Hukumar Yansanda

Hoton dansanda yana gyaran bindigan sa a shagon welda ya janyo cecekuce a shafukan sa da zumunta

Rundunar yansandar Najeriya ta mayar da naira N834,000 da jami’an ta suka kwace daga hanun mutane

Rundunar yansadar Najeriya ta ce ta mayar wa yan Najeriya naira N834,000 da jami’an ta suka kwata daga hannun mutane a tsakanin watan Yuli da Satumba

Rundunar yansandar Najeriya ta mayar da naira N834,000 da jami’an ta suka kwace daga hanun mutane
Rikicin Makiyaya da Manoma: Hukumar 'Yan sanda ta kame shanu 200 jihar Adamawa

Kakakin hukumar 'yan sandan Othman Abubakar ne ya bayyana hakan, sakamakon rikicin makiyaya da manoma da ya afku a ranar Asabar din makon da ya gabata sanadiyar

Rikicin Makiyaya da Manoma: Hukumar 'Yan sanda ta kame shanu 200 jihar Adamawa
An saki nas din da masu garkuwa da mutane suka kama a Gombe

Hukumar 'yan sanda ta shaida an saki nas din da masu garkuwa da mutane suka kama a jihar Gombe, bayan da suka bukaci karbar fansar Naira miliyan goma

An saki nas din da masu garkuwa da mutane suka kama a Gombe
Rundunar yansadar FSARS sun ceci rayuwar wani dan kasar Sin da masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da shi

Rundunar yansandar jihar Ogun sun ceci wani dan kasar Sin, Lee Qiang, daga hanun masu garkuwa da mutanen da suka yi awon gaba da shi akan babbar hanyar Legas

Rundunar yansadar FSARS sun ceci rayuwar wani dan kasar Sin da masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da shi
Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa

Kwamishinar yansandar jihar Mista Moses Jitoboh ya fadawa yan jarida a ranar Talata cewa an kama masu laifin ne ranar 23 ga watan Satumba a karamar hukumar Mubi

Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa
Yansanda sun kama wata mata mai shekaru 23 da laifin jefar da jaririnta a Kebbi

Rundunar yansandar jihar Kebbi sun kama wata mata mai shekaru 23, Gambo Suleiman da laifin jefar da jaririnta da ta Haifa da kwana daya kusa da wani gida a Yaur

Yansanda sun kama wata mata mai shekaru 23 da laifin jefar da jaririnta a Kebbi
Yansanda sun yi wa wani lauya dukan tsiya saboda yaki ba ma tawagar motocin wani dan majalissar a Legas hanya

Yansanda sun yi wa wani lauya dukan tsiya saboda yaki ba tawagar motocin wani dan majalissar dokoki a jihar Legas hanya a wata bidoy da yake yawo a Facebook

Yansanda sun yi wa wani lauya dukan tsiya saboda yaki ba ma tawagar motocin wani dan majalissar a Legas hanya
'Yan sanda sun damke dan Yahoo Boy a Inugu saboda damfara ta yanar-gizo

'Yan sanda sun damke wani saurayi a Inugu saboda ya yi amfani da fuskar wani ya yi fashin kudi a kasar waje ta yanar-gizo. Saurayin, dan shekara 23, dan jami'ar

'Yan sanda sun damke dan Yahoo Boy a Inugu saboda damfara ta yanar-gizo
Ba zan iya yin rayuwa ba tare da yin sa ta ba – Inji wani mahaifin yara 2

Wani hamshakin dan fashi da makami Joshua Asibiti mai shekaru 31 ya fadawa rundunar yan sandar Zonal Intervention Squad ba zai iya barin rayuwar sata ba

Ba zan iya yin rayuwa ba tare da yin sa ta ba – Inji wani mahaifin yara 2
Yansanda sun kama sojoji 4 da laifin fasa bututun ruwa

Yansanda sun kama jami’an sojin sama (NAF) guda hudu da wasu mutane guda bakwai tare da mai’akacin hukumar Water board da laifin sace bututun ruwa a Legas

Yansanda sun kama sojoji 4 da laifin fasa bututun ruwa
Yansanda sun kama wasu masu garkuwa da mutane da suka kashe wani dattijo mai shekaru 64 a jihar Delta

Rundunar yansandar jihar Delta sun kama wasu yan bindiga uku, Halilu Ishaku Nyale Mohammed da Mohammed Shumu da zargin kashe wani tsoho Emeka Chimaokwu

Yansanda sun kama wasu masu garkuwa da mutane da suka kashe wani dattijo mai shekaru 64 a jihar Delta
Budurwar Evans ta karyata zargin da lauyan sa ya yi wa yan sanda akan yi mata fyade

Amakar Offor Budurwar shahararren mai garkuwa da mutane Evans Chukwudubem Onwuamadike ta karyata zargin da lauyan Evans, Olukoya Ogungbeje yayiwa yansanda

Budurwar Evans ta karyata zargin da lauyan sa ya yi wa yan sanda akan yi mata fyade
Yadda 'yan sanda ke siyar da masu laifi kan kudi Naira 80, 000 ga 'yan kungiyar Asiri a jihar Kwara

A ranar Litinin din da ta gabata ne Kwamishinan 'yan Sanda na jihar kwara Lawan Ado, ya bayyana cewa an sauya wa jami'an ofishin 'yan sanda na Adewole dake birn

Yadda 'yan sanda ke siyar da masu laifi kan kudi Naira 80, 000 ga 'yan kungiyar Asiri a jihar Kwara
An kama Sajent, da wani ASP mai ritaya da laifin fashi da makami

An kama wani tsohon jami’in yansada da yayi ritaya a mukamin ASP mai suna Obosa Augustine, da wani sajent Yakubu Aiyegba da laifin fashi da makami a jihar Legas

An kama Sajent, da wani ASP mai ritaya da laifin fashi da makami
An kama wani matashi mai shekaru 20 lokacin da yake kokarin sace mota a Abuja

Jami’an yansadar Kubwa dake karamar Hukumar Bwari Abuja sun kama wani matashi mai shekaru 20 a lokacin da yake kokarin sace mota a cikin wata gida a Kubwa

An kama wani matashi mai shekaru 20 lokacin da yake kokarin sace mota a Abuja
An kama wani matashi a lokacin da yake kokarin kashe mahaifiyar sa a jihar Akwa Ibom

Kungiyar matasan Akpakip da ke samar da tsaro a unguwar Anwana Abia Lane, dake Oron jihar Akwa Ibom sun kama wani mutum da yake kokarin kashe mahaifiyar sa

An kama wani matashi a lokacin da yake kokarin kashe mahaifiyar sa a jihar Akwa Ibom
Masu garkuwa da mutane sun saki Andy Ehanire darektan gidan kallon namun dajin Ogba

Masu garkuwa da mutane sun sako daraektan gidan kallon namun dajin Ogba dake jihar Edo Dakta Andy Ehanire da suka yi awon gaba da shi a wata da ya gabata

Masu garkuwa da mutane sun saki Andy Ehanire darektan gidan kallon namun dajin Ogba
Dan yankan kai yace sai da ya gina gidaje 4 da motoci 15 saboda sayar da bangarorin jikin mutane

Dan yankan kai yace sai da ya sayi gidaje 4 da motoci 15 saboda sayar da bangarorin jikin mutane. Matsafa dai sun dauka chamfinsu yana ci, suna sayen jiki

Dan yankan kai yace sai da ya gina gidaje 4 da motoci 15 saboda sayar da bangarorin jikin mutane
Gingimari ta kashe mutum guda bayan data kutsa cikin ababen hawa a Gwarinpa

Gingimari ta kashe mutum guda bayan data kutsa cikin ababen hawa a Gwarinpa,. Mafi yawan direbobin manyan motoci na yin tukin ganganci a cikin Najeriya

Gingimari ta kashe mutum guda bayan data kutsa cikin ababen hawa a Gwarinpa
Matashin da ya fille wa kanwar sa kai a jihar Benuwe ya mutu

NAIJ.com ta samu rahoto daga garin Otukpa dake karamar hukumar Ogbadibo a jihar Benuwe, cewa matashin da ya fille wa kanwar sa kai ya saboda musu ya mutu

Matashin da ya fille wa kanwar sa kai a jihar Benuwe ya mutu
Takaddama ya janyo wani matashi ya yankewa kanwar sa kai a jihar Benuwe

Wani matashi mai suna Jonah ya yankewa kanwar sa kai a Otukpa dake karamar hukumar Ogbadibo a jihar Benuwe bayyan musu ya shiga tsakanin su a safiya yau

Takaddama ya janyo wani matashi ya yankewa kanwar sa kai a jihar Benuwe
An sako yan kasar Sin 2 da masu garkuwa da mutane suka sace a Abuja

An sako ma’aikatan kamfanin gini daga kasar Sin guda 2 da aka sace a lokacin da suke bibiyan aikin gyara titin Abuja da masu garkuwa mutane suka yi awon gaba da

An sako yan kasar Sin 2 da masu garkuwa da mutane suka sace a Abuja
NAIJ.com
Mailfire view pixel