Jam'iyyar Apc

Siyasa: Ahmad Gulak ya koma jam'iyyar APC tare da mutanen shi

Siyasa: Ahmad Gulak ya koma jam'iyyar APC tare da mutanen shi

Siyasa: Ahmad Gulak ya koma jam'iyyar APC tare da mutanen shi
Jam'iyyar APC ta dakatar da wasu jami'an gwamnatin jihar Kaduna, ta gargadi gwamna El-Rufa'i

Jam'iyyar APC ta ja kunnen El-Rufa'i, ta dakatar da wasu jami'an gwamnatinsa

A wata takarda da mukaddashin shugaban jam'iyyar APC a jihar ya karanta a gaban manema labarai a sabuwar sakatariyar jam'iyyar, ya ce sun canja sakatariya ne domin yin hakan ne muradin akasarin mambobin gudanarwa na jam’iyyar. Ya

Jam'iyyar APC ta ja kunnen El-Rufa'i, ta dakatar da wasu jami'an gwamnatinsa
Kawo sauyi na gaskiya a Najeriya ba nan ba - Tinubu

Kawo sauyi na gaskiya a Najeriya ba nan ba - Tinubu

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wanda a kwana-kwanan shugaba Buhari ya nada shi jagoran sulhu na jam'iyyar, ya bayyana hakan ne a garin Abuja yayin ziyarar shugaban jam'iyyar, Cif John Odigie-Oyegun a ranar Larabar da ta gabata.

Kawo sauyi na gaskiya a Najeriya ba nan ba - Tinubu
Ana takaddama kan shirin rushe kananan hukumomi da ake yi a Najeriya

Ana takaddama kan shirin rushe kananan hukumomi da ake yi a Najeriya

Kwamitin da Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nada a karkashin Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa'I, domin ya kago hanyar da za a bi wajen gyaran fasalin kasar, ya mika rahoto inda ya ba da shawarar a rushe kananan...

Ana takaddama kan shirin rushe kananan hukumomi da ake yi a Najeriya
Zaben 2019: Ba kowa Allah ya yi wa baiwar da ya yi wa Buhari ba – Inji Tinubu

Zaben 2019: Ba kowa Allah ya yi wa baiwar da ya yi wa Buhari ba – Inji Tinubu

Babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bayan ganawarsa da Buhari ya bayyana cewa ba za a iya gina dimokradiyya ba har sai an fahimci sabanin da ke tattare da ita, kuma an samo hanyoyin magance su.

Zaben 2019: Ba kowa Allah ya yi wa baiwar da ya yi wa Buhari ba – Inji Tinubu
Alamun nasara: Sauran kiris wasu gwamnonin APC su sauya sheka zuwa PDP - Secondus

Alamun nasara: Sauran kiris wasu gwamnonin APC su sauya sheka zuwa PDP - Secondus

A ranar Litinin din da ta gabata ne, shugaban jam'iyyar adawa ta PDP na kasa Cif Uche Secondus ya bayyana cewa, sauran kiris wasu zababbun gwamnoni dake shugabanci a jam'iyyar APC a Arewa ta Tsakiya su dirfafi jam'iyyar ta PDP.

Alamun nasara: Sauran kiris wasu gwamnonin APC su sauya sheka zuwa PDP - Secondus
APC tayi babban asara bayan da Jiga-jigan ta su ka tsere zuwa PDP domin ba a damawa da su

APC tayi babban asara bayan da Jiga-jigan ta su ka tsere zuwa PDP domin ba a damawa da su

Mun ji cewa wasu manyan 'Yan APC a Jihar Kwara sun hakura da Jam'iyyar sun koma PDP mai adawa. Jiga-jigan na Jam'iyyar APC sun tsere zuwa PDP domin ba a damawa da su. Olabode Towoju da Tunji Olawuyi sun ce zama a APC ya kare masu.

APC tayi babban asara bayan da Jiga-jigan ta su ka tsere zuwa PDP domin ba a damawa da su
Zaben 2019: Bamu amince Amaechi ya kara zama Darekta janar na yakin neman zaben Buhari ba - Jiga-jigan APC

Zaben 2019: Bamu amince Amaechi ya kara zama Darekta janar na yakin neman zaben Buhari ba - Jiga-jigan APC

Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun nuna rashin amincewa da kara nada Minitsan Sufuri, Hon. Rotimi Amaechi, a matsayin Daraekta janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa a 2019.

Zaben 2019: Bamu amince Amaechi ya kara zama Darekta janar na yakin neman zaben Buhari ba - Jiga-jigan APC
Obasanjo bai cancanta ya ba Shugaban Kasa Buhari shawara ba - Idahosa

Obasanjo bai cancanta ya ba Shugaban Kasa Buhari shawara ba - Idahosa

Cif Charles Idahosa, Jigo a Jam'iyyar APC na Jihar Edo, ya bayyana cewar Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ba shi da kamalar da zai ba wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari shawara game da fitowa ko rashin fitowa takara a 2019.

Obasanjo bai cancanta ya ba Shugaban Kasa Buhari shawara ba - Idahosa
Dalilin da ya sa na karbi aikin da Buhari ya bani — Tinubu

Dalilin da ya sa na karbi aikin da Buhari ya bani — Tinubu

Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dalilin da yasa ya amsa tayin mukamin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi masa. A cewarsa, ya amsa wannan tayi ne na yin sulhu a tsakanin yayan jam’iyya dake rigima domin ya kunyata mahassada

Dalilin da ya sa na karbi aikin da Buhari ya bani — Tinubu
Saura kiris: An nemi a sauke Shugaban APC daga kujerar sa

Saura kiris: An nemi a sauke Shugaban APC daga kujerar sa

Mun samu labari cewa saura kiris a tsige Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki a Jihar Bauchi watau Uba Ahmed Nana kamar yadda labari ya zo mana a yau dinnan daga Jaridar Daily Trust ta kasar nan. Sai dai Jam'iyyar ta karyata wannan.

Saura kiris: An nemi a sauke Shugaban APC daga kujerar sa
Wata Sabuwa: Jam'iyyar PDP ta zargi fadar shugaban kasa da kokarin rufe cin hanci da rashawa

Wata Sabuwa: Jam'iyyar PDP ta zargi fadar shugaban kasa da kokarin rufe cin hanci da rashawa

Jam'iyyar ta yi ikirarin cewar hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC tana bincike akan shi, saboda zargin cinye naira miliyan 919. A wata sanarwa da sakataren jam'iyyar Mista Kola Ologbondiyan, ya fitar a ranar Laraban nan...

Wata Sabuwa: Jam'iyyar PDP ta zargi fadar shugaban kasa da kokarin rufe cin hanci da rashawa
'Tinubu waraka ne ga jam'iyyar APC'

'Tinubu waraka ne ga jam'iyyar APC'

Cif Samuel Nkiri ya kuma bayyana fatan sa da cewa, Tinubu zai warware duk wata matsala tare da farantawa wadanda suka sadaukar da kawunan su da dukiyoyin su wajen tabbatar da jam'iyyar APC tayi nasara a zaben 2015 da ya gabata.

'Tinubu waraka ne ga jam'iyyar APC'
APC ta gode ma Tinubu kan amsa tayin shugaba Buhari da yayi

APC ta gode ma Tinubu kan amsa tayin shugaba Buhari da yayi

Jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) ta nuna godiya ga Asiwaju Bola Tinubu, shugaban jam’iyyar ta kasa kan amsa nadin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi masa a matsayin uban sulhu na jam’iyyar.

APC ta gode ma Tinubu kan amsa tayin shugaba Buhari da yayi
Yanzu Yanzu: shugaba Buhari ya nada Tinubu a matsayin mai sulhu a rikicin APC

Yanzu Yanzu: shugaba Buhari ya nada Tinubu a matsayin mai sulhu a rikicin APC

A cikin shirin kokarin inganta hadin kai cikin jam’iyya mai mulki, jam’iyyar APC, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zabi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya jagoranci shawarwari, sasantawa da gina amana a jam’iyyar ta su kafin 2019.

Yanzu Yanzu: shugaba Buhari ya nada Tinubu a matsayin mai sulhu a rikicin APC
Siyasa: Bayero Nafada ya sake watsi da taron APC a jihar Gombe

Siyasa: Bayero Nafada ya sake watsi da taron APC a jihar Gombe

'Mun sha wuya, kuma munyi aiki tukuru wurin ganin jam'iyyar nan ta kafu, saboda haka ina kira ga dukkanin masu son tsaya wa takarar gwamna da su ba da hadin kai, saboda baza mu yarda wani ya bata mana tafiyar mu ba...'

Siyasa: Bayero Nafada ya sake watsi da taron APC a jihar Gombe
Mutane 3000 sun tsere daga PDP zuwa Jam’iyyar APC

Mutane 3000 sun tsere daga PDP zuwa Jam’iyyar APC

Za ku ji cewa Jam’iyyar APC mai mulki tayi wani babban kamu a Jihar Oyo, Dama kwanan nan PRP tayi kaca-kaca da Jam’iyyar APC mai mulki tace babu banbanci tsakanin PDP don dama tserewa su ke yi daga Jam’iyyun su.

Mutane 3000 sun tsere daga PDP zuwa Jam’iyyar APC
Mutu ka raba ni da APC – Inji Kwankwaso

Mutu ka raba ni da APC – Inji Kwankwaso

Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata a yanzu, Rabiu Kwankwaso ya karyata rade-radin dake yawo na cewa yana shirin sauya sheka daga APC. Ya jadadda cewa yana nan daram babu gudu ba ja da baya.

Mutu ka raba ni da APC – Inji Kwankwaso
2019: Wata Jam'iyya za ta takawa Jam’iyyar PDP da APC burki

2019: Wata Jam'iyya za ta takawa Jam’iyyar PDP da APC burki

Mun ji cewa PRP tayi kaca-kaca da Jam’iyyar APC mai mulki. Shugaban Jam’iyyar a Kwara yace babu bambanci tsakanin PDP da APC. PRP ta reshen Jihar Ilorin tace babu bambanci tsakanin PDP da APC wajen irin kama-karya.

2019: Wata Jam'iyya za ta takawa Jam’iyyar PDP da APC burki
Jam’iyyar PDP ta fara bikon sanatocin jam'iyyar APC da alkawarin basu tikitin takara

Jam’iyyar PDP ta fara bikon sanatocin jam'iyyar APC da alkawarin basu tikitin takara

Jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP ta fara bikon sanatoci daga jam’iyyar All Progressives CongressAPC da alkawarin basu atomatik tikitin takara a zabe mai zuwa an samu wannan rahoto ne daga wani majiya mai karfi a ranar Asabar

Jam’iyyar PDP ta fara bikon sanatocin jam'iyyar APC da alkawarin basu tikitin takara
Na kusa da Shugaba Buhari ya nemi Jama’a su bar Jam'iyyar APC

Na kusa da Shugaba Buhari ya nemi Jama’a su bar Jam'iyyar APC

Yayain da mu ke jin cewa Mataimakin Shugaban kasa ya gana da manyan ‘Yan siyasar Kano game da rikicin Kwankwasiyya a Jihar Kano sai ga shi kuma Buba Galdima ya bada shawara a koma sabuwar Jam’iyyar NPM daga APC mai mulki.

Na kusa da Shugaba Buhari ya nemi Jama’a su bar Jam'iyyar APC
Wasu jiga-jigan jam'iyyun APC da PDP sun shirya goyon bayan Obasanjo wajen ƙaddamar da sabuwar jam'iyya

Wasu jiga-jigan jam'iyyun APC da PDP sun shirya goyon bayan Obasanjo wajen ƙaddamar da sabuwar jam'iyya

A ranar larabar da ta gabata ne, manyan jagorori na jam'iyyun APC da PDP suka ƙulla yarjejeniyar hadin gwiwa da ƙungiyar dake yunƙurin ƙaddamar da sabuwar jam'iyya, wadda tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ƙuduri kafa wa.

Wasu jiga-jigan jam'iyyun APC da PDP sun shirya goyon bayan Obasanjo wajen ƙaddamar da sabuwar jam'iyya
2019: Manyan 'Yan Siysar Najeriya na shirin yi wa APC taron dangi

2019: Manyan 'Yan Siysar Najeriya na shirin yi wa APC taron dangi

Mun fahimci cewa Jam’iyyar APC mai mulki na iya gamuwa da matsala a 2019 bayan Jam'iyyar PRP ta fara samun shiga. Jam’iyyar ta fara samun shiga har a wajen Inyamurai wanda zai ba ta damar nasara a zabe mai zuwa.

2019: Manyan 'Yan Siysar Najeriya na shirin yi wa APC taron dangi
NAIJ.com
Mailfire view pixel