dasuki damar ziyarar mahaifinsa kafin ya rasu amma ya ki.

Abun mamaki: Dasuki yayi watsi da mahaifinsa tsohon Sultan mai jinya a ranakunsa na karshe
Daga karshe, majalisar alkalai ta dakatar da alkalai 7 da ake tuhuma da cin hanci

Majalisar alkalai ta dakatar da alkalai 7

Daga karshe, majalisar alkalai ta dakatar da alkalai 7 da ake tuhuma da cin hanci
Kuma dai, hukumar DSS sunyi yunkuri mai karfi kan alkalan da aka zarga

Hukumar yan sandan farar hula (DSS) sunyi yunkurin gurfanar da alkalan da ake zargi da aikata rashawa a gaban wani babban kotun tarayya.

Kuma dai, hukumar DSS sunyi yunkuri mai karfi kan alkalan da aka zarga
Za a gurfanar da Alkalai gaban Alkalai

Za a gurfanar da Alkalai gaban Alkalai

Gwamnatin Tarayya na kokari ta hanzarta wajen gurfanar da Alkalai da aka kama kwanakin baya zuwa Kotu mako mai zuwa Inji Jaridar Daily Trust

Za a gurfanar da Alkalai gaban Alkalai
Hukumar EFCC ta samu kudin da ba ta taba samu irin su ba

Ibrahim Magu yace Hukumar EFCC ta tara kudin da ba a taba ba tun da aka kirkiri Hukumar. EFCC ta karbe kudin sata daga hannun mutane

Hukumar EFCC ta samu kudin da ba ta taba samu irin su ba
Hukumar DSS ta dakile yunkurin tserewar Jamila Tangaza daga Najeriya

hukumar tsaro ta DSS ta dakile yunkurin da Jamila Tanzaga tayi na tserewa daga Najeriya

Hukumar DSS ta dakile yunkurin tserewar Jamila Tangaza daga Najeriya
Lauya ya kai karar Buhari, DSS, AGF yana neman N50b

Wani lauya mazaunin Lagos, mista Olukoya Ogunbeje ya shigar da karar N50b kan shugaba Muhammadu Buhari, hukumar tsaro ta farin kaya da

Lauya ya kai karar Buhari, DSS, AGF yana neman N50b
Abun kunya: Alkali na rib da ciki yana rokon jami’an DSS

Alkalin yaki bude gidan ajiyan kudinsa ga jami’an DSS domin su duba abinda ke ciki. Daga baya jami’an DSS sukace zasu kwace

Abun kunya: Alkali na rib da ciki yana rokon jami’an DSS
Tofa! Kama Alkalai: DSS na cikin matsala

Majalisar wakilai ta Tarayya za tayi bincike game da kama Alkalai da Hukumar DSS masu farar hula suka yi a ranar Asabar dinnan da ta wuce.

Tofa! Kama Alkalai: DSS na cikin matsala
DSS ta saki Alkalan Kotun Koli

DSS ta saki Alkalan Kotun Koli

Hukumar DSS ta saki alakai 7 da ta damke wanda ya kunshi Alkalan Kotun Koli guda 2 da laifin zargin almundahana da rashawa a makon da ya ga

DSS ta saki Alkalan Kotun Koli
Kama Alkalai: Kaji abin da wata jigo a APC tace

Wata Sakatariyar yada labarai ta Jam’iyyar APC mai suna Kate Ofor ta yabawa Shugaba Muhammadu Buhari wajen kokarin kama Alkalai bata gari.

Kama Alkalai: Kaji abin da wata jigo a APC tace
NJC na shirin taron gaggawa kan hare-haren DSS

Hukumar kula da ala'murran shari'a ta kasa (NJC) zata yi taron gaggawa ranar Talata 11 ga Oktoba domin hare-haren da jami'an tsaro na farin.

NJC na shirin taron gaggawa kan hare-haren DSS
NAIJ.com
Mailfire view pixel