Jagoranci Zanga-Zanga

Kungiyar yan Biyafara suna gudanar da zanga-zanga yayinda kotu ta kaddamar dasu a matsayin kungiyar ta’addanci

An gudanar da zanga-zangar goyon bayan Buhari a Kano

An gudanar da wata zanga-zangar goyon bayan shugaba Muhammadu Buhari a Kano a karshin kungiyr mai rajin kare muradan shugaban #istandwithbuhari an kuma taru

An gudanar da zanga-zangar goyon bayan Buhari a Kano
Kazamar zanga-zanga a wannan Kwalejin fasar (Karanta)

Mataimakin Jami’in Hulda da Jama’a na Polytechnic Ibadan Mr. Olayemi Boboyemi yace makarantar kimiyya Da Fasaha ta Ibadan ta sanya baki domin komi ya lafa.

Kazamar zanga-zanga a wannan Kwalejin fasar (Karanta)
Mutane 7 da dan sanda sun rasa ransu a arangamar tsakanin masu zanga-zanga da jami'an tsaro

An yi arangama tsakanin wasu masu fushi yan garin tsakiyar Baghdad da hukumar da ke sa ido kan lamurran zabuka da jami’an tsaro a birnin Baghdad na Iraki.

Mutane 7 da dan sanda sun rasa ransu a arangamar tsakanin masu zanga-zanga da jami'an tsaro
Mawaki 2face ya yi amai ya lashe kan zanga-zangar Buhari bisa wannan dalili

Mawaki 2face ya soke zanga-zangar da ya shirya jagoranta na kin jinin gwamnati a Legas da Abuja a bisa dalilan cewa bata gari na ka iya shiga su yi barna

Mawaki 2face ya yi amai ya lashe kan zanga-zangar Buhari bisa wannan dalili
Mawaki 2face zai jagoranci zanga-zangar adawa da salon mulkin Buhari

Fitaccen mawaki 2face Idibia ya yi kira ga masoyan shi su fito zanga-zanga a ranar Talatar makon gobe domin adawa da matsin tattalin arziki da ake fama da shi.

Mawaki 2face zai jagoranci zanga-zangar adawa da salon mulkin Buhari
Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Wato gamayyar kungiyoyin fafutuka suna gudanar da zanga-zanga yanzu a birnin tarayya Abuja, inda suke addu’a da mara goyon aya ga shugaba Muhammadu Buhari.

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna
Masu zanga-zanga sun nemi su shiga Aso rock

An yi zanga-zanga, ana neman Alkalan da ake zargi da rashin gaskiya su ajiye aiki domin a samu gurfanar da su a gaban kuliya a jiya Laraba

Masu zanga-zanga sun nemi su shiga Aso rock
Sojoji sun sace ‘yan mata 50 –‘Yan shi’a

Kungiya mai da’awar Muslunci mai kuma bin tafarkin Shi’a IMN, ta zargi Sojoji da sace kimanin ‘yan mata 50 ‘ya ‘yan kungiyar a Zaria.

Sojoji sun sace ‘yan mata 50 –‘Yan shi’a
Anyi zanga-zanga a jihar Akwa Ibom kan harin makiyaya

mata sunyi zanga-zangan lumana a jihar akwa ibom kan ayyukan makiyaya sun nemi gwa,mnatin jihar da ya kawo masu doki cewa ana masu barna

Anyi zanga-zanga a jihar Akwa Ibom kan harin makiyaya
Ma’aikatan kudi na zanga–zangar a kori ministar

Ma'aikatan kudi sun yi zanga-zangar neman da a tsige ministar ma'aikata,r Kemi Adesoun a bisa zargin take musu hakki da kuma rashin iya aiki

Ma’aikatan kudi na zanga–zangar a kori ministar
NAIJ.com
Mailfire view pixel