Jihar Imo

Hukumar 'yan sanda ta sha artabu da masu fashi da makami a jihar Imo, karanta nasarar da tayi

Yanzu-Yanzu - Mutane 3 sun hallaka sanadiyar rubtowar wani gini

Mutane uku sun rasa rayukansa a cikin wani gini da rushe a safiyan yau 13 ga watan Agusta a Owerri babban birnin jihar Imo. Mutun daya ya makale cikin ginin.

Yanzu-Yanzu - Mutane 3 sun hallaka sanadiyar rubtowar wani gini
'Yan sanda sun kama makafi biyu da suke bara a jami'ar kasar Imo

'Yan sanda sun kama wasu maza sun sa kansu a kofar makarantar, inda suke roƙan kudi daga masu wucewa, da sunan cewa su makafi ne kuma basu iya yin komai.

'Yan sanda sun kama makafi biyu da suke bara a jami'ar kasar Imo
An yi wani Barawo zigidir a kan ya saci wayoyin wuta

Fusatattun matasa sun yiwa wani barawo dukan tsiya da kuma yi mushi tsirara bayan an kama shi da satan wayoyin lantarki a jihar Imo a yanzu yana hanun hukuma

An yi wani Barawo zigidir a kan ya saci wayoyin wuta
‘Yan sanda sun cafke ‘yar shekara 16 mai sace mutane a jihar Imo

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Imo ta bayyana cewa ta cafke wata yarinya ‘yar shekara 16 tare da wani direban motan kamfanin sufuri na masu garkuwa da mutane.

‘Yan sanda sun cafke ‘yar shekara 16 mai sace mutane a jihar Imo
Anyi ram da matan da ta sayi jaririn wata 10 kudi N650,000 a jihar Imo

Wata bazawara wami suna Ogechi Chukwuocha, ta bayyana cewa tsananin bukatan da na mijin da takeyi ya ingizata sayan jaririn wata 10 kudi N650,000 a jihar Imo.

Anyi ram da matan da ta sayi jaririn wata 10 kudi N650,000 a jihar Imo
Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke mambobin kungiyar daban masu garkuwa da mutane wadanda sukayi garkuwa da rabaran fadan cocin Okigwe da ke jihar ta Imo

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri
Rochas: 'Bama bukatar Bayafara'

Rochas: 'Bama bukatar Bayafara'

Rochas: 'Bama bukatar Bayafara'. Gwamnan jihar Imo ta kudsncin Najeriya ya tsawatarsa samarin yankin kan hadurran dake tattare da soyayyar su da kafa Biafra

Rochas: 'Bama bukatar Bayafara'
Gwamna Rochas Okorocha yayi buda baki tare da al'umman Musulman jihar Imo

Gwamnan jihar Imo, Owelle Rochas Okorocha, yayi buda baki tare da al’umman Musulman jiharsa ta Imo, kudancin Najeriya a jiya Litinin, 19 ga watan Yuni.

Gwamna Rochas Okorocha yayi buda baki tare da al'umman Musulman jihar Imo
Dan sandan da ya tsira daga fashin banki a Imo na bukatar taimakon miliyan 3 da gaggawa

Jami’in dan sandan da ya tsira da ransa a wata mumunar fashi da ‘yan bindiga suka yi wa wani banki da ke Imo babban birnin jihar na neman gudunmawa miliyan 3

Dan sandan da ya tsira daga fashin banki a Imo na bukatar taimakon miliyan 3 da gaggawa
Alhamdulillahi: Wasu yan mata biyu daga kabilar Igbo sun musulunta (HOTUNA)

Wasu matasan yan mata guda biyu yan kabilar Igbo daga Mbaise dake jihar Imo sun shiga addinin mususlunci, inda suka kammala makarantar islamiya a Kaduna.

Alhamdulillahi: Wasu yan mata biyu daga kabilar Igbo sun musulunta (HOTUNA)
Jami’in ɗansanda ya shiga hannu yayin da yayi kokarin satar jariri a Asibiti

Wani jami’in dansanda mai mukamin Sajan Iseke Koradam ya shiga komar hukuma sakamakon kama shi da aka yi da kokarin satar wani jariri daga Asibiti.

Jami’in ɗansanda ya shiga hannu yayin da yayi kokarin satar jariri a Asibiti
DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Game da rahotannin da jaridar Naij.com ta samu, dalibai suna wasu mumunar zanga-zanga akan rashin yarda da Karin kudin makaranta da shugabancin makarantar tayi.

DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta
Muƙaddashin shugaban ƙasa Osinbajo ya ziyarci ‘yankin Biafara’

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya isa jihar Imo tare da tawagarsa a ranar Talata 14 ga watan Feburairu don ziyaran aiki na kwana daya

Muƙaddashin shugaban ƙasa Osinbajo ya ziyarci ‘yankin Biafara’
An karrama Emmanuele Amunike da saruatar gargajiya a Owerri

Shahararren dan wasan kwallon kafar na Najeriya da ya bugawa Barcelona, Emmnuel Amunike ya samu sarautar gargajiya ta Aka Welitere Mba 1 a Owerri ta jihar Imo

An karrama Emmanuele Amunike da saruatar gargajiya a Owerri
Da matar Okorocha ake damawa a Jihar Imo

Rochas Owelle Okorocha yace Mai dakin sa, Nkechi Okorocha ta rike ma’aikatu hudu na Jihar a baya a Gwamnatin sa. Hakan ta sa aka jijina mata da kokari

Da matar Okorocha ake damawa a Jihar Imo
Karamin yaro ya ƙera jirgin sama mai tashin Angulu a jihar

Wani yaro da Allah yayi ma baiwar basira ya kera jirgin sama mai tashin Angulu a jihar Imo, yaron wanda ke koyon aikin kanikanci mai suna Ephraim yace zai dage

Karamin yaro ya ƙera jirgin sama mai tashin Angulu a jihar
Aikin ba wasa ba ne, ba na iya barci Inji wani Gwamna

Gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha yace lallai aikin Gwamna ba wasa bane. Rochas O. Okorocha yake cewa har ba ya iya samun yin barci da kyau.

Aikin ba wasa ba ne, ba na iya barci Inji wani Gwamna
Anci mutuncin sarauniyar kyau ta jahar Imo, wani soja ya mare ta

Anci mutuncin sarauniyar kyau ta jahar Imo, wani soja ya mareta a gurin wani taro da aka gayyaceta.

Anci mutuncin sarauniyar kyau ta jahar Imo, wani soja ya mare ta
Rochas Okorocha ya sallami kwamishinan labaransa ,da wasu 2

Gwamna Rochas Okorocha ya sallami kwamishinan yada labarai na jihar Imo Dr Vitalis Ajumbe daga aiki, kana ya sallami mashawartansa guda 2.

Rochas Okorocha ya sallami kwamishinan labaransa ,da wasu 2
Rundunar Hadin-Gwiwa ta kashe tsageru 5 a Imo

Rundunar Hadin-Gwiwar Sojin Najeriya (JMTF) sun aika da wasu tsageru biyar har lahira a Garin Awarra/Assa in Ohaji/ Egbema na Jihar Imo.

Rundunar Hadin-Gwiwa ta kashe tsageru 5 a Imo
Ali Sheriff ba ma dan PDP bane-Inji wani Dan Jam’iyyar

Barr. Chris Okewulonu ya soki Shugaban Bangaren PDP, Ali Modu Sheriff, yace ba ma dan asalin Jam’iyyar PDP bane

Ali Sheriff ba ma dan PDP bane-Inji wani Dan Jam’iyyar
NAIJ.com
Mailfire view pixel