Jami'an Tsaron Najeriya

Wata sabuwa: Jami’an tsaro sun hana Saraki da Dogara shiga fadar shugaban kasa don halartar Walima

'Yan Boko Haram sun yi yunkurin kai hari a Kano lokacin Bikin Sallah

An damke wasu 'Yan Boko Haram a Kano kwanan an inji. Gwamna Ganduje. Dr. Ganduje ya yabawa kokarin Gwamnatin Shugaba Buhari wajen yaki da ta'addanci a kasar.

'Yan Boko Haram sun yi yunkurin kai hari a Kano lokacin Bikin Sallah
Yadda muka samu tserewa daga hannu 'yan ta'adda a dajin Sambisa

Misis Aisha Bukar, mai shekaru 25 da haihuwa kuma mahaifiyar yara 5 a ranar Litinin, 28 ga wata ta ba da labarin kasancewar ta a hannu 'yan ta'addan Boko Haram.

Yadda muka samu tserewa daga hannu 'yan ta'adda a dajin Sambisa
Shehu Sani ya mayar da martani akan sa ido da jam'ian tsaro za su yi a shafukan sa da zumunta

Senata Shehu Sani ya harsashen yadda Najeriya zata zama idan jami’an tsaro suka fara bibiyan abubuwan dake faruwa a shafukan sada zumunata na yanan gizo

Shehu Sani ya mayar da martani akan sa ido da jam'ian tsaro za su yi a shafukan sa da zumunta
Hukumar yan sandar jihar Ogun sun kama barayin shanu a Jihar

Hukumar yansandar jihar Ogunsun kama barayin shanu a Ofada da karamar hukumarObafemi Owode an kama su ne lokacin da suke shirin kai wani hari a Owode egba.

Hukumar yan sandar jihar Ogun sun kama barayin shanu a Jihar
Yanzu Yanzu: Buhari ya umurci shugabannin tsaro da su yi maganin sojojin IPOB na sirri, Boko Haram da sauransu

Daga karshe ya bayyana cewa an kora bayanai ga Buhari kan wasu al’amura kamar fafutukar Biyafaram Boko Haram, sace-sacen mutane da kuma wa’adin barin gari.

Yanzu Yanzu: Buhari ya umurci shugabannin tsaro da su yi maganin sojojin IPOB na sirri, Boko Haram da sauransu
Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa tare da shugabannin tsaro

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na cikin tattaunawa tare da shuwagabannin hukumomin tsaro a ofishin sa dake a gidanshi dake babban birnin tarayya Abuja.

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa tare da shugabannin tsaro
Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci hukumomin tsaro da karda su yarda nasarorin da suka samu a watanni 18 da suka wuce ya sa su sassauta.

Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari
Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)

Ya kuma ambaci sunayen wasu yan kungiyarsa, a matsayin Esu-Erazor, Segun, Lekan, Ishan-Idi, Rilwan, Shile, Ikechukwu, Enu-Ose, Jandor da kuma Koko, Bembella.

Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)
Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda

A cewarsa, wannan kungiya ta yi zanga-zangar a ranar Litinin, a daidai wannan wuri, kuma an bai wa 'yan sanda damar kare lafiyar jama'a da kwanciyar hankali.

Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda
Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna

Hukumar Sibil Difens (NSCDC) ta jihar Kaduan a ranar Alhamis, 10 ga watan Agusta ta bayyana cewa ta tura wasu jami’ai kimanin 80 a yankin kudancin Kaduna.

Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna
A taimaka mana da rahoto akan maboyar ‘yan Boko Haram – Sojin Najeriya

Rundunar sojan Nijeriya ta yi kira ga al’umman Najeriya da su taimaka mata wajen kawo rahoto na inda ‘yan ta’addan Boko Haram ke buya saboda su samu nasara.

A taimaka mana da rahoto akan maboyar ‘yan Boko Haram – Sojin Najeriya
Jami’an tsaro sunyi arangama da barayi a jihar Ribas

Shaidan gbani da ido ya shaida cewa an bi barayin ne tun daga titin calaba haar zuwa titin bariki kusa da makarantar GSS a jihar. A nan suka yi musanyar wuta.

Jami’an tsaro sunyi arangama da barayi a jihar Ribas
Barayi sun shiga gidan Jonathan sun yi mugun barna

Kakakin Mista Jonathan, Ikechukwu Eze, ya tabbatar da satan ma PREMIUM TIMES. Ya kuma tabbatar da cewa an kama jami'an tsaron da sukayi satan a gidan.

Barayi sun shiga gidan Jonathan sun yi mugun barna
An yi barna: Yan Boko Haram sun kai hari a Askira/Uba

Ba da dadewa ba bataliyan sojoji na 27, rukuni na 233 na lafiya dole suka kama wasu 'yan boko haram 4, tare da hadin guiwar 'yan kato da gora a jihar yobe.

An yi barna: Yan Boko Haram sun kai hari a Askira/Uba
'Yan sanda sun kama dalibai uku masu garkuwa da mutane a Enugu

Wani abin mamaki shi ne wadanda ake zargin sun taimaka wa 'yan sanda wajen neman wanda ya bace, kuma sun yi nadamar abin da suka aikata sun yi haka ne don kudi.

'Yan sanda sun kama dalibai uku masu garkuwa da mutane a Enugu
Rundunar ýan sanda sun kama wata ‘yar shekaru 16 da bindigogi guda 3 a Abuja

Sai dai Esther ta musanta mallakar bindigun, inda ta ce na saurayinta ne mai suna Manu John mai shekaru 25, wanda ta hadu da shi a ranar Litinin da ta gabata.

Rundunar ýan sanda sun kama wata ‘yar shekaru 16 da bindigogi guda 3 a Abuja
An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano

Jami'in yace sun kama makamai daban daban, kayan sanyawa na dakaru, babura biyu da kuma mota kirar Golf me lamba AX571KMC wadda aka yi mata fenti irin na tasi

An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano
Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasar nan a yau

Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasa. A yanzu kasa da shekaru biyu a shiga zabuka a Najeriya, rashin lafiyar Buhari ce a gaba

Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasar nan a yau
Ya ɓara: Na fara karaya da al’amarin jami’an tsaron ƙasar nan – Inji wani Gwamna

Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello yace jihar Neja na kashe miliyoyin kudi da suka kai naira miliyan 100 a duk wata, amma basa ganin sakamakon daya dace.

Ya ɓara: Na fara karaya da al’amarin jami’an tsaron ƙasar nan – Inji wani Gwamna
Rundunar sojojin sama ta mallaki karnuka 20 don gane nakiyoyin

Rundunar sojojin sama na Najeriya ta bayyana cewa yanzu haka ta samu karnuka tsaro 20 da zasu gane abubuwan fashewa kamar bama-bamai da sauran nakiyoyi

Rundunar sojojin sama ta mallaki karnuka 20 don gane nakiyoyin
Dalilan da ya sa ‘yan sanda suka kai farmaki gidan Danjuma Goje

A ranar Alhamis ne Jami’an Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta kai farmaki gidan tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje.

Dalilan da ya sa ‘yan sanda suka kai farmaki gidan Danjuma Goje
Jami’in tsaron Najeriya da dan fashi sun rasa rayukansu a musayar wuta

Wani jami’in tsaro na hukumar tsaro da wanzar da zaman lafiya ta ‘Civil Defence’ dake aiki da hukumar a jihar Bayelsa ya rasa ransa tare da wani ɗan fashi da ma

Jami’in tsaron Najeriya da dan fashi sun rasa rayukansu a musayar wuta
NAIJ.com
Mailfire view pixel