Hukumar Efcc

Yanzu Yanzu: Tashin hankali a Abuja yayinda EFCC ke yunkurin kama tsofaffin shugabannin SSS da NIA

Mun ƙwato naira biliyan 738.9 cikin shekaru biyu kacal – Ibrahim Magu

Shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta bayyana adadin kudin data kwato daga hannun barayin gwamnati cikin shekaru.

Mun ƙwato naira biliyan 738.9 cikin shekaru biyu kacal – Ibrahim Magu
Hukumar EFCC ta kama tsohon mukaddashin gwamnan jihar Taraba bisa zargin sace naira miliyan N450m

A ranar Litinin 7 ga wata Nawumba tsohon mukaddashin gwamnan jihar Taraba, Sani Abubakar Danladi, ya bayyana cewa ya karbi naira miliyan N450 million.

Hukumar EFCC ta kama tsohon mukaddashin gwamnan jihar Taraba bisa zargin sace naira miliyan N450m
Harkallar Diezani: Hukumar EFCC ta damko wani tsohon gwamnan jihar Kogi

A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar EFCC ta damko tsohon gwamnan jihar Kogi Idris Wada, bisa bankado wasu makudan kudi da hukumar ta yi na kimanin Naira

Harkallar Diezani: Hukumar EFCC ta damko wani tsohon gwamnan jihar Kogi
Hukumar EFCC ta bayyana dalilin da ya sa wasu jihohi basa iya biyan albashi

Wani jami'in hukumar EFCC ya fada wa yan jarida cewa suna tuhumar gwamnoni 3 da karkatar da Kudin Paris Club da aka raba mu su dan biyan albashi ma’aikatan jiho

Hukumar EFCC ta bayyana dalilin da ya sa wasu jihohi basa iya biyan albashi
Rashin jituwa tsakanin Ibrahim Magu da shugaban DSS ya hana EFCC kama Maina

Wani tsohon darekta a hukumar tsaron farin kaya ta DSS, Dennis Amacree, ya bayyana cewar hukumar EFCC ta san inda tsohon shugaban hukumar gyaran harkar fansho,

Rashin jituwa tsakanin Ibrahim Magu da shugaban DSS ya hana EFCC kama Maina
Miyagun cikin gwamnati sun sayi gidaje da suna na a kasashen turai, Inji Magu

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), ta ankarar da zargin ta na kokarin da wasu ke yi na shafa kashin kaji ga Shugaban Hukumar, wato ibrahim Magu.

Miyagun cikin gwamnati sun sayi gidaje da suna na a kasashen turai, Inji Magu
Sace kudaden Najeriya da boye su a kasashen waje ya sa talauci ya karu a kasar - Ibrahim Magu

Ibrahim Magu ya kara da cewa sace kudaden Najeriya da boye su kasashen waje ya sa yan Najeriya ke cikin tsananin talauci duk da arzikin man fetur da muke da shi

Sace kudaden Najeriya da boye su a kasashen waje ya sa talauci ya karu a kasar - Ibrahim Magu
Diezani na shirin tserewa daga UK saboda hukumar can na shirin kama ta — EFCC

Hukumar yaki da cin-hanci da rashawa, EFCC, ta yi kira ga kotun kasa ta yankin Legas da kar ta sa a kira tsohuwar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke, da

Diezani na shirin tserewa daga UK saboda hukumar can na shirin kama ta — EFCC
Ibrahim Magu ya ce akwai mutanen da ke kawo wa hukumar EFCC cikas wajen kama Abdulrasheed Maina

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC),Mista Ibrahim Magu, yace hukumar sa ta na fuskantar kalubale wajen kama Abdulraheed Maina

Ibrahim Magu ya ce akwai mutanen da ke kawo wa hukumar EFCC cikas wajen kama Abdulrasheed Maina
Yanzu-yanzu: Abdulrashid Maina ya tsere zuwa Nijar da taimakon jami'an tsaro na DSS

Rahotanni dake yawo a dandalin sada zumunta na nuni da cewar mutumin da ake ta cece-kuce a kansa biyo bayan mayar da shi aiki, wato Abdulrashid Maina, ya tsere

Yanzu-yanzu: Abdulrashid Maina ya tsere zuwa Nijar da taimakon jami'an tsaro na DSS
Ba sauki: Hukumar EFCC ta zagaye katafaren gidan Abdurrasheed Maina

Mun samu labari cewa Tsohon Shugaban harkar fansho da ake zargi da laifin wawushe kudin tsofaffin ma’aikata yana ganin ta kan sa a halin yanzu inda ya yi dabo.

Ba sauki: Hukumar EFCC ta zagaye katafaren gidan Abdurrasheed Maina
Gwamnatin tarayya ta bayar da dalilin bawa mai laifin cin hanci mukami a sirrance

A Shekar 2013 ne hukumar EFCC ta bayyana neman Abdulrashid Maina ruwa a jallo bayan da ya buya domin gujewa binciken badakalar cin hanci ta kudin 'yan fansho da

Gwamnatin tarayya ta bayar da dalilin bawa mai laifin cin hanci mukami a sirrance
Badaƙalar kuɗin Makamai: Bafarawa ya sha kayi a babban kotu birnin tarayya, Karanta

Tsohon gwamnan jihar Sakkawato, Attahiru Bafarawa tare da Dan sa Sagir sun fuskanci shan kayi a babbar kotun birnin tarayya Abuja, inda bukatar da suka nema.

Badaƙalar kuɗin Makamai: Bafarawa ya sha kayi a babban kotu birnin tarayya, Karanta
Da dumi-dumi: Kotu ta bayar da umarnin kwace wasu kadarorin alfarma 14 mallakar tsohon ministan Abuja Bala Mohammed

Dukkan kadarorin dai na unguwannin kece raini ne a cikin kwaryar Abuja, kuma an gano cewar tsohon ministan da dansa Shamsudden ne keda mallakin dukkan hamshakan

Da dumi-dumi: Kotu ta bayar da umarnin kwace wasu kadarorin alfarma 14 mallakar tsohon ministan Abuja Bala Mohammed
Binciken EFCC ya zo kan Gwamnatin Fayose

Gwamnatin Ayodele Fayose na Jihar Ekiti na fuskantar binciken EFCC bisa zargin karkatar da naira miliyan 680 na albashin ma'akaita da 'yan fansho a jihar.

Binciken EFCC ya zo kan Gwamnatin Fayose
Tonon asiri: Magu ya bayyana kasashen da barayin gwamnati ke boye kudaden sata

Shugaban hukumar yaki da masu almundahana da dukiyar kasa EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana kasashen da barayin kudin Najeriya ke boye kudaden su na sata.

Tonon asiri: Magu ya bayyana kasashen da barayin gwamnati ke boye kudaden sata
Zan tabbatar da garambawul a hukumar EFCC idan har na zaman shugaban ƙasa – Fayose

Gwamnan jihar Ekiti, baki abin magana ya bayyana matakin dayake shirin dauka game da hukumar yaki da rashawa, da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC.

Zan tabbatar da garambawul a hukumar EFCC idan har na zaman shugaban ƙasa – Fayose
Hukumar EFCC ta kama wasu daraktoci 4 a kan zargin almubazzaranci

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) a ranar Laraba ta kama wasu daraktoci 4 na gidan wasan kwaikwayo ta kasa a Legas akan zargin cin hanci da rashawa.

Hukumar EFCC ta kama wasu daraktoci 4 a kan zargin almubazzaranci
EFCC ta damke wani mazambacin sallamammen soja da abokin zambar na sa

A ranar Juma'ar da ta gabata ne Hukumar EFCC ta damke wani mazambacin sallamammen soja mai suna Kabir Adamu da abokin zambar na sa mai suna Hashimu Mohd Zakari

EFCC ta damke wani mazambacin sallamammen soja da abokin zambar na sa
Dalilin da yasa EFCC ke neman gurfanar da ni gaban shari'a - Patience Jonathan

Matar tsohon shugaban kasa wato Patience Jonathan ta ce binciken da EFCC ke gudanarwa a kan ta ya danganci bayyana ra'ayoyin ta da ta yi ne game da Buhari yayin

Dalilin da yasa EFCC ke neman gurfanar da ni gaban shari'a - Patience Jonathan
Kotu ta tasa ƙeyar wasu mutane biyu zuwa Kurkuku da suka ci miliyan 600 daga cikin kuɗin makamai

Hukumar yaki da cin hanci da yai ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta tasa keyar wasu mutane biyu dake hannu cikin bahallatsar kudin makamai gaban kotu.

Kotu ta tasa ƙeyar wasu mutane biyu zuwa Kurkuku da suka ci miliyan 600 daga cikin kuɗin makamai
Magu ya shiga uku: 'Yan Majalisar Tarayya za su sa a damke sa

Majalisar Wakilai ta Tarayya za ta sa a tursasa Shugaban EFCC Ibrahim Magu ya bayyana a gaban ta zuwa wata mai zuwa asali 7 ga Nuwamba ko a kama shi.

Magu ya shiga uku: 'Yan Majalisar Tarayya za su sa a damke sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel