Hukumar Efcc Najeriya

Yadda tsohon gwamnan Abia ya yi amfani da kudin gwamnati wajen kasuwancin gwanjo - Hukumar EFCC

Mun kashe Naira miliyan 177 wajen baiwa yan majalisa cin hanci ne - Tsohon diraktan da aka garkame

Tsohon Darakta Janar na makarantar bincike da koyon aikin noma (Institute of Agricultural Research and Training) Farfesa Benjamen Ogunmodede, ya bayyana cewa sh

Mun kashe Naira miliyan 177 wajen baiwa yan majalisa cin hanci ne - Tsohon diraktan da aka garkame
Ka fadawa Magu ya shafa mani lafiya - Matar Jonathan ta fadawa Buhari

Dame Patience Jonathan ta caccaki Shugaban kasa Muhammadu Buhari.Tsohuwar Uwargidar Najeriyar ta nemi Shugaba Buhari ya rabu da ita Inji Jaridar The Cable.

Ka fadawa Magu ya shafa mani lafiya - Matar Jonathan ta fadawa Buhari
An tsare tsohon shugaban PDP na Adamawa da wasu mutane 2 a gidan kaso

Babbar kotun tarayya a Yola ta ba da umarni tsare tsohon shugaban PDP na Adamawa, Alhaji Abdurrahman Bobboi a kurkuku saboda zargin karkatar da abincin IDP.

An tsare tsohon shugaban PDP na Adamawa da wasu mutane 2 a gidan kaso
EFCC ta kalubalanci kudirin gwamna Tambuwal na yafe wa masu laifi 5

Hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa ta kalubalanci hukuncin Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto kan yafe wa masu laifi biyar dake fuskantar shari’a.

EFCC ta kalubalanci kudirin gwamna Tambuwal na yafe wa masu laifi 5
Labari cikin hoto: Hukumar EFCC na neman wata mata ruwa a jallo bisa laifin aikata sata da zamba (hoto)

Mai laifin ta kasance mata ga tsohon manajan darakta na kamfanin Niger Delta Development Commission, NDDC. Sannan kuma launin kalar fatar ta na da haske.

Labari cikin hoto: Hukumar EFCC na neman wata mata ruwa a jallo bisa laifin aikata sata da zamba (hoto)
Hukumar EFCC na neman wani Farfesa ruwa a jallo kan zargin aikata zambar naira miliyan 34 (hotuna)

Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta na neman wani Farfesa Olufunmilade Adeyemi ruwa a jallo kan zargin aikata zamba.

Hukumar EFCC na neman wani Farfesa ruwa a jallo kan zargin aikata zambar naira miliyan 34 (hotuna)
Ja ya fado Ja ya dauke: Wasu Jami'an EFCC Sun Arce Da Kadarorin Diezani Da Kotu Ta Kwace

Har yanzu dai ba a gama tattara tare da dawowa da gwamnatin Najeriya tsagwaron kudi da kadarori da Diezani ta wawura ba a yayin da ta ke ministar man fetur

Ja ya fado Ja ya dauke: Wasu Jami'an EFCC Sun Arce Da Kadarorin Diezani Da Kotu Ta Kwace
Dalilin da yasa muke gurfanar da wasu daga cikin jami’an mu - EFCC

Shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya sanar da cewa hakki ne da ya rataya a wuyarsa yaki da cin hanci da rashawa a hukumar da yake jagoranta domin akwai baragurbi.

Dalilin da yasa muke gurfanar da wasu daga cikin jami’an mu - EFCC
Harin ‘yan bindiga ba zai hana mu yakar cin hanci da rashawa ba – Ibrahim Magu

Shugaban EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen yaki da cin hanci da komin harin ta’addancin da ‘yan bindiga zasu kai ofishin su.

Harin ‘yan bindiga ba zai hana mu yakar cin hanci da rashawa ba – Ibrahim Magu
Tsohon gwamnan Adamawa ya kalubalanci EFCC ta kai shi kotun koli

Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngillari ya bukaci hukumar cin hanci da rashawa EFCC ta kalubalanci wankewarsa daga tuhuma a gaban kotun koli.

Tsohon gwamnan Adamawa ya kalubalanci EFCC ta kai shi kotun koli
Saminu Turaki zai shafe kwanaki 77 tsare a hannun EFCC

Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Saminu Turaki, zai shafe kwanaki 77 ya na tsare a hannun EFCC, bayan kamun da hukumar ta yi masa a wurin wani taro a Abuja.

Saminu Turaki zai shafe kwanaki 77 tsare a hannun EFCC
Shehu Sani ya fice daga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna dalilin halartar El-Rufai

Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya fice da ga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna da akayi a ranar Alhamis, 6 ga watan Yuli a jihar Kaduna.

Shehu Sani ya fice daga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna dalilin halartar El-Rufai
Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa

Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa babu wanda zai tsige Magu daga hukumar yaki da rashawa.

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa
Ku rabu da AbdulAziz Yari – sakon Kungiyar Gwamnoni ga hukumar EFCC

Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi kira ga hukumar EFCC kan ta dakatar da takura ma shugaban kungiyar gwamnonin kuma gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari da ta ke

Ku rabu da AbdulAziz Yari – sakon Kungiyar Gwamnoni ga hukumar EFCC
Yaƙi da rashawa: Tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu ya gurfana gaban kotu (Hotuna)

NAIJ.com ta ruwaito Babangida da Nasko na fuskantar tuhume tuhume ne da suka danganci karkatar da kudaden al’umma daga hukumar yaki da almundahana, EFCC.

Yaƙi da rashawa: Tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu ya gurfana gaban kotu (Hotuna)
Babangida Aliyu da Umar Nasko suka kasance an gurfanar da a ranar Talata

Kotu ya hana tsohon gwamnan Neja Babangida Aliyu da dan takarar jami’yyar PDP Umar Nasko su koma gida bayan an gufanar da su yau, tsammani inda aka ke su

Babangida Aliyu da Umar Nasko suka kasance an gurfanar da a ranar Talata
Asiwaju Tinubu ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa daga ACN - Inji Obong Victor Attah

Saboda haka, na yi mamaki cewa bai samu ofishin da fari, sai dai ya ce ba ya so, shi ne za a iya gabatar da wani mutum daga kungiyar ANPP duk da haka.

Asiwaju Tinubu ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa daga ACN - Inji Obong Victor Attah
Ya kamata EFCC ta gaggauta sanar da masu kudin Ikoyi - Saraki

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar EFCC, da ta gaggauta bayyana mamallakan makudan kudin da aka samu a Ikoyi.

Ya kamata EFCC ta gaggauta sanar da masu kudin Ikoyi - Saraki
Tsohon gwamnan, ya tabbatar hukumar ta EFCC sun bincike gidanshi a hasumiya Osborne Ikoyi

Ya ma bar umarnin cewa ya kamata mu ƙyale su su ma bincika gidan shi na Onitsha idan ana bukata. Bayan sun yi caji sosai, babu kome da aka samu a cikin gidan.

Tsohon gwamnan, ya tabbatar hukumar ta EFCC sun bincike gidanshi a hasumiya Osborne Ikoyi
Babu wani yaki da cin hanci a Najeriya: Fayose

Gwamna Ayodele Fayose, yace abin akwai ban mamaki yanda hukumar yaki da cin hanci da rashawa zata kama makudaden kudade sannan hukumar gwamnati tace nata ne.

Babu wani yaki da cin hanci a Najeriya: Fayose
Tambayoyi 10 da Fayose ya jibgawa shugaba Buhari

Gwamna Ayo Peter Fayose ya aikawa Buhari ya aikawa shugabankasa Buhari tambayoyin Allah-tsine-mai-karya har kusan guda 10 game da kudin da Hukumar EFCC ta gano

Tambayoyi 10 da Fayose ya jibgawa shugaba Buhari
Idan Buhari ya matsa kan sai Magu ya zama shugaban EFCC, za a iya tsige shi – Inji Wani babban lauya

Manyan lauyoyin kasar sun shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemo wani amadadin mukaddashin hukumar EFCC Ibrahim Magu

Idan Buhari ya matsa kan sai Magu ya zama shugaban EFCC, za a iya tsige shi – Inji Wani babban lauya
NAIJ.com
Mailfire view pixel