Ikon Allah Sai Kallo

Daga karshe: Shugaban yan sanda Idris yayi umurnin janye jami’an dake gadin manyan mutane

Al’ajabi: Wannan yaro mai shekaru 14 na iya juya kanshi har baya (hotuna)

Abun al’ajabi baya taba karewa a duniya wannan yaro dan asalin birnin Karachi da ke kasar Pakistan inda yake iya juya kan shi ta yadda zai iya juya kanshi.

Al’ajabi: Wannan yaro mai shekaru 14 na iya juya kanshi har baya (hotuna)
Koriya ta Arewa ta bunkasa shukar furanni masu guba

Rahoto: Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya fara habbaka shukan furanni masu guba sannan kuma suna kiwon wasu kwayoyin cuta masu hatsari matuka.

Koriya ta Arewa ta bunkasa shukar furanni masu guba
Sunan Allah ya bayyana a jikin bakin bunsuru (hotuna)

Shafin Rariya ta wallafa hotunan bakin bunsurun dauke da sunan Allah fari a jikin sa. Rubutun ya jawo hankulan mutane yayinda suka dauki hotuna da bunsurun.

Sunan Allah ya bayyana a jikin bakin bunsuru (hotuna)
Abun al'ajabi: Wani fasto ya tashi kwanaki uku bayan mutuwarsa a Rivers (hoto)

NAIJ.com ta ci karo da wani labara dake nuni ga cewa wani fasto da ya mutu, harma aka saka shi cikin kankarar ajiyar gawa ya tashi kuma yana cikin koshin lafiya

Abun al'ajabi: Wani fasto ya tashi kwanaki uku bayan mutuwarsa a Rivers (hoto)
Kalli Musa, makawo dake sana’ar gyaran takalmi (hotuna)

Wannan a'lamarin abun mamaki ne ga kowa, idan har zai tashi daga bacci a ko wace safiya ya tafi wajen aiki, me zai hanani yin aiki irin yanda yake yi?

Kalli Musa, makawo dake sana’ar gyaran takalmi (hotuna)
Wani mutumi ya bauta ma Nnamdi Kanu, ya sumbaci takalman sa (hotuna)

Da alama shugaban kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, ya kara samun daukaka a idanun magoya bayan Biyafara inda suke daukaka shi.

Wani mutumi ya bauta ma Nnamdi Kanu, ya sumbaci takalman sa (hotuna)
Abun farin ciki: An gano dan wata ma'aikaciyar gwamnatin jihar Katsina shekaru 3 bayan bacewar shi a Abuja

An gano dan mai ba da shawara ga gwamnan Katsina a Legas, bayan shekaru 3 da bacewarsa a Abuja an bayyana bacewar shi shekaru uku da suka wuce a Abuja.

Abun farin ciki: An gano dan wata ma'aikaciyar gwamnatin jihar Katsina shekaru 3 bayan bacewar shi a Abuja
An kama wata uwa da ta kashe jaririyarta ta kwanaki 3

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasssarawa ta caffke wata mata mai suna Mweuse Keleve a bisa zargin kashe jaririyar ta, bayan kwanaki uku da haihuwar yarinyar.

An kama wata uwa da ta kashe jaririyarta ta kwanaki 3
Ta biya 10,000 a kashe mijinta saboda ya yi mata kishiya

Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta kama wata mata mai suna Omotayo Salawudeen, 'yar kimanin shekaru 39, bisa zargin biyan kudi a kashe mijinta, saboda kishi.

Ta biya 10,000 a kashe mijinta saboda ya yi mata kishiya
Wata mata ta sayar da jaririnta akan N700,000, an bata rabin buhun shinkafa a maimakon Kudin

Wata uwa mai suna Chioma Fidelis ‘yar shekaru 20 ta shiga hannun ‘yan sanda a sakamakon kama ta da aka yi da laifin sayar da jaririnta mai watanni biyu.

Wata mata ta sayar da jaririnta akan N700,000, an bata rabin buhun shinkafa a maimakon Kudin
Abun alájabi: Uwa ta siyar da jaririnta dan watanni biyu don ta siya mota a Anambra (hoto)

A cewa jaridar The Punch, an kama matashiyar a ranar Asabar, 8 ga watan Yuli, bayan ta hada kai da kawarta Nchedoch Richard gurin siyar da jaririn nata.

Abun alájabi: Uwa ta siyar da jaririnta dan watanni biyu don ta siya mota a Anambra (hoto)
Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’

NAIJ.com ta ci karo da wani rubutu da wani mai amfani da shafin Facebook ya yada domin nuna fushinsa bayan abokiyar zaman sa ta haifi jariri 'mumuna'.

Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’
Tashin hankali: Kwakwamba ta kashe yara 5 ‘yan gida daya a Cross River

Mai magan da yawun ‘yan sandan jihar, Irene Ugbo ta tabbatar da faruwar wannan al’amari, sai dai ta ce basu kama kowa ba tukuna amma suna gudanar da bincike.

Tashin hankali: Kwakwamba ta kashe yara 5 ‘yan gida daya a Cross River
Wata mata ta haifi kadangare a Port Harcourt (hotuna)

Wani mai amfani da shafin Facebook Meshach Jaja wanda ya yada labarin a shafin sa, ya buga hotunan matar mai ciki da ta haifi kadangare bayan ta shiga nakuda.

Wata mata ta haifi kadangare a Port Harcourt (hotuna)
Wani mutum ya yi musayar yaron da ya sata da buhun shinkafa 3

A wani lamari mai kama da zamba, wani mutum ya saci yaro dan shekaru 10 a kan titi ya yi musayar sa da buhun shinkafa 3 a wani shagon sayar da kayan masarufi.

Wani mutum ya yi musayar yaron da ya sata da buhun shinkafa 3
Mahaukaciya ta haifi kyakkywar yarinya a kan titin Asaba (HOTUNA)

Wata mahaukaciya ta hafi ‘ya mace a Asaba jihar Delta. Wata mai amfani da shafin Facebook Christian Onwugbolu ta buga hotunan matar da yarinyarta a ranar Juma’a

Mahaukaciya ta haifi kyakkywar yarinya a kan titin Asaba (HOTUNA)
Allahu Akbar! Wani shehin malami ya rasu yana cikin karatun Al-Qur’ani

Sheikh Ja’far Abdulrahman, wani makarancin Al-Qur’ani na kasar Indonisia ya rasu a yayinda yake karatun Al-Qur’ani a gurin wani taro, sanadiyan bugun zuciya.

Allahu Akbar! Wani shehin malami ya rasu yana cikin karatun Al-Qur’ani
Yadda likitoci su ka yi wa yaro alheri garin cire mishi koda da ya kama ciwon daji a kyauta

A yau, a yi wani gasar guje guje a asibiti wajen da aka cire wani katon koda da ciwon daji ya kama a jikin wani yaro. Yaron nana bai da kudin biya kudin galibi

Yadda likitoci su ka yi wa yaro alheri garin cire mishi koda da ya kama ciwon daji a kyauta
Uwa ta hadu da yaranta karo na farko cikin shekaru 3 tunda harin Boko Haram ya raba su (HOTUNA)

Uwa da aka raba da ‘ya’yanta lokacin garin Boko Haram a kauyensu ta kasance cikin farinci a rayuwarta bayan ta sadu da yaran karo na farko a cikin shekaru uku.

Uwa ta hadu da yaranta karo na farko cikin shekaru 3 tunda harin Boko Haram ya raba su (HOTUNA)
Al’ajabi? Wani mataccen yaro ya farka a hanyar zuwa jana’izar sa

Wani karamin yaro ya mutu bayan karensa ya cije sa, amma abunda ya ba mutane al’ajabi shine lokacin da yaron ya farka a hanyar zuwa jana’izar sa a Indiya.

Al’ajabi? Wani mataccen yaro ya farka a hanyar zuwa jana’izar sa
Kalli wata kyakkyawa yar Najeriya dake sana’an garin rogo don al’amuran yau da kullun (HOTUNA)

Dogaro: Wata matashiya yar Najeriya, Emasoga Priiscilla, ta samu lambar yabo daga mutane da dama bayan ta buga hotunan ta a lokanci da take yin garin rogo.

Kalli wata kyakkyawa yar Najeriya dake sana’an garin rogo don al’amuran yau da kullun (HOTUNA)
Allah mai iko! Sunan Allah ya bayyana a jikin dafaffen nama (HOTUNA)

Wani ikon Allah ya faru a yankin Olowogbowa inda wani mu’ujiza ta bayyana bayan an dafa wani nawa, sai ga sunan Allah ya bayyana zahir da zanen larabci a jiki.

Allah mai iko! Sunan Allah ya bayyana a jikin dafaffen nama (HOTUNA)
NAIJ.com
Mailfire view pixel