Jihar Bauchi

Gwamnatin Jihar Bauchi za ta dauki matsaya a kan hukuncin datse hannu da jefe wasu fursunoni

Jam'iyyar APC ta bayyana yadda za ta fidda dan takaran shugaban kasa a zaben 2019

Jam’iyyar All Progressive Congress APC ta ce za ta bi kundin tsarin jam’iyyar wajen warware matsalar ba shugaban kasa Muhammadu Buhari Atomatik tikitin takara

Jam'iyyar APC ta bayyana yadda za ta fidda dan takaran shugaban kasa a zaben 2019
Yayan jam’iyyar APC da magoya bayan Yuguda a GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a jihar Bauchi

Wanda suka canza shekan sun bayyana manyan jarida cewa sun yi haka ne saboda su kayar da jam’iyyar APC da ke kan mulki a jihar a zaben 2019 dake zuwa.

Yayan jam’iyyar APC da magoya bayan Yuguda a GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a jihar Bauchi
Gwamnatin Bauchi zata bunkasa ilimin boko

Gwamnatin jihar Bauchi tare da hadin gwiwar kungiyoyin da suke tallafawa ilimi zasu bunkasa ilimin boko a makarantun firamare da sakandire na gwamnati

Gwamnatin Bauchi zata bunkasa ilimin boko
NERC ta umarci kamfanonin raba wutar lantarki a Najeriya da su yanke wutan kwastoman da ya ki amsan mitar wuta

NERC ta umarci kamfanonin da suke raba wutar lantarki a Najeriya da su yanke wutan duk wani kwastoma da ya ki amsan mitar wuta dan rage satar wutar lanatarki

NERC ta umarci kamfanonin raba wutar lantarki a Najeriya da su yanke wutan kwastoman da ya ki amsan mitar wuta
A bar wata mahajjata daga jihar Bauchi a Saudi Arabia a kan batan fasfo

Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta

A bar wata mahajjata daga jihar Bauchi a Saudi Arabia a kan batan fasfo
Ta'azzarar rikicin IPOB saken gwamnonin Kudu Maso Gabas ne - Osichukwu

Wani dan kasuwa kabilar Ibo dake zama a jihar Bauchi kuma dan jam'iyyar APC Mathew Osichukwu, ya bayyana cewa laifin ta'azzarar rikicin yankin Kudu maso Gabashi

Ta'azzarar rikicin IPOB saken gwamnonin Kudu Maso Gabas ne - Osichukwu
Matasa majiya ƙarfi sun jibgi tsohuwa mai shekaru 70 har lahira saboda maita

Yansandan jihar Bauchi sun cika hannu da waasu mutane 4 da suka lallasa wata mata har ta mutu sakamakon zargin ta da maita a wani kauyen Bauchi, Doka.

Matasa majiya ƙarfi sun jibgi tsohuwa mai shekaru 70 har lahira saboda maita
Kai Jama'a: Wata Amarya ta kashe 'danjinjirin kishiyar ta da guba

Wata mata 'yar shekaru 17 ta bayyana cewar kiyayyar da take wa mijinta ya sa ta shayar dan sa guba wanda mahaifiyar sa kishiyarta ce. Ita dai Hindatu 'yar Jihar

Kai Jama'a: Wata Amarya ta kashe 'danjinjirin kishiyar ta da guba
Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi

Anyi zargin cewa wata mata da aka sirrinta sunanta ta sha mugun duka a hannun mijinta wanda ya kasance likita a asibitin koyarwa na Abubabar Tafawa Balewa.

Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi
Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa

Fiye da gidaje 1000 sun rushe sanadiyar ambaliyar ruwa a kauyukan, Faggo, Yana da sauransu, a karamar hukumar Shira dake jihar Bauchi. Sakataren gwamnan jihar

Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa
Ko da Yuguda ya tunkare mu baza mu amince da shi ba - Inji APC jihar Bauchi

Jam’iyyar All progressive Congress (APC) reshen jihar Bauchi sunce ba za su taba amince wa da tsohon gwamnan jihar Malam Isah Yuguda ya shigo wa jam’iyyar su ba

Ko da Yuguda ya tunkare mu baza mu amince da shi ba - Inji APC jihar Bauchi
Siyasa: Yuguda da magoya bayansa sun sauya sheka daga PDP

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Isa Yuguda, da wasu masu mara masa baya sun bar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Green Party of Nigeria (GPN).

Siyasa: Yuguda da magoya bayansa sun sauya sheka daga PDP
Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78

Wani dattijo mai shekara 78 da haihuwa, Alhaji Isa Musa ya zargi sabar yunwa da talauci ya sa ya yanke shawarar sana'ar saye da kuma sayar da kayan sata.

Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78
An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi a Azare

An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, marigayi Alh. Muhammad Garba Gadi a ranar Asabar, 5 ga watan Agusta a garin Azare da ke jihar Bauchi

An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi a Azare
Mafarautan sunyi yunkurin kai hari ga jami'an hukumar gandun daji amma basuyi nasara ba

Hukumar kulla da gandun dajin jihar Bauchi ta sama nasarar cafke wasu gawurtatun masu haramtaciyar farauta guda 2 masu suna Amos Bitrus da kuma Danjuma Sale.

Mafarautan sunyi yunkurin kai hari ga jami'an hukumar gandun daji amma basuyi nasara ba
Buhari ya jinjina wa marigayi tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika ta’aziya ga iyalan da gwamnati da kuma jama'ar jihar Bauchi a kan mutuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar, Alhaji Garba Gadi

Buhari ya jinjina wa marigayi tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi
Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a

Gwamna Muhammad Abdullahi Abubakar na jihar Bauchi ya yi alkawrin gyara babban masallacin juma'a da ke garin Soro a karamar hukumar Ganjuwa da ke jihar

Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a
Auren sirri a tsakanin dalibai: Dokar hana cakuɗa maza da mata a aji na nan tafe a jihar Bauchi

Wannan badala ta tayar da hankulan jama’an gari, inda hakan yayi sanadiyyar kulle makarantar da wasu lokutta, inda daga bisani aka bude makarantar....

Auren sirri a tsakanin dalibai: Dokar hana cakuɗa maza da mata a aji na nan tafe a jihar Bauchi
Gwamnan Bauchi ya tafi Kasar Saudiya domin ganin Likita

Gwamnan Jihar Bauchi ya wuce Kasar Saudi har sai bayan Sallah saboda rashin lafiya kamar yadda mu ka ji daga bakin Sakataren Gwamnatin Jihar Bello Ilelah.

Gwamnan Bauchi ya tafi Kasar Saudiya domin ganin Likita
An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu

Gwamnatin tarayya ta biya zagayen farko na naira miliyan 103 kudaden tallafi ga mutane 10,312 a karkashin shirin tallafin dubu biyar biyar a jihar Bauchi

An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu
Gwamnatinmu ta jama'a ce - inji wani gwamnan arewa

Gwamnan jihar Bauchi Barrista Mohammed A. Abubakar ya tsaya tare da tawagarsa domin ganawa da wasu al’ummar jihar Bauchi cikinsu hada guragu domin gana da su

Gwamnatinmu ta jama'a ce - inji wani gwamnan arewa
Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a ranar daya

Gwamnan jihar Bauchi, Barrista Mohammed Abdullahi Abubakar ya umurci duka kantomomin kanan hukumomin jihar su mikawa manyan sakatarorinsu madafin iko

Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a ranar daya
NAIJ.com
Mailfire view pixel