Jami'an Yan Sanda

Kotu ta wanke jami'an 'yan sanda 14 da aka kora daga aiki bisa zargin laifin kisan dalibi

Zargin kisan dalibi: Kotu ta wanke jami'an 'yan sanda 14 da aka kora
Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane

Rundunar yan sandan Najeriya wanda hedkwatansu ke Umuahia, sun kama wasu koporal guda biyu bisa laifin sayar da bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane.

Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane
Yansandan Najeriya sun bindige wani kasurgumin Dan fashi a Imo

Rundunar Yansandan jihar Imo ta sanar da halaka wani kasurgumin Dan fashi da jami’an Yansandan suka dade suna neman shi ruwa a jallo, mai suna Ihechi Nwankwo.

Yansandan Najeriya sun bindige wani kasurgumin Dan fashi a Imo
Dubun wani Saurayi da Budurwarsa masu yin garkuwa da kananan yara ta cika (Hoto)

Da take jawabi, Budurwar Ternenge ta ce ita dai ta kai ma saurayinta ziyara ne, inda ta tarar da karamin yaron a dakin saurayin, wanda ya shaida mata cewa wai y

Dubun wani Saurayi da Budurwarsa masu yin garkuwa da kananan yara ta cika (Hoto)
Karshen tika tika tik! Yansanda sun yi bajakolin masu aikata manyan laifuka a Kano

Sauran miyagun mutanen da aka kama, an kama su ne dauke da makamai da abubuwan da suka sata, daga karshe Majia yace za’a gurfanar dasu gaban kuliya manta sabo.

Karshen tika tika tik! Yansanda sun yi bajakolin masu aikata manyan laifuka a Kano
Bidiyo: 'Yan Najeriya sunyi zanga-zanga bisa irin kisan kiyashi da yan sanda ke musu a kasar Afirika ta Kudu

Yan Najeriya mazauna kasar Afirika ta Kudu sunyi wani zanga-zangan domin nuna rashin amincewar su kisan gila da jami'an yan sandan Johannesburg sukayi Obosi.

Bidiyo: 'Yan Najeriya sunyi zanga-zanga bisa irin kisan kiyashi da yan sanda ke musu a kasar Afirika ta Kudu
Yan Bindiga sun kashe yansanda uku da sace daraktan gidan kallon namun daji a jihar Edo

Yan bindiga sun kashe jami’an yansanda uku dake aiki karkashin hukumar yansadar jihar Edo a ranar Lahadi a Benin a lokacin da aka tura su gadi gidan zoo

Yan Bindiga sun kashe yansanda uku da sace daraktan gidan kallon namun daji a jihar Edo
Tsafi gaskiyar mai shi: Kalli abin da wasu marasa imani suka yi ma wata Mage a maƙabarta

Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani, Facebook, Bashir El-Bash ya bada labarin wani surkullen tsafi da aka gani a wata katafariyar makabarta dake garin Sumaila

Tsafi gaskiyar mai shi: Kalli abin da wasu marasa imani suka yi ma wata Mage a maƙabarta
Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris

Sakamakon sanarwar wa'adin zama da wasu kungiyoyi suke dasawa a fadin kasar nan Sifeto Janar na 'yan sanda Ibrahim Idris, ya umarci jami'an 'yan sanda akan ka

Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris
Kudin Beli Naira 500, 000 - Kotu ta gurfanar da wani direba da laifin kisan kai

A ranar Litinin din da ta gabata, wata Kotun Majistare dake zamanta a unguwar Apapa ta jihar Legas, ta bayar da belin wani direba Tunji Odofin mai shekaru 48 a

Kudin Beli Naira 500, 000 - Kotu ta gurfanar da wani direba da laifin kisan kai
An tura keyar wani matashi zuwa gidan kaso a kan satar amalanke

Wannan lamari mai ban mamaki ga wani matashi marasa aikin yi mai shekaru 26, Mista John Chima wanda yake ƙoƙari ta hanyar neman abin da zai ci ya samu kansa....

An tura keyar wani matashi zuwa gidan kaso a kan satar amalanke
Wasu mata 2 'yan kunar bakin wake sun tayar da bam a jihar Borno

A yau Asabar 'yan sandan jihar Borno suka bayar da rahoton wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake da suka kashe kansu ta hanyar tayar da bam wanda ke sanye a jiku

Wasu mata 2 'yan kunar bakin wake sun tayar da bam a jihar Borno
'Yan sanda sun kashe wanda ake zargi da yunkurin kashe wani sanata

'Yan sanda sun kashe wanda ake zargi da sa hannun sa a yunkurin kashe wani sanata. 'Yan fashi da makami suna addabawa mutanen unguwar Obeiba a jihar Kogi

'Yan sanda sun kashe wanda ake zargi da yunkurin kashe wani sanata
An damke wani DPO a jihar rivers bisa zargin sa da hannu wurin tserewan wani matsafi da ke tsare hannun yan sanda

Rundunar 'yan sanda ta jihar rivers ta damke wani DPO bisa zarginsa da ake yi da taimakawa Ifeanyi Dike guduwa daga hannun hukuma. Ifeanyi Dike dalibi ne a jami

An damke wani DPO a jihar rivers bisa zargin sa da hannu wurin tserewan wani matsafi da ke tsare hannun yan sanda
Wasu gawurtattun ýan fashi da makami sun shiga hannu a jihar Gombe

Kwamishinan Yansandan yace sun samu nasarar kama yan fashin ne bayan sun samu bayanan sirri daga wasu jam’a yan kishin kasa, kamar yadda majiyar NAIJ.com.

Wasu gawurtattun ýan fashi da makami sun shiga hannu a jihar Gombe
Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito, jim kada da aika wannan aika aika, sai dansanda Abraham yayi zumbur ya jefa kansa cikin rijiya, inda shima ya kashe kansa.

Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000
Haziƙan jami’an Ýansanda sun ga bayan gungun masu garkuwa da mutane da yan fashi a jihar Neja (Hotuna)

Rundunar yansandan jihar Neja ta samun nasarar kama wasu gagga gaggan yan fashi da masu garkuwa da mutane dake tare hanyar Suleja-Lambata-Bida da Minna.

Haziƙan jami’an Ýansanda sun ga bayan gungun masu garkuwa da mutane da yan fashi a jihar Neja (Hotuna)
Yansanda sun cika hannu da miyagun matasa masu ƙwace, sun yi musu karkaf (Hotuna)

Jami’an yansandan kwana kwana na jihar Legas, RRS, sun diran ma wasu miyagun matasa dake yi ma jama’a kwace akan titunan jihar, a ranar Laraba 22 ga watan Agust

Yansanda sun cika hannu da miyagun matasa masu ƙwace, sun yi musu karkaf (Hotuna)
Wani Sarki ya tsere a lokacin da matasa suka yi yunkurin kona fadar sa

Omorose ya tsere ne bayan wasu mafusatan matasa sun shiga fadarsa suka sa wuta saboda wani mummunar mutuwar tsohon shugaban matasan a yankin Oghoghobi .

Wani Sarki ya tsere a lokacin da matasa suka yi yunkurin kona fadar sa
Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana

A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne aka gurfanar da wani dan Achaba mai shekaru 28 gaban wata kotun majistri dake garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana
Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi

Hukumar Yansandan jihar Enugu ta sanar da kama wani tsohon jami’in rundunar tsaro ta sirri, DSS, wanda aka salla a kwanakin baya da laifin mallakar buhunan wiwi

Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi
Daga tarewarta a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota

Daga tarewar wata mata da kwana hudu a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota. Wasu mutanen suna bad-da kama a cikin al-umma don su aikata mummunan laifi

Daga tarewarta a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota
Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC

Hukumar kula da 'yan sanda ta Najeriya ya karyata ikirarin cewa suna karban cin hanci daga' yan sanda don gabatar da karin girma na musamman.Wannan karya ne

Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC
NAIJ.com
Mailfire view pixel