Hukumar Nnpc

Za mu yi sanadiyyar samun aikin mutane sama da miliyan guda a Arewa – NNPC

Gwamnatin Buhari tayi amai, ta lashe: Zata sauya sabbin muƙaman data naɗa a NNPC

Rahotanni sun nuna alamun shugaban kasa Muhammadu Buhari na gab da yin garambawul ga sababbin mukaman da shugaban hukumar NNPC, Maikanti Baru yayi a kwanakin.

Gwamnatin Buhari tayi amai, ta lashe: Zata sauya sabbin muƙaman data naɗa a NNPC
Kachiku da Baru na ganawar sirri da Faresa Yemi Osibnbajo kan badakalar kamfanin man fetur na NNPC

Kachiku da Baru na ganawar sirri da Faresa Yemi Osibnbajo kan badakalar kamfanin man fetur na NNPC, suna ganawa ne kan kwangila ta man AGIP a gas da mai

Kachiku da Baru na ganawar sirri da Faresa Yemi Osibnbajo kan badakalar kamfanin man fetur na NNPC
Bincike a NNPC: Majalisar Dattawa ta kira Maikanti Baru da shugaban kanfanin mai na Shell

Bincike a NNPC: Majalisar Dattawa ta kira Maikanti Baru da shugaban kanfanin mai na Shell. An sami cece-kuce a 'yan makonnin nan tsakanin Baru da Kachikwu

Bincike a NNPC: Majalisar Dattawa ta kira Maikanti Baru da shugaban kanfanin mai na Shell
Shugaba Buhari na kokarin yi wa badakalar NNPC rufa-rufa Inji wata tsohuwar Minista

Hausawa na cewa ruwa ba ya tsami banza don haka ne wata tsohuwar Minista a Najeriya tace akwai kashi a jikin Shugaba Buhari game da badakalar kamfanin NNPC.

Shugaba Buhari na kokarin yi wa badakalar NNPC rufa-rufa Inji wata tsohuwar Minista
Bidiyon Asari Dokunbo inda ya caccaki Osinbajo da Buhari yayinda zargin zambar biliyan 25 ya billo a NNPC

Yayinda zargin rashawa ya billo a kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), tsohon dan bindigan Niger Delta, Asari Dokunbo ya caccaki Osinbajo da Buhari.

Bidiyon Asari Dokunbo inda ya caccaki Osinbajo da Buhari yayinda zargin zambar biliyan 25 ya billo a NNPC
Badaƙalar dala biliyan 25 a gwamatin Buhari: Osinbajo ya mayar da martani

Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Lahadi 15 ga watan Oktoba, inda yace babu wasu kudi kamar haka da suka bace, ko kuma ma aka taba aiki da su, inji majiyarmu.

Badaƙalar dala biliyan 25 a gwamatin Buhari: Osinbajo ya mayar da martani
Yawan kudaden da ake kashewa wajen kula da matatar man fetur din Kaduna da na Warri ya sa NNPC ta rufe su

Hukumar NNPC ta dakatar da ayyuka a matatar man fetur din Kaduna da na Warri saboda yawan kudaden da ake kashe wa wajen kula da su da yawan lalacewan da suke yi

Yawan kudaden da ake kashewa wajen kula da matatar man fetur din Kaduna da na Warri ya sa NNPC ta rufe su
Ta fashe kowa ya ji: Abin da Buhari ya gaya mana — Kachikwu

Ministan man fetur, Dokta Ibe Kachikwu, ya baiyana abin da Shugaba Muhammadu Buhari ya gaya masa a lokacin da suka shiga zaman sirri da a ka yi a fadar shugaban

Ta fashe kowa ya ji: Abin da Buhari ya gaya mana — Kachikwu
Rikicin Baru da Kachikwu: Kadan ya rage da Kachikwu yayi murabus

Kafin shugaba Buhari yayi sulhu tsakanin karamin ministan man fetur Ibe Kachikwu da shugaban NNPC, Dr Maikanti Baru, Kachikwu yayi niyyar yin murabus daga aiki.

Rikicin Baru da Kachikwu: Kadan ya rage da Kachikwu yayi murabus
Rashin kudin gudanarwa ya sanya rufe matar mai ta Kaduna da na Warri har sai baba ta gani

Hukumar tace albarkatun man fetur ta kasa, NNPC ta garkame matatun man nata dake jihohin Kaduna da Delta saboda karuwar yawan kudin gudanarwa da kuma kudaden gy

Rashin kudin gudanarwa ya sanya rufe matar mai ta Kaduna da na Warri har sai baba ta gani
Mi’ara koma baya: Ban taɓa bada kwangilar ayyukan NNPC a lokacin da Buhari baya nan ba – Inji Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yace hukumar tace albartun man fetur ta kasa bata taba kawo masa takardar neman umarnin bada kwangila ba.

Mi’ara koma baya: Ban taɓa bada kwangilar ayyukan NNPC a lokacin da Buhari baya nan ba – Inji Osinbajo
Ni na sa hannu a kwangilolin NNPC lokacin Buhari yana Landan - Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi magana game da rikicin NNPC da Ministan man fetur. Akwai rade-radin an buga badakala a Kamfanin NNPC na kasar.

Ni na sa hannu a kwangilolin NNPC lokacin Buhari yana Landan - Osinbajo
Badakalar Naira Biliyan 640: Zargi ya koma kan mataimakin shugaban kasa

Har yanzu shiru ake ji kamar mutuwa ta gifta a ofishin mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, sakamakon badakalar kudin kamfanin Man fetur na NNPC da a

Badakalar Naira Biliyan 640: Zargi ya koma kan mataimakin shugaban kasa
Kachikwu da Baru sun yi wata gamuwar bazata a birnin tarayya

NAIJ.com ta samu rahoton cewa bayan a jiye banbance-banbancensu a gefe, Karamin ministan man fetur Mista Ibe Kachikwu da kuma Mista Maikanti Baru, wanda shine s

Kachikwu da Baru sun yi wata gamuwar bazata a birnin tarayya
Rikicin NNPC: Baru ya zargi Kachiku da kokarin tunzura 'yan Najeriya

Rikicin NNPC: Baru ya zargi Kachiku da tunzura 'yan Najeriya, tun bayan budaddiyar wasika da ministan man ya rubutawa shugaba Buhari, ake samun cece-kuce

Rikicin NNPC: Baru ya zargi Kachiku da kokarin tunzura 'yan Najeriya
Shugaban NNPC, Maikanti Baru ya sake caccakan Minista Kachikwu

Shugaban babban kamfanin man fetirun Najeriya, Dakt Kachalla Maikanti Baru, ya kuma caccakan karamin ministan man fetur, Ibe Kachikwu, akan zargin da yayi masa

Shugaban NNPC, Maikanti Baru ya sake caccakan Minista Kachikwu
Muna tare da Baru Maikanti - Kungiyoyin man fetur

A ranar Litini ne Kungiyoyi guda 2 na albarkatun man fetur su ka goyi bayan Babban Manaja na Ma'aikatar Matatan Man Fetur na Kasa (NNPC) wato Maikanti Baru.

Muna tare da Baru Maikanti - Kungiyoyin man fetur
Rikicin Kachikwu da Baru: Shugaban Kasa ya goyi bayan Shugaban NNPC

Shugaban kasa ya goyi bayan Mai Kanti Baru game da takaddamar da ake bugawa tsakanin Shugaban NNPC Mai kanti Baru da Ministan mai Ibe Emmanuel Kachikwu.

Rikicin Kachikwu da Baru: Shugaban Kasa ya goyi bayan Shugaban NNPC
Ba na buƙatar izinin ka kafin na bada kwangila – Maikanti Baru ga Minsitan mai Kachikwu

Maikanti ya bayyana cewa ya ga dacewar mayar da martanin ne bayan umarni daya samu daga fadar shugaban kasa na yin hakan, inda yace zargin da ministan ke yi.

Ba na buƙatar izinin ka kafin na bada kwangila – Maikanti Baru ga Minsitan mai Kachikwu
Buhari zaiyi sulhu tsakanin Baru da Kachikwu, InjiOsita Okechukwu

Babban Direktan muryar Najeriya (VON), Mista Osita Okechkwu ya tabbabatar wa 'yan Najeriya cewa Shugaba Buhari zaiyi sulhu tsakanin Kachikwu da Maikanti.

Buhari zaiyi sulhu tsakanin Baru da Kachikwu, InjiOsita Okechukwu
An jibge jami'an tsaro a kamfanin mai na NNPC, watakil domin barakar dake tsakanin shugabbannin

An jibge jami'an tsaro a kamfanin mai na NNPC, watakil domin barakar dake tsakanin shugabbannin kamfanin, inda aka samu rahoton wawure biliyoyin daloli a bana

An jibge jami'an tsaro a kamfanin mai na NNPC, watakil domin barakar dake tsakanin shugabbannin
Kachikwu da Baru sun ki furta komai bayan ganawar su da shugaba Buhari da Osinbajo

Wannan ganawa ta jagororin ma'aikatar man fetur na zuwa ne kwana uku bayan da Kachikwu ya aikewa shugaba Buhari takardar korafi a kan Baru. Kachikwu ya zargi

Kachikwu da Baru sun ki furta komai bayan ganawar su da shugaba Buhari da Osinbajo
NAIJ.com
Mailfire view pixel